Nutrition Da Hausa

Nutrition Da Hausa 🥗 Ingantattun shawarwarin lafiya da abinci cikin Hausa.
📚 Bayanai bisa hujjojin kimiyya.
👇 Bi shafin don ƙarin ilimi.

18/07/2026

Ga wasu daga cikin amfanin Gyada ( Ground-nut ) ga jikin Dan Adam. Duba wannan hoton 👇👇👇Domin samun ingantattun fadakarw...
18/07/2026

Ga wasu daga cikin amfanin Gyada ( Ground-nut ) ga jikin Dan Adam.

Duba wannan hoton 👇👇👇

Domin samun ingantattun fadakarwa kan lafiyarmu da abinci
Ku bibiyi sabon shafin mu na

17/07/2026

MADARA! Shin ko kasan amfanin madara ajikinka/kiDuba wannan hoton👇👇👇
17/07/2026

MADARA!

Shin ko kasan amfanin madara ajikinka/ki

Duba wannan hoton👇👇👇

16/07/2026

"Shin ka san cewa lemu na iya taimakawa wajen ƙarfafa garkuwar jiki? Amma ba wannan kaɗai ba ne...""Nutrition da Hausa s...
16/07/2026

"Shin ka san cewa lemu na iya taimakawa wajen ƙarfafa garkuwar jiki? Amma ba wannan kaɗai ba ne..."

"Nutrition da Hausa shi ne shafi mafi inganci wajen koyar da Nutrition cikin Hausa"

Ku bibiyi shafin mu domin samun ingantattun fadakarwa kan lafiyarmu.

15/07/2026

KARAS (Carrots)AMFANIN SA A TAKAICE.Karas na ɗauke da:🧡 Vitamin A (Beta-carotene)🥕 Vitamin K1💊 Vitamin C❤️ Potassium🌾 Fi...
15/07/2026

KARAS (Carrots)

AMFANIN SA A TAKAICE.

Karas na ɗauke da:

🧡 Vitamin A (Beta-carotene)
🥕 Vitamin K1
💊 Vitamin C
❤️ Potassium
🌾 Fiber
🛡️ Antioxidants.

•Amfaninsa ga Lafiya

1. Yana taimakawa lafiyar ido.
2. Yana ƙarfafa garkuwar jiki.
3. Yana taimakawa lafiyar fata.
4. Fiber ɗinsa na taimakawa narkewar abinci.
5. Antioxidants na taimakawa kare ƙwayoyin jiki daga lalacewa.

• Shawara

Ana iya cin karas ɗanye bayan an wanke shi sosai, ko a dafa shi, ko kuma a haɗa shi cikin salad da sauran kayan marmari.

Idan da Mai Karin haske ko tambaya muhadu a comment 👇👇👇

Address

Zuma Rock
Abuja
0

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nutrition Da Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share