Musan jikin mu

Musan jikin mu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Musan jikin mu, Health & Wellness Website, Nigeria, Damaturu.

Barka da zuwa Musan Jikin Mu 🌿
Wannan shafi an kirkiro shi ne domin wayar da kai game da lafiyar jiki cikin sauƙaƙen Hausa mai fahimta ga kowa
Mu ilmantar mu faɗakar mu taimaka wajen kare lafiya
👉 Ku biyo shafin ku karanta, ku kuyi sharing da wasu.

GASKIYA GAME DA TARIN FUKA! 🤔Tarin Fuka (TB) ba tsohuwar cuta bace… kuma ba ta ware kowa ba.Tana nan a cikin al’umma — t...
27/03/2026

GASKIYA GAME DA TARIN FUKA! 🤔

Tarin Fuka (TB) ba tsohuwar cuta bace… kuma ba ta ware kowa ba.
Tana nan a cikin al’umma — tana iya k**a kowa idan ba a kula ba.

Abin da ya fi hatsari ba cutar kanta ba ne…
👉 *rashin sani ne.*

Mutane da yawa suna tunanin:
❌ Ana gadon TB
❌ Tana yaduwa ta taba juna ko abinci
❌ Maganin gargajiya na iya maganceta

Amma **gaskiya ita ce**:
✅ TB cuta ce daga kwayoyin cuta
✅ Tana yaduwa ta iska idan mai cuta yana tari ko atishawa
✅ Kuma tana **warkewa** idan an gano da wuri kuma an bi magani yadda ya dace

📢 Muhimmin sako gare ku:

* Idan kana tari fiye da sati biyu,kaje asibiti a duba ka
* Kada ka boye cuta
* Kada ka yanke shan magani kafin lokacin da ya k**ata

❤️ Ku sani: TB ba la’ana ba ce — cuta ce da ake iya warkewa

🤲 Ka taimaka wajen ceton rai:
👉 Yi sharing wannan sakon domin wayar da kan mutane
👉 Wata kila kai ne sanadin wani ya samu taimako a lokaci

06/03/2026
Allah Ya karɓi azuminmu da ibadunmu.A wannan wata mai albarka, mu kula da zuciyarmu da kuma jikinmu.Musan Jikin Mu – Ram...
28/02/2026

Allah Ya karɓi azuminmu da ibadunmu.
A wannan wata mai albarka, mu kula da zuciyarmu da kuma jikinmu.

Musan Jikin Mu – Ramadan Special ✨

1447AH

10/02/2026



Mu kare kanmu,iyalanmu, da sauran alumma

💧 Ruwa ba abin sha ba ne kawai — wani bangare na jikin mu ne !Shin kuna  shan isasshen ruwa kullum? 🤔
21/01/2026

💧 Ruwa ba abin sha ba ne kawai — wani bangare na jikin mu ne !
Shin kuna shan isasshen ruwa kullum? 🤔

Mutum cike yake da abubuwan ban mamaki
21/01/2026

Mutum cike yake da abubuwan ban mamaki

19/01/2026

Kun taba jin labarin cervical cancer?

Idan ke mace ce, wannan saƙon naki ne!

Idan kai namiji ne, kayi sharing ma enuwanka mata!

Cervical cancer, cuta ce da zamu iya hana aukuwar ta, mu tashi tsaye, mu dakatar da ita!

Comment "NA KALLA" idan kin gama har karshe.

Yi tambaya idan kina son karin bayani♥️

Kunsan cewa kun fi tsawo da safe fiye da dare? Barci yana ba kashin baya hutu, shi ya sa mutum ke ɗan tsawo da safe.Da r...
12/01/2026

Kunsan cewa kun fi tsawo da safe fiye da dare?
Barci yana ba kashin baya hutu, shi ya sa mutum ke ɗan tsawo da safe.
Da rana kuma, tsayuwa da tafiya na matsa kashin baya kaɗan-kaɗan.

Bi shafin nan domin karin ilimin lafiya.








🧠 Kwakwalwa ba ta jin ciwo 😮Amma ita ce ke sarrafa jin ciwo a duk jiki.      👉 Bi shafin nan don ƙarin facts.
11/01/2026

🧠
Kwakwalwa ba ta jin ciwo 😮
Amma ita ce ke sarrafa jin ciwo a duk jiki.


👉 Bi shafin nan don ƙarin facts.

Karamin halitta mai babban aiki
09/01/2026

Karamin halitta mai babban aiki

Address

Nigeria
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musan jikin mu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share