Doctor Hafsat

Doctor Hafsat Influencer 🌍
Medical And Health Tutour 🤰
Fulani | Kanuri 💝
Nigerian Blood 🩸
Doctor 👩‍⚕️

26/05/2026

Wae da gaske akwae masu degree da basu iya turanci baneba 🤔🙆🤒🧐

26/05/2026

🐚 Indai Kanaso Kashiga Chan Cikin Zucìyarta Kadinga Bata Kudi.

26/05/2026

'YAN MATA GA SHAWARI, KYAUTA👇👇👇👇👇

*Wane irin namiji mace ta kamata ta aura a zamanin yanzu – bisa Sunnar Annabi ﷺ:*

1. *Mai Addini da Tsoron Allah*
Annabi ﷺ ya ce: _“Idan wanda kuka yarda da addininsa da halayensa ya zo muku, sai ku aure shi.”_
Namiji da ke tsoron Allah ba zai zalunce ki ba. Idan ya fushi, zai dawo kan gaskiya.[Tirmidhi]

2. *Mai Kyawawan Halaye*
Addini ba tare da mutunci ba ya isa. Nemi wanda yake da haƙuri, tausayi, amana, da bakin zaki. Annabi ﷺ shi ne mafi kyawun mutum a gida.

3. *Mai Alhakin Iyali*
Namiji na gaskiya ba ya guduwa daga nauyi. Yana fafitikar ciyarwa, kariya, da jagorantar gida da adalci. Wannan shine “Qawwam” da Allah Ya ambata a Kur’ani.

4. *Mai Sadarwa da Fahimta*
Zamanin yanzu cike yake da fitina. Nemi wanda zai zauna da ke ya ji ki, ya tattauna, ba wanda ke amfani da duka da ihu kawai.

5. *Mai Niyyar Aure Na Gaskiya, Ba Wasanni Ba*
Sunnah ita ce aure don gina iyali, tarbiya, da neman yardar Allah. Ka guji wanda ke son wasa da zuciya.

---

*Takaice dai:*
Aura wanda zai kai ki Aljanna, ba wanda zai kai ki kotu ba. Addini + Halaye + Alhaki =Aure, mai Dawwamah.

👊👊👊
DR. HAFSAT GYNAECOLOGIEST

Jagorar cigaban Lafiyar Mata....... ✊✊✊

22/05/2026

Duk wanda yake mana zaton ALHERI
Ya Allah! ka haɗa shi da alheran duniya dana lahira🙋‍♀️

19/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hatimu Abubakar, Yahaya Muktar, Abdulrahaman Ibirahim, Sandra Bankston, Abdulltasheed Umar, Muhammad Tela Dan Xawiyya, Dallami Nomal Meshago, Salisu Lalu, Misbahu Hashimu, Faruku Mohammed, Sunusi Muazu, Shu Aibu Nasarawo, Yakubu Abdullahi, Habibu Muhammad, Itz Sameenu Wz, Abubakar Adamu, Aliyu Sh*tu, Saminu Halladu, Salihubawa Salihu, Abdulkadir Ibrahim, Huzaifa Junaidu, Nura Auwal, Khadijat Mohammad Cisse, Abubakar Modaneji

19/05/2026

Idan mace tace
*Ko Baka da Komai ni Inasan ka*
Ga Abinda take nufi 👇

16/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Idris Nasiru, Nura Muhammad Bebeji, Muttaka Nafiu, Usman Abbas, Nuhu Abdullahi, Ya U Sani, Rabiatu Abubakar Gwani, Ado Haruna Haruna Ado, Ibrahim Memai, Aisha Labaran, Adamu Abubakar, Yahaya Baresy, Sule Wakili, B wanzam, Antee Humaerat, Aminu Banana Banga, Ibrahim Aliyu Musa Trk, Operators Bwala, Ismail Dan Arewa, Ahmad Nasir, Saidu Ibrahim, Ibrahim Malanmusa, Jibrin Zaria, Bashar Adamu, Baban Fatee, Abdulmalik Yakubu, Muhammad Abubakar, Musa Danladi, Ghli Maigari, بااااا لقلب نحب, Masaud Ishaq, Adamu Abdulaziz, Usman Adamu, Illiass Ousmane, Usman Bappayo, Lawal Musa, Abbakar B Kuki

16/05/2026

ka daina tunanin wai sai kafi Mace kuɗi zata Maka biyayya, asali ita Mace daɗi baya ajiyeta kuma wahala baya korarta
🤷✍️😊

14/05/2026

WhatsApp Number,
Domin Sabon WhatsApp Group din, mu da muka kinkira
Mai Suna ILIMI GA LAFIYAR MATA
Amma iya mata kawai

13/05/2026

Insha Allah sai na biyawa mahaifiyata Hajj ba nikadai ba harda ke/kai mai karatu 🥰❤️ Allah yadafa mana 🤲☺️

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Doctor Hafsat posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share