22/03/2026
🚨 KA SANI KO A'A? CIWON ZUCIYA NA IYA KASHE MUTUM BA TARE DA SANINSA BA! 😳💔
Mutane da yawa suna daukar ciwon zuciya wasa…
Suna cewa: “Ai gajiya ce kawai” ko “zai wuce” ❌
Amma gaskiya itace👇
👉 Ciwon zuciya na iya zama alamar babbar matsala!
👉 Zai iya zama gargadi na hatsari mai zuwa!
👉 Kuma wasu lokuta yana iya kaiwa ga mutuwa idan aka yi sakaci!
💢 ALAMOMIN CIWON ZUCIYA:
Jin radadi a kirji 😖
Bugun zuciya da sauri ko tsayawa-tsayawa 💓
Wahalar numfashi 😤
Jin jiri ko kasala 😓
Zafin da yake zuwa zuwa hannu ko wuya 😳
⚠️ ABUBUWAN DA KE JAWO SHI: ❌ Hawan jini
❌ Yawan damuwa
❌ Cin abinci mai mai da gishiri
❌ Rashin motsa jiki
❌ Shan taba ko giya
🌿 MAGANINSA NA GARGAJIYA (Cikin Sauki): ✅ Tafarnuwa – tana tsaftace jini
✅ Zogale – tana karfafa zuciya
✅ Citta – tana inganta jini
✅ Zuma da lemu – suna kara lafiya
❤️ KAR KA YI WASA DA LAFIYAR KA!
Idan kana fama da irin wannan matsala, ka nemi mafita da wuri!
📞 Domin samun magani mai inganci:
08060007035
🏥 Dakin Amarya Islamic