Kungiyar Masu Dalilin Aure ta Najeriya

Kungiyar Masu Dalilin Aure ta Najeriya Domin neman aure ku nememu ta WhatsApp 08069590002

01/07/2026
Bazawara yar kasuwa Mai shekara 31 haihuwa daya, kabilar Nupe yar garin Minna a jihar Niger tana neman mijin aure. Mai b...
01/07/2026

Bazawara yar kasuwa Mai shekara 31 haihuwa daya, kabilar Nupe yar garin Minna a jihar Niger tana neman mijin aure.

Mai bukata yayi mana DM ko Telegram link dake comment section ko WhatsApp number 07066527903

Budurwa fara doguwa mai shekara 25 Mai NCE Mai ilimin addini haihuwar kasar Saudia yar unguwar Goron dutse dake Kano. ta...
01/06/2026

Budurwa fara doguwa mai shekara 25 Mai NCE Mai ilimin addini haihuwar kasar Saudia yar unguwar Goron dutse dake Kano. tanajin larabci sosai da Hausa. tana neman mutumin kirki amatsayin mijin aure.

Wanda ya shirya yayi mana magana ta private message (DM) ko ta Telegram link dake jikin hoton da Kuma Bio na profile dinmu.

Allah yasa adace.

Bazawara malamar jami'a a Kano Mai shekaru 39, haihuwa daya, yar asalin garin Baure a jihar Katsina tana neman mijin aur...
19/03/2026

Bazawara malamar jami'a a Kano Mai shekaru 39, haihuwa daya, yar asalin garin Baure a jihar Katsina tana neman mijin aure responsible person.

Mai bukata yayi mana magana ta private message ko Telegram link Yana Bio da Comment section.

19/03/2026

Budurwa mai shekara 22, yar manyan mutane, Mai sakandire da ilimin addini, yar unguwar Kuntau quarters dake Kano tana neman mijin aure.

Mai bukata yayi mana magana ta Telegram dinmu ko private message.

Dan kasuwa Mai shekara 40 Dan asalin garin Diffa mazaunin Kano Yana neman matar aure budurwa ko bazawara Mai shekara 25 ...
28/01/2026

Dan kasuwa Mai shekara 40 Dan asalin garin Diffa mazaunin Kano Yana neman matar aure budurwa ko bazawara Mai shekara 25 zuwa 35 wadda ta shirya aure kasa da wata shida

Zai bada 900k harda sadaki sannnan zai ajiyeta gidanta daban (yanada mace daya).

Mai bukata tayi Mana magana ta private message ko 08069590002

28/01/2026

With Albarka Dalilin Aure Bisa Sunah Center – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

Address

City Centre Kano
Abuja
NIL

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar Masu Dalilin Aure ta Najeriya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Kungiyar Masu Dalilin Aure ta Najeriya:

Shortcuts

Share