Cibiyar Hasheer Herbal & Islamic Medicine Research Center

Cibiyar Hasheer Herbal & Islamic Medicine Research Center Muna hada magunguna na dukkan cututtuka sannan muna jinyar kowani irin matsala da yardan Allah

Kowacce Cuta Akwai Maganinta Sede Idan Baka Saniba,Cibiyar Hasheer Herbal& Islamic Medicine Research Center Muna Bada Ma...
01/06/2026

Kowacce Cuta Akwai Maganinta Sede Idan Baka Saniba,

Cibiyar Hasheer Herbal& Islamic Medicine Research Center Muna Bada Magani akan Kowacce Irin Cuta Kuma Asamu Sauki Da Yardan Allah

MUHIMMANCIN BARCI GA LAFIYAR DAN ADAMBarci wata babbar ni’ima ce daga Allah wadda ke ba jiki da kwakwalwa damar hutawa d...
03/04/2026

MUHIMMANCIN BARCI GA LAFIYAR DAN ADAM

Barci wata babbar ni’ima ce daga Allah wadda ke ba jiki da kwakwalwa damar hutawa da sake sabuntawa. Duk mutumin da yake samun isasshen barci, jikin sa yana da ƙarfi, kwakwalwarsa tana aiki yadda ya kamata, kuma zuciyarsa tana samun natsuwa.

Barci yana da matuƙar muhimmanci domin yana taimakawa jiki wajen gyara kansa, ƙara ƙarfin jini, da daidaita yanayin zuciya da jijiyoyi. Haka kuma yana ƙara wa mutum kuzari da ƙwazo a harkokin yau da kullum.

LOKACIN DA YA KAMATA A YI BARCI
Ana so mutum ya kwanta da wuri musamman bayan sallar Isha’i
Ya tashi da asuba domin samun albarka da lafiya
A rika yin barci tsakanin awa 6 zuwa 8 a kowace rana
Barcin dare shi ne mafi amfani fiye da barcin rana
Ana iya yin dan gajeren barcin rana amma kada ya yi tsawo

ILLAR RASHIN ISASSHEN BARCI
Yana jawo gajiya da kasala a jiki
Yana haddasa ciwon kai da mantuwa
Yana rage ƙarfin garkuwar jiki
Yana kawo tashin hankali da damuwa
Yana iya haddasa matsalolin zuciya da hawan jini
Yana rage sha’awar aiki ko jima’i

KAMMALAWA
Ya kamata kowane mutum ya dauki barci da muhimmanci kamar yadda yake daukar abinci da ruwa. Domin lafiyar jiki da kwanciyar hankali, a rika tsara lokacin barci yadda ya dace, a guji yawan dare ba tare da dalili ba, sannan a nemi hanyoyin da za su taimaka wajen samun barci mai inganci.

Ga Masu matsalar datake hanasu barci Koma dukkan Matsalolin cututtuka Zasu Iya tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi

Phone number
09029510644

Whatsapp Number
07048862426

Facebook
Asheer Yusuf Sambo
Cibiyar Hasheer Herbal& Islamic Medicine Research Center

02/01/2026

🍔 1. Abincin gaggawa (Fast food)
– Burger, pizza, meat pie, shawarma
– Yana ƙara kiba, hawan jini, da cututtukan zuciya

🍟 2. Abinci mai yawan mai (Oil)
– Soyayyen dankali, soyayyen kifi/ƙwai da mai da yawa
– Yana lalata hanta da zuciya

🧂 3. Abinci mai gishiri da yawa
– Indomie, maggi da yawa, abincin gwangwani
– Yana haddasa hawan jini da ciwon koda

🍬 4. Abinci mai sikari da yawa
– Sweets, cake, biskit, ice cream
– Yana haddasa ciwon sukari (diabetes) da lalacewar hakora

🥤 5. Abin sha masu sukari
– Soft drinks, energy drinks
– Yana ƙara kiba da lalata ƙashi

🌭 6. Naman da aka sarrafa (Processed meat)
– Sausage, hotdog, corned beef
– Yana ƙara haɗarin ciwon daji

🍜 7. Abincin da aka sarrafa sosai
– Indomie akai-akai, noodles, snacks
– Ba su da sinadarai masu amfani ga jiki

🍺 8. Giya da barasa
– Yana lalata hanta, kwakwalwa da zuciya

📌 Shawara:
– Ka rage waɗannan abinci
– Ka fi cin abinci na halitta kamar:
🥬 ganye, 🍎 ‘ya’ya, 🐟 kifi, 🥚 ƙwai, 🌾 hatsi

Bissmillah!Yan’uwa masu bibiyar mu,kwana biyu na ɗan yi shiru saboda aiki, amma yau Alhamdulillah mun dawo da ɗan darasi...
29/10/2025

Bissmillah!
Yan’uwa masu bibiyar mu,kwana biyu na ɗan yi shiru saboda aiki, amma yau Alhamdulillah mun dawo da ɗan darasi mai amfani.

A yau zanyi magana kan cutar tari da zazzabin kirji.
Akwai masu yawan tari musamman da dare, kirji yana cunkushewa, numfashi yana wahala.

Magani:
A haɗa ganyen lemongrass (fari tsamiya), habbatussauda, da ɗan zuma.
A dafa, a sha ɗumi safe da yamma na kwana 5–7.
In Sha Allah, tari zai daina, kirji ya buɗe, jiki ya warke.

CIBIYAR HASHEER HERBAL
muna da magani ga kowacce irin cuta In Sha Allah:
Ulcer, hawan jini, suga, matsalar fitsari, farji, maza da mata, da sauran su.

> Tuntube mu don neman lafiya ta gaskiya, Allah ne Mai warkarwa. 🌿

Dr Asheer Yusuf Sambo

Domin Tambaya ko Neman karin Bayani za'ayi tuntubarmu ta Wadannan Hanyoyi

07048862426
09029510644

29/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bilal Yusuf Bingi, Iliya Musa Inuwa, Nusaiba Yusuf

08/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Salisu Balkisu, Kareematu Nuruddeen

Assalamu Alaikum Warahamatullahi Wabarakatu,shin ko kunsan Cewa dankalin turawa Yana magance matsalar cutar olsa?Idan ka...
19/09/2025

Assalamu Alaikum Warahamatullahi Wabarakatu,shin ko kunsan Cewa dankalin turawa Yana magance matsalar cutar olsa?

Idan kasamu dankalin turawa matsakaici Guda daya seka wankeshi sosai sannan kamarkadeshi seka Samu zuma Mai kyau ko Madara kamar maidaicin kofi kazuba markaddan dankalin aciki

Kashanye Wannan hadin Cikin kwanaki uku,zakayita haka har seka Allah yakawo Maka sauki,

Domin neman Karin Bayani ko tambaya zaku iya tuntubarmu ta Wadannan Hanyoyi

Dr Asheer Yusuf Sambo 󱢏?07048862426
09029510644

Address

Bayan Maternity Sabon Titin Bakaro
Bauchi

Telephone

+2347048862426

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Cibiyar Hasheer Herbal & Islamic Medicine Research Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Cibiyar Hasheer Herbal & Islamic Medicine Research Center:

Share