First aid Grouf of Jibwis Lawan Musa

First aid Grouf of Jibwis Lawan Musa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from First aid Grouf of Jibwis Lawan Musa, Safety & first aid service, Gashua.

SAQON TAYA MURNA DA FATAN ALKHAIREEY.Majalisal agaji Ta Gundumar Lawan musa Detachment Gashua Bade Local Government Yobe...
18/05/2026

SAQON TAYA MURNA DA FATAN ALKHAIREEY.

Majalisal agaji Ta Gundumar Lawan musa Detachment Gashua Bade Local Government Yobe state Nigeria Karkashin Jagorancin Shugaban Ta Ustas Shu'aibu M Mai (Abu Ja'afar) Suna Taya daya daga cikin 'Ya 'Yan wannan Majalisa Muhammad Rabi'u Ibn Yaqoob (Det. Displine Officer.) Murnar Sauqar Alqur ani mai girma.

Muna Addu'a Da fatan Alkhaireey Da Roqon Allah Ya sanya Albarka Yasa Qur'ani Ya zamto abun ceto A garemu Baki dayanmu, Ya bamu ikon yin aiki dashi Da kuma ikon Hidimta masa a bisa karantarwan Annabi Muhammad SAW.

By:- S.A MEDIA TO THE DET. LED. FAG OF JIBWIS LAWAN MUSA DETACHMENT.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR-RAJI'OUNA....Shugaban Majalisar agaji gundumar Lawan musa Ustaz Shu'aibu M Mai (Abu Ja'afar...
05/05/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR-RAJI'OUNA....

Shugaban Majalisar agaji gundumar Lawan musa Ustaz Shu'aibu M Mai (Abu Ja'afar) Yana miqa saqon Ta a ziyya na rashin Mahaifin Daya Daga cikin Membobin wannan Majalisa Inusa Musa Abubakar.

Muna Roqon Allah Yajiqansa da rahama Yagafarta masa Yasa mutuwa tazamto Hutu a Gare shi In tamu taxo Allah yabamu ikon cika wa da imani, Sukuma 'Ya 'Ya da dangi Muna Roqon Allah Ya Basu Haquri da juriya na Rashi.

S. A MEDIA FAG OF JIBWIS L/MUSA DT.

LABARI CIKIN HOTUNA  A Jiya Talata ne 26/Shawwal/1447H - 14/April/2026M  aka Gabatar da Muhadara Na Reshen JIBWIS LAWAN ...
15/04/2026

LABARI CIKIN HOTUNA

A Jiya Talata ne 26/Shawwal/1447H - 14/April/2026M aka Gabatar da Muhadara Na Reshen JIBWIS LAWAN MUSA WARD GASHU'A, Qarqashin Jagorancin Shugaban Qungiyar na reshe(MAL. ZAKARIYA ALAGARNO) Da Hadin Gwuiwar Shugaban Majalisar Agaji reshen USTAZ Shu'aibu M Mai (Abu Ja'afar)

Malamin Daya Gabatar da Muharar Mai Taken DALILAI DAKESA YARA SU BIJIREWA IYAYENSU, .

Daga Bisanai , Yabiyo bayansa da TA'ALIQI.

Muna roqon Allah Yasakawa kowa da Alkhaireey, Yabamu Ikon Yin Anfani da abin da aka karantar Damu.

Sign By:- Lawan Musa Detarchment.

12/04/2026
12/04/2026

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

MUHADARAH ! MUHADARAH!! MUHADARAH!!Shugaban Jibwis Reshen Lawan Musa MAL. ZAKARIYA ALAGARNO Tare da Shugaban Majalisar A...
12/04/2026

MUHADARAH ! MUHADARAH!! MUHADARAH!!

Shugaban Jibwis Reshen Lawan Musa MAL. ZAKARIYA ALAGARNO Tare da Shugaban Majalisar Agaji Ta Reshen Shu'aibu M Mai Suna sanar Da Yan Uwa Gagarumar Muhadarah Da ta shirya kamar haka:-

MAI GABATARWA:- USTAS ALIYU SANI ABUBAKAR
MAU'DU'I:-DALILAN DA YAKE KAWO YARA SU SABAWA IYAYEN SU.
WAJE:- MASALLACIN ALH. BAFFALE UNGUWAR DADIN KOWA.
RANA:-Talata 14/04/2026
LOKACI:- MAGRIB

ALLAH YABADA IKON HALARTA

SANARWA DAGA:- S.A MEDIA FAG OF JIBWIS L/MUSA DETACHMENT.

DA SA HANNUN:- SECRETARY Okasha Saleh Gwarzo

LABARI CIKIN HOTUNA  A Yau Alkhamis ne 07/sha'aban/1447H-26/Mach/2026M  aka Gudanar da Meating Na 'Yan Agajin JIBWIS Gun...
26/03/2026

LABARI CIKIN HOTUNA

A Yau Alkhamis ne 07/sha'aban/1447H-26/Mach/2026M aka Gudanar da Meating Na 'Yan Agajin JIBWIS Gundumar (Detachment) Lawan musa, Dake Garin Gashua Bade LGA Yobe State Karkashin Jagorancin Shugaban Gundumar USTAZ SHU'AIBU M MAI (Abu Ja'afar).

Meating Din Ya biyo baya ne Yayin Kammalah aikin watan Ramadan Da kuma aikin sallah, In da aka tattauna muhimman abubuwa sannan aka karrama wasu Zaratan 'Yan agaji da Lambar Yabo na girma mawa, Domin Qara musu qwarin gwiwa wajen jajircewa wajen gudanar da aikin ramadhan.

Daga Qarshe aka Gudanar Da Walimar Sallah.

Muna Roqon Allah Yataimake mu da taimakonsa , Allah Yasanya mana ikhlasi cikin Ayyukanmu.

Sign By:- S.A MEDIA To The Detachment Leader FAG OF JIBWIS L/Musa Detarchment.

Address

Gashua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when First aid Grouf of Jibwis Lawan Musa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share