Ali Nuhu

Ali Nuhu 👉 Sharing motivational content to inspire positivity, success, and self-development.
(1)

25/07/2026
Matashi Mai Son Gina Gobensa!!!Yana da kyau matasa kun kasance masu nagarta barin kai babu tsafta yana maida kai kamar k...
26/06/2026

Matashi Mai Son Gina Gobensa!!!

Yana da kyau matasa kun kasance masu nagarta barin kai babu tsafta yana maida kai kamar kazama sususu idan akace sususu ana nufin shashasha wanda baida ilimi sannan da rashin sanin ya kamata

Kazama mai tsafta ka gyara gemunka ka nemi kuɗi ta hanay mai kyau ka tara gashi ka gyarashi yanayiwa matashi kyau sosaii

Ka nemi ilimin gyaran jiki ka sanya turare ka kula da jikinka babu macen da zatasoka fache kanada waɗđannan abubuwa kamar haka
1hankali
2kuɗi
3tsafta
4ilimi
5iya magana
6sana'a

Rashinsu yana sa mace ta ƙika
Ali Nuhu

23/06/2026

Alamomi 7 Dake Nuna Kai Mutumi Ne Mai Daraja Da Qima

1. Kada ka taba biyewa ko dawo da surutu ko hirar da aka kusa kammalata. Kyale ta ta mutu, sannan ka ci gaba da rayuwarka.

2. Biya kudin abubuwa ba tare da duba farashi ko tantama ba. Wannan ba don kana da uban kudi ba ne a'a, yin kokwanto a kan kananan kudi yana nuna cewa ba ka saba kashe kudi cikin 'yanci ba.

3. Idan wani ya yi jinkiri gurin zuwa taro, fara abin da ya tara ku ba tare da shi ba. Kuma kada ka nuna ka damu da jinkirinsa idan ya karaso. Fara abubuwa yana nuna cewa lokacinka yana da daraja, ko suna nan ko ba su nan.

4. Kada ka taba tambayar kowa "Shin ka ga saƙona?" Kada ka yi hakan. Wannan tambayar tsoro ne kawai da fargaba ke sanya ka yi da sunan bincike. Idan sun gani kuma ba su yi magana ba ai ka riga ka sami amsarka.

5. Bayyana ra'ayoyinka gaba gadi ba tare da cewa Amma ra'ayina ne kawai ko Ban sani ba, kila. Raayinka naka ne, ka mallake shi dari bisa dari. Fadar wadannan kalmomin na raunin gwiwa yana nuna kamar kana neman gafarar mutane ne akan ra'ayi naka na kanka.

6. Idan wani ya tambayeki me kake yi, ba shi takaitacciyar amsa mafi sauki. Ki bar shi da kansa ya rinka janyo sauran bayanan. Yawan yi wa mutane bayanin abin da k**e yi yana nuna cewa kina bukatar ki burge su ne.

7. Soke alƙawari idan har ya zama dole ayi hakan, kuma ka yi hakan ba tare da yawan bada hakuri ko dogon bayani ba. Bada hakuri sau daya, fadi dalili a takaice, shikenan ya kare.

21/06/2026

Please Wacce Sana'a Student Zai Iya Yi Da Jarin 400k Wadda Zata Kawo 4k A Rana?

Share like comments please 🙏
20/06/2026

Share like comments please 🙏

An hango maƙudan daloli har sama da Dala $600,000 a wallet ɗin wannan babban Ɗan Crypto ɗin nan, Ahmad XM, Mijin Safeerah.. wato Sama da Naira Miliyan dari takwas (₦800,000,000) kenan a kuɗin Nijeriya.
.....Mutane sunata mamaki, Niko nace ba wani abun mamaki bane duba da yanayin tsadar motocin da yake hawa da kuma kalar Life Style ɗin da yake yi.

Ka manta da Trading... Ka ɗauki XM Academy kawai, ka kalli yawan ɗaliban da yake dashi, a Abuja da Lagos.. ka kalli waƴanda yake bama Signals, Ka kalli kalli kuɗin da suke biya na registration kawai.

Sannan har harkar Real Estate yakeyi, na gina Gidaje, siya da siyarwa..

Alaji.. ka manta kawai, kaidai kaci gaba da nema, kana addu'a.. idan Allah yasa kanada rabon arziƙi, To zakayi ta inda ma bakayi tsammani ba, zaka samu kuɗin da ko a mafarki baka taɓa tsammani ba.

Allah ka bamu arziƙi mai amfani, mai albarka, Allah ka albarkaci neman mu, Arfarmar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama 🤲

Davido  your global fame and success are a true blessing from God, and it goes far beyond what others have achieved. The...
20/06/2026

Davido your global fame and success are a true blessing from God, and it goes far beyond what others have achieved. The love for you here in Northern Nigeria is massive—we cherish you more than you know!"🥰❤️

Dauda Kahutu Rarara F**k you🖕

Need More Views To Monetize Dan Allah Nima A Taimaka MinPlease like,comment,shareAlhassan Mai Lafia Jazakallahu Bi Janna...
20/06/2026

Need More Views To Monetize
Dan Allah Nima A Taimaka Min
Please like,comment,share
Alhassan Mai Lafia
Jazakallahu Bi Jannah

20/06/2026

Na fara tara lefe, amma na saka doka guda ɗaya: kar ya wuce ₦250k, sauran kuɗin na kasuwanci ne. 😂💰

ILIMI GA MATASAMatashi, kada ka jira sai ka zama mai kuɗi kafin ka fara canza rayuwarka. Ka fara da ilimi, tarbiyya, da ...
20/06/2026

ILIMI GA MATASA

Matashi, kada ka jira sai ka zama mai kuɗi kafin ka fara canza rayuwarka. Ka fara da ilimi, tarbiyya, da ƙoƙari. Lokacin da kake da ƙarfi da lafiya shi ne mafi muhimmancin lokacin gina makomarka.

✔️ Ka koyi sana'a ko fasaha.
✔️ Ka guji zaman banza da abokan banza.
✔️ Ka rika karanta littattafai da neman ilimi.
✔️ Ka mutunta iyaye da manya.
✔️ Ka yi amfani da kafafen sada zumunta wajen koyo ba wajen ɓata lokaci kawai ba.

Ka tuna, matashin da ya yi amfani da lokacinsa da kyau a yau, shi ne zai more gobe. Makoma tana hannunka, ka fara gina ta tun yanzu. 💯🔥

住所

Niger Street
Kyoto-shi, Kyoto
50015

電話番号

+2348107927204

ウェブサイト

アラート

Ali Nuhuがニュースとプロモを投稿した時に最初に知って当社にメールを送信する最初の人になりましょう。あなたのメールアドレスはその他の目的には使用されず、いつでもサブスクリプションを解除することができます。

ショートカット

共有する