06/03/2020
Gwamnatin Najeria tace ta gano ma’aikatan bogi dubu 70 cikin jerin sunayen ma’aikatan ta dake karbar albashi kowanne wata.Ministan kudin kasar Shamsuna Ahmed ta bayyana haka lokacin da take bude taron manyan jami’an Baitulmali da ma’aikatar...