Manyan mata

Manyan mata Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Manyan mata, Rigasa, Abuja.
(2)

Allah ka kawo mana karshen masifan nan da take faruwa a Nigeria da Arewa, Alfarmar Annabi Muhammad S.A.W Ameen🤲🤲🤲
21/06/2026

Allah ka kawo mana karshen masifan nan da take faruwa a Nigeria da Arewa, Alfarmar Annabi Muhammad S.A.W Ameen🤲🤲🤲

19/06/2026

“Idan ba'a yi hankali ba ƴan b!ndiga za su fara k**a ministoci, sanatoci da gwamnoni su na kąshɛwą.” — Tsohon shugaban sojin Najeriya Tukur Y. Buratai ya gargaɗi shugabanni kan matsalolin tsaro.

In sha Allah sai ka ginawa iyayanka irin wannan gidan alfarmar Annabi Muhammad
19/06/2026

In sha Allah sai ka ginawa iyayanka irin wannan gidan alfarmar Annabi Muhammad

Ki yi ƙoƙari ki dinga Rayuwa daidai da matsayin ki, ki yi Hasashe na Buri daidai da matsayin ki. Allah ya mana Albarka.
19/06/2026

Ki yi ƙoƙari ki dinga Rayuwa daidai da matsayin ki, ki yi Hasashe na Buri daidai da matsayin ki. Allah ya mana Albarka.

18/06/2026
Shin gaskiya ne cewa auren fari (first marriage) shi ne ya fi saurin daɗewa muddin aka gina shi akan gaskiya?‎
18/06/2026

Shin gaskiya ne cewa auren fari (first marriage) shi ne ya fi saurin daɗewa muddin aka gina shi akan gaskiya?
‎

Saika mareshi Kuma ace kacika saurin hannu🤔
18/06/2026

Saika mareshi Kuma ace kacika saurin hannu🤔

Ni da ita waka keso idan ni ka keso 1 idan ita ka keso kasa 2
18/06/2026

Ni da ita waka keso idan ni ka keso 1 idan ita ka keso kasa 2

17/06/2026
Wani Mutum Ya Taɓa Zuwa Neman Aurena Gidan Mu, Kullum Yazo Akan Keke Kofar Gidan Mu Da Jallabiya Na Riƙa Wulaƙanta Shi S...
17/06/2026

Wani Mutum Ya Taɓa Zuwa Neman Aurena Gidan Mu, Kullum Yazo Akan Keke Kofar Gidan Mu Da Jallabiya Na Riƙa Wulaƙanta Shi Saboda Yazo Da Abubuwan Da Zuciyata Bata Tunanin Zata Zauna Da Talaka Mai Irin Wannan Talaucinsa.

Babu Irin Wulaƙancin Da Banyi Masa Ba , Amma Yaƙi Haƙura Sai Da Yayi Wata Uku Yana Zuwa, Agabansa Samari Suke Zuwa Wajena Na Fito Muyi Hira Na Koma Cikin Gida, Shi Kuma Ko Kallo Bai Isheni Ba.

Kasancewar Gidan Mu Gidan Haya Ne Kowa Yana Ganin Irin Wulaƙancin Da Nake Masa, Wata Yarinya A Gidan Ta Riƙa Zuwa Wajensa Suna Hira, Har Soyayya Ta Shiga Tsakaninsu. Cikin Gida Kullum Dariya Muke Musu.

Ashe Mai Kuɗi Ne Matar Da Zataso Shi Tsakanina Da Allah Yake Nema. Ba'a Gane Haka Ba Sai Da Akazo Kawo Kayan Lefe Aka Kawo Akwati Goma Sha Biyu Har Da Mota Sabuwa Fill. Akasa Biki Two Month Ya Bawa Iyayenta Kuɗi 5million Suyi Mata Kayan Ɗaki. Yanzu Labarin Da Nake Baka A Mota Yake Zuwa Mai Tsadar Gaske Wajenta Zance.

Ni Kuma Nakasa Jurewa, Naje Wajen Malamai Sunfi Goma, Ƙarshe Dai Nayi Hijira Na Koma Taraba State Gidan Yayata Bazan Dawo Ba Sai Anyi Bikinsu Wallahi. Ganin Posting Ɗinka Na Barkwanci Ne Yake Rage Min Raɗaɗi Da Halin Da Nake Ciki Na Danasani😭

Dan Allah Ćłan Uwa Kuyi Mata Addu'a Allah Ya Yaye Mata Damuwar Da Take Ciki!

Address

Rigasa
Abuja

Telephone

+2348128286497

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Manyan mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Manyan mata:

Share