Ningi Mafhaz Enterprises

Ningi Mafhaz Enterprises Manzon Allah (S) yana cewa “Ku sanya Zobe, domin ya na daga cikin dabi’un Annabawa”. Don haka sanya Zobe sunna ne, kuma yana daga cikin alamar mumini

Wannan hadisi ya isa ya fahimtar da mu cewa sanya Zobe nau’ine na ibada, kuma koyi ne da Manzo Allah (S).

*KUNA IYA MALLAKAR WANNAN BONONZAR A NAIRA DUBU 7 MAIMAKON DUBU 15 IN NISFU YA WUCE...*Kuna iya sanya Order wannan Gagar...
02/02/2026

*KUNA IYA MALLAKAR WANNAN BONONZAR A NAIRA DUBU 7 MAIMAKON DUBU 15 IN NISFU YA WUCE...*

Kuna iya sanya Order wannan Gagarumin Sirri na Buɗewa da Yaye Al’amura, mai taken:

*“DAF'I WAL JALAB, Hirzi Minal Insi wal Jinni wash Shayadin”*
(Hirzi Jami’a Kamila)

– Saifullahi Ningi
07062954769

Wannan Hirzi Jami’a Kamila an tsara shi ne bisa ayoyin Al-Qur’ani mai girma da ingantattun addu’o’i da hirzai na Manzon Allah (s) da Ahlul Baiti (as), domin kariya, tsarkakewa, da buɗin al’amura. Wanda ya riƙe shi da niyya ta gaskiya, yana samun kariyar Allah daga sharrin mutane, aljanu da shaidanu, tare da kwanciyar hankali,, sauƙaƙewar al’amura, da taimakon Ubangiji a lokutan tsanani. Hirzin yana katse sharri kafin ya kafu, yana rage damuwa da tsoro, yana buɗe hanyoyin mafita, kuma yana jawo rahama da taimakon Allah da izininSa.

Abubuwan da hirzin ke kariya daga su

– sharri na mutane
– sharri na aljanu
– sharri na shaidanu
– annoba da bala’o’i
– fitintinu na zahiri da na boye

SURORIN DA KE CIKI:

1. Suratul Fatiha
2. Suratul Baqara
3. Suratul Maryam
4. Suratul Muhammad (s)
5. Suratul Jinn
6. Suratul Ikhlas
7. Suratul Falak
8. Suratul Nas
9. Ayoyi 80 na kariya

ADDU’O’I DA HIRZAI:

1. Hirzin Imam Jawad
2. Hirzin Manzon Allah (s) zuwa Imam Mahdi (as)
3. Hadisul Khisa (as)
4. Du’a Ihtijab
5. Du’a Yastasheer
6. Du’a Khumail
7. Hirzut Taj
8. Du’a Tawassul
9. Hirzi Mu’ajala (annoba)
10. Ziyarar Sayyida Zainab (as)
11. Ɗalasimi na A'imma (As)
12. Hirzin Imam Ridha
13. Hirzin Imam (As)
14. Hifz

Tasirin hirzin a dunkule

Hirzin nan yana haɗa: – kariya daga dukkan nau’o’in sharri,
– tsarkake zuciya da ruhin mutum,
– buɗe hanyoyin alheri da sauƙi,
– da ƙarfafa alaƙar bawa da Allah ta hanyar Qur’ani da Tawassuli.

Saboda haka, wanda ya riƙe wannan hirzi ba wai kawai yana tsira daga sharri ba ne, har ila yau yana samun nutsuwa, kwarin gwiwa, da daidaituwar al’amuran rayuwa, gwargwadon ikhlasi da dogaro ga Allah.

*BONONZA TA MUSAMMAN A RANAR NISFU SHA’ABAN: ZA MU BAKU SHI A NAIRA DUBU 7 MAIMAKON DUBU 15 IN LOKACI YA WUCE...*A ranar...
27/01/2026

*BONONZA TA MUSAMMAN A RANAR NISFU SHA’ABAN: ZA MU BAKU SHI A NAIRA DUBU 7 MAIMAKON DUBU 15 IN LOKACI YA WUCE...*

A ranar Nisfu Sha’aban in sha Allah, za mu fitar da wannan Gagarumin Sirri na Buɗewa da Yaye Al’amura, mai taken:

*“DAF'I WAL JALAB, Hirzi Minal Insi wal Jinni wash Shayadin”*
(Hirzi Jami’a Kamila)

– Saifullahi Ningi
07062954769

Wannan Hirzi Jami’a Kamila an tsara shi ne bisa ayoyin Al-Qur’ani mai girma da ingantattun addu’o’i da hirzai na Manzon Allah (s) da Ahlul Baiti (as), domin kariya, tsarkakewa, da buɗin al’amura. Wanda ya riƙe shi da niyya ta gaskiya, yana samun kariyar Allah daga sharrin mutane, aljanu da shaidanu, tare da kwanciyar hankali,, sauƙaƙewar al’amura, da taimakon Ubangiji a lokutan tsanani. Hirzin yana katse sharri kafin ya kafu, yana rage damuwa da tsoro, yana buɗe hanyoyin mafita, kuma yana jawo rahama da taimakon Allah da izininSa.

Abubuwan da hirzin ke kariya daga su

– sharri na mutane
– sharri na aljanu
– sharri na shaidanu
– annoba da bala’o’i
– fitintinu na zahiri da na boye

SURORIN DA KE CIKI:

1. Suratul Fatiha
2. Suratul Baqara
3. Suratul Maryam
4. Suratul Muhammad (s)
5. Suratul Jinn
6. Suratul Ikhlas
7. Suratul Falak
8. Suratul Nas
9. Ayoyi 80 na kariya

ADDU’O’I DA HIRZAI:

1. Hirzin Imam Jawad
2. Hirzin Manzon Allah (s) zuwa Imam Mahdi (as)
3. Hadisul Khisa (as)
4. Du’a Ihtijab
5. Du’a Yastasheer
6. Du’a Khumail
7. Hirzut Taj
8. Du’a Tawassul
9. Hirzi Mu’ajala (annoba)
10. Ziyarar Sayyida Zainab (as)
11. Ɗalasimi na A'imma (As)
12. Hirzin Imam Ridha
13. Hirzin Imam (As)
14. Hifz

Tasirin hirzin a dunkule

Hirzin nan yana haɗa: – kariya daga dukkan nau’o’in sharri,
– tsarkake zuciya da ruhin mutum,
– buɗe hanyoyin alheri da sauƙi,
– da ƙarfafa alaƙar bawa da Allah ta hanyar Qur’ani da Tawassuli.

Saboda haka, wanda ya riƙe wannan hirzi ba wai kawai yana tsira daga sharri ba ne, har ila yau yana samun nutsuwa, kwarin gwiwa, da daidaituwar al’amuran rayuwa, gwargwadon ikhlasi da dogaro ga Allah.

*SHI KUMA WANNAN HIRZIN ZA MU BAKU SHI A DUBU BIYAR(5K) DAGA YANZU ZUWA NISFU SHA'ABAN*–Saifullahi Ningi 07062954769*Duk...
26/01/2026

*SHI KUMA WANNAN HIRZIN ZA MU BAKU SHI A DUBU BIYAR(5K) DAGA YANZU ZUWA NISFU SHA'ABAN*

–Saifullahi Ningi
07062954769

*Duk Wanda ya riƙe wannan hirzin zai samu DAFA'I tare da Budin arziki na ban mamaki cikin ƙanƙanin lokaci ta ko'ina.* Zai samu kariya daga sharrin mutane da aljanu da duk wani abu na tashin hankali, sannan duk wajen shugaban da zaka shiga to zaka zamo abun girmamawa da mutuntawa.

Kasancewarsa shi kaɗai a gida ko jiki ya isheka zama garkuwa na dukkan masifu da bala'o'i sannan kuma yana janyo arziƙi da fizgoshi zuwa ga duk wanda ya ke sanya dashi.

Allah yasa a dace ya bata lafiya

*MAFHAZ @10 YEARS ANNIVERSARY PROMO: ALLAH YA KAWO MU SHEKARA TA ZAGO.*– Saifullahi Ningi 07062954769Alhamdulillah. Kwan...
19/11/2025

*MAFHAZ @10 YEARS ANNIVERSARY PROMO: ALLAH YA KAWO MU SHEKARA TA ZAGO.*
– Saifullahi Ningi
07062954769

Alhamdulillah. Kwanci tashi asarar mai rai, yau 28 saura kwana 2 ko 3 mu shiga watan Maulidin Sayyada Zahra (As). Kuma a lokacin ne za mu cika shekaru 10 cif-cif da kafa kamfanin *MAFHAZ ENTERPRISES* wanda a ƙarƙashin kamfanin ne muka fara ayyukan zobe mai hatimin ISMIN SAYYADA ZAHRA (AS).

Bazan manta ba, a dai-dai shekarar muna magana da wani ɗan uwa makusancin mu, shi ne ya ke faɗa min ƙarfi da tasirin HATIMIN ISMIN SAYYADA ZAHRA (AS) a jikin zoben azurfa. Dalilin haka yasa na yiwa su SAYYID ABDULLAHI ASHURA magana domin neman ijaza kuma aka lamunce mana.

*Ƴan'uwa na TASKAR SAYYID ABDULLAHI ASHURA ne s**a fara amfanuwa da wannan sirrin, kuma Alhamdulillah, lallai kwalliya ta biya kuɗin sabulu.*

Tun daga lokacin sai ya zama kullum sai ƙara ingantawa da ƙawata harkar ake yi har zuwa yanda muke kai a yau. Sanadiyyar zobe Mai HATIMIN ISMIN SAYYADA ZAHRA (AS) mata da yawa sun yi aure, wasu sun haihu, wasu sun samu aikin yi, wasu sun samu dacewa na rayuwa.

Maza ma ba a barsu a baya ba, don akwai waɗanda kasuwa ta karye musu amma sanadiyyar zoben Allah ya shiga lamarinsu, akwai waɗanda s**a mallaki muhalli su ka yi aure duka sanadiyyar wannan HATIMIN ISMIN SAYYADA ZAHRA ƊIN ALAIHAS SALAM.

```FA'IDAR ZOBEN```
*Zoben Yana Maganin Aljanu, Shedanu, Matsafa, Masihirta, Maita Ko Kambin Baka.*

YANA MAGANIN TSAUTSAYI, HATSARI, 'YAN FASHI KO AZZALUMAI. *YANA FIZGO ARZIKI FIZGOWA, GA YAN KASUWA YANA KAWO BUDI, YANA SANYA KWARJINI.* Wannan Zobe babban alkhairi ne a rayuwa ta duniya da lahira ga manya da yara.

*DON HAKA A DAIDAI LOKACIN DA MUKE CIKA SHEKARU 10 DA FARA WANNAN AIKIN ALKHAIRI ƊIN, ZA MU CIRE 25% A DUKKAN ZOBBUNAN MU DA KUKE BUƘATA KUMA ZA KU SA ME SHI DA HATIMIN ISMIN SAYYADA ZAHRA (AS) A JIKINSA. SANNAN DUKKANIN KAYAYYAKINMU ZA MU CIRE MUKU 15% DOMIN SAMUN GENERAL PROMO.*

-Akwai Turaren Zikraya, Sabulu, Man shafawa, Hayaƙi da gari na sha.
-Akwai Family Planning, Hirzin yara da manya, akwai Tasa na Yaseen, akwai hirzin hanu da duwatsu masu daraja.

Allah ubangiji ya ƙara mana soyayyar sayyada Zahra (as). Allah ya inganta mana rayuwa ya haɗa kawukan al'umnar musulmi ya bamu dacewa duniya da lahira.

Shareef Saifullah Ningi
07062954769
CEO, MAFHAZ ENTERPRISES

*ALHAMDULILLAH. YAU LAHADI ZAMU RUFE BONANZAR MAULID – BISA RANGWAMEN 15% NA RANGWAME A DUKKAN KAYAYYAKINMU*A ƙarƙashin ...
14/09/2025

*ALHAMDULILLAH. YAU LAHADI ZAMU RUFE BONANZAR MAULID – BISA RANGWAMEN 15% NA RANGWAME A DUKKAN KAYAYYAKINMU*

A ƙarƙashin *MAFHAZ ENTERPRISES,* mun tanadi kayayyaki na musamman domin kariya daga cututtuka, jinnu, sihiri da kuma inganta rayuwa ta zahiri da baɗini.

1. Haɗin Maganin Jinnu, Mayu, Kambin Baka, Rariyar Hannu da Sihiri/Jifa 35K ➝ ₦29,750

2. Zumar Karatu (Zikraya Honey Brain)

Ƙarfafa ƙwaƙwalwa da natsuwa ga yara da manya.
3k➝ ₦2,550 7k➝ ₦5,950

3. Turaren Zikraya (Sirrin Jalabi da Ɗaukaka)

Don ƙauna, karɓuwa da buɗe hanyar arziki.
30k ➝ ₦25,500
15k ➝ ₦12,750
6k ➝ ₦5,100
3k ➝ ₦2,550

4. Hirzin Family Planning

Tazarar iyali da kwanciyar hankali a aure.
5k ➝ ₦4,250

5. Maganin Fitsarin Kwance

Magani ga yara da manya masu fama da fitsarin kwance.
2k ➝ ₦1,700

6. Magungunan Sanyi da Man Power

Don maganin sanyi da ƙarfafa namiji.
25k ➝ ₦21,250

7. Maganin Kafin Gida/Shago

Sirrin tara kwastomomi da albarka a kasuwanci.
15k ➝ ₦12,750

8. Hirzi ShaKundum

Domin tsaro, arziki da aure mai albarka.
7k ➝ ₦5,950

9. Zoben Kariyar Jinnu da Arziki

Maganin jinnu, jifa, maita da buɗe hanyar arziki.
70k ➝ ₦59,500
47k ➝ ₦39,950
35k ➝ ₦31,450
30k ➝ ₦25,500

📞 Ku Tuntuɓe mu: 09153121014
Ku Shiga group ɗin mu domin karin bayani da sabbin kayayyaki:
👉 Join WhatsApp Group https://chat.whatsapp.com/D63z8sI0V3b32iVCZRx1PY?mode=ems_copy_c

*Godiya da Bangajiya*Bismillahir Rahmanir RahimDa farko muna mika godiya ta musamman ga Allah Maɗaukakin Sarki wanda Ya ...
14/09/2025

*Godiya da Bangajiya*

Bismillahir Rahmanir Rahim

Da farko muna mika godiya ta musamman ga Allah Maɗaukakin Sarki wanda Ya bamu ikon kammala, kuma Ya ba mu damar buɗe sabon ofishinmu na MAFHAZ ENTERPRISES cikin nasara da kwanciyar hankali.

Muna miƙa gamsasshiyar godiyar zuciya ga dukkan waɗanda s**a fito da ƙafafunsu, s**a halarta wajen buɗe ofishin, s**a yi mana fatan alkhairi, s**a yi addu’o’i, da kuma waɗanda s**a taya mu murna daga nesa da kusa.

Godiya ta musamman ga waɗanda s**a tsaya tare da mu a dukkan tsare-tsare da shirye-shiryen da s**a gabata, s**a bada shawara, s**a taimaka da karfi da fata. Hakika wannan ofishi da muka buɗe, ba zai samu ba tare da irin goyon baya, addu’a, da ƙauna daga gareku ba.

Muna roƙon Allah Ya saka wa kowa da alheri, Ya ba mu damar ci gaba da gudanar da harkokinmu cikin aminci, nasara da yalwar arziki. Haka kuma Allah Ya sanya wannan sabon ofishi ya kasance wata hanya ta alheri, taimako, da ci gaba ga al’umma gaba ɗaya.

Allah Ya saka da mafificin alheri.

—Saifullah Ningi
*CEO MAFHAZ ENTERPRISES*

*🌙 BARKA DA MAULUDIN ANNABI (S.A.W.A) DA IMAM JA’AFAR ASSADIQ (A.S) 🌙**MAFHAZ ENTERPRISES*Muna taya al’ummar Musulmi mur...
10/09/2025

*🌙 BARKA DA MAULUDIN ANNABI (S.A.W.A) DA IMAM JA’AFAR ASSADIQ (A.S) 🌙*

*MAFHAZ ENTERPRISES*

Muna taya al’ummar Musulmi murna da farin cikin zagayowar ranar haihuwar:

Fiyayyen Halitta, Al-Mustafa, Annabi Muhammad (S.A.W.A), a ranar 17 ga Rabi’ul Awwal, A wannan shekarar ya cika shekara 1500 da haihuwarSa (S).

Imami na Shida, Ja’afar As-Sadiq (A.S), wanda aka haifa a rana irin ta yau, shekara ta 83 bayan hijira.

Allah Ya ƙara nuna mana wannan rana mai albarka cikin lafiya, imani, da yalwar arziki.
Allah Ya ƙara ɗaukaka Musulunci, Ya tsaremu daga fitinu, Ya haɗa zukatanmu bisa gaskiya da adalci.

صلـى الله عليك يا رسول الله وعلى آلك الطيبين الطاهرين

*Daga: MAFHAZ ENTERPRISES “Sirrin Rayuwa daga Hasken Ahlul Bayt (AS)”*

17 Rabi’ul Awwal 1447H – 10/09/2025
Bauchi, Nigeria



Domin Taƙaita Haihuwa (Family Planning).Mai sauƙi kuma Mujarrabi.-MAFHAZ ENTERPRISES 09153121014
13/08/2025

Domin Taƙaita Haihuwa (Family Planning).

Mai sauƙi kuma Mujarrabi.

-MAFHAZ ENTERPRISES
09153121014

*GAGARABADAU: HIRZI SHA-KUNDUM DA YA DACE KU MALLAKA.*MAFHAZ Enterprises 09153121014(Ƙira ko WhatsApp)Wannan hirzi an yi...
13/08/2025

*GAGARABADAU: HIRZI SHA-KUNDUM DA YA DACE KU MALLAKA.*
MAFHAZ Enterprises
09153121014
(Ƙira ko WhatsApp)

Wannan hirzi an yi shi da tsari na musamman da ake yi sau ɗaya kacal a shekara. Ana yin sa ne bayan dakon kwanaki 30 ana tsimashi, tare da rubutu, turaruka da kayan aiki na musamman.

Hirzi ne da aka kammala shi akan dukkan jalabi kuma an rufe shi da kariya ta musamman domin dacewa da kowani burujin mutum.

Manufarsa ita ce samar da sauƙin rayuwa, ƙara arziki, da kare mai shi daga dukkan sharruka na zahiri da na ɓoye.

Watanni biyar baya ɗaiɗaikun ƴan uwa sun mallaka kuma Alhamdulillahi sun zo da kyakkawan batu akansa. Hirzi ne da ya dace kowa da kowa ya mallaka, kuma yana da amfani ga duk mai neman ingantacciyar rayuwa da kwanciyar hankali.

Mutane da dama da s**a mallaka a baya ɗin sun shaida canji mai kyau a rayuwarsu, suna jin samun cikakken tsaro, da sauƙin samun abin nema, tare da nisantar dukkan abubuwan da ke kawo cikas.

Farashinsa: Naira 30,000 ne
Amma mutum 40 na farko za a basu a farashi mai sauƙin gaske (Albarkacin Kwanaki 40 na shahadar Maulana Imamul Hussain as).
Masu mallaka uku ko fiye shima akwai rangwame na musamman.

Ka yi ƙoƙari ka mallaka wa kanka, kuma idan kana da hali, ka taimaka wa makusantanka domin su ma su amfana.

Daga Kamfanin MAFHAZ ENTERPRISES
09153121014

*🕌 SIRRIN FAMILY PLANNING*Madogara Daga Al-ƙur’ani Mai Girma!*“Idan kun gaji da shan magunguna masu illa… to, ga mafita ...
27/07/2025

*🕌 SIRRIN FAMILY PLANNING*

Madogara Daga Al-ƙur’ani Mai Girma!

*“Idan kun gaji da shan magunguna masu illa… to, ga mafita daga Kalmar Allah!”.*

💠 KAMFANINKU MAI ALBARKA – MAFHAZ ENTERPRISES – yana gabatar da:

*SIRRIN KARIYAR HAIHUWA*

Tsaftacciyar Hanya, Halattacciya, Cike da Hikima!

Wannan wata mujarraba ce daga hikimar ayoyin Al-ƙur’ani mai girma. Ana amfani da ita domin:

✅ Taƙaita yawan haihuwa
✅ Samun tazara tsakanin jarirai
✅ Gujewa amfani da magungunan zamani masu illa.

*FARASHI DA YADDA AKE AMFANI DA SHI:*

🔸 Hirzin Gashi (Pin) – ₦7,000

📌 Ana sanya shi da pin cikin gashin kai, tsakanin kitso.
📌 Ana amfani da shi a lokacin saduwa.
📌 Don gudun mantuwa, a barshi a jiki kullum.

*🧪 TAJRIBA MAI KARFI:*

Mun gwada wannan sirri a kan mata fiye da 10, kuma sakamakon ya gamsar:

🔹 Mace ta farko – Shekara 11 kenan tana amfani da shi. Ba ta ƙara ɗaukar ciki ba.

🔹 Wasu – Shekara 5 da 3 kenan, sun tsaya daga ɗaukar ciki.

🔹 Akwai waɗanda s**a samu – Cikin kwanaki kaɗan bayan sun cire shi.

> Wannan sirri yana aiki da izinin Allah – kuma da zarar an cire shi, ciki zai shiga.

*⚠️ WANNAN SIRRI YA DACE DA:*

✔️ Matar da ke son ta dakata da haihuwa na ɗan lokaci
✔️ Matar da ke neman tazara tsakanin haihuwa
✔️ Wacce ke guje wa illar magungunan zamani
✔️ Wacce ke neman mafita daga Kalmar Allah.

*📍 INA ZA A SAMU?*

📌 KU HANZARTA MALLAKA A NINGI MAFHAZ ENTERPRISES
🏠 No. 001, Aminu Street Junction,
🏠 Along Bakin Kura Street, Bauchi State, Najeriya

📱 WhatsApp: +234 706 295 4769

*🌙 Ku Zaɓi Hanya Mai Albarka – Hanyar da ta samo asali daga Kalmar Allah.*

🕊️ MAFHAZ ENTERPRISES – Munzo Da Mafita!

🌟 BARKA DA ZUWA ZAUREN NINGI – MAFHAS ENTERPRISES 🌟https://chat.whatsapp.com/D63z8sI0V3b32iVCZRx1PY?mode=ac_tWannan zaur...
26/07/2025

🌟 BARKA DA ZUWA ZAUREN NINGI – MAFHAS ENTERPRISES 🌟

https://chat.whatsapp.com/D63z8sI0V3b32iVCZRx1PY?mode=ac_t

Wannan zaure na musamman ne domin kai muku dukkan kayayyakinmu cikin sauƙi da tsari.

🔮 Muna sayar da kayayyaki masu daraja kamar:

Duwatsu & Zobba

Hatimai & Sabulai na ruhi

Turaren ZIKRAYA – Sirrin Ƙauna, Jalabi da Daukaka

Magunguna na jiki & ruhi

Muna turo muku da:

Asrar, Fa'idodi & Lazimai

Taimako don gyaran rayuwa, kwanciyar hankali & ruhaniya

🧭 Ka’idoji da Dokar Zaure:

Turo tambayoyi ko bukata kawai akan kayan da muke da su.

Kar a turo saƙonni da ba su da alaka da zauren.

A kiyaye ladabi da mutunta juna.

"Zaure na ilimi da fa'ida – ba wurin hira bane."

🖋 Admin: Saifullahi Ningi

Address

Aminu Street Junction, Along Bakin Kura Street Bauchi
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ningi Mafhaz Enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Ningi Mafhaz Enterprises:

Share