Auwal Bello

Auwal Bello Hello 👋 everyone I am using this opportunity to inform you that this is my real page that I am currently using right now.

Please follow me, thank you for your support. May Allah leave us in the company of the Messenger of Allah (peace be upon him).

22/04/2026

Sakon Gayyata Ayyamul Muhammadiyya 🤸📸🎉🔥📸💯💯🥰🥰🥰 GOMBE STATE 2026

🎤 Sabuwar Kasidar Mai ratsa zuciya!!       🎤 " _YA KAMILUZ ZATI_" 🎧🔥Daga bakin Sayyadi Kabiru [Sararawa na sidi] Kasida ...
15/04/2026

🎤 Sabuwar Kasidar Mai ratsa zuciya!!
🎤 " _YA KAMILUZ ZATI_" 🎧🔥

Daga bakin Sayyadi Kabiru [Sararawa na sidi]

Kasida ce da zata karawa zuciyar Masoya Annabi ﷺ nutsuwa da kwanciyar hankali.

Wannan Kasidar tana tafe nan ba da jimawa ba. Masoya Annabi ﷺa kara hakuri🙏🙏🙏



✍️ Auwal Barunde
JAMA'ATU MEDIA AND PUBLICATIONS GOMBE STATE

13/04/2026

Sabuwar Kasidar ta sauka mai taken “JIRGIN TSIRA” 🎧🚢
Daga bakin Usman B na ma'aiki 🎤🔥
Kasida ce ta fadakarwa wacce zata kara Zaburar da ruhukan al ummar Annabi ﷺ
Idan ka saurara zaka fahimci gaskiya 💯
👉Ga mai buta Kasidar mun daura full din ta Audiomack 👉 : [https://audiomack.com/song/auwaltea/69dc171d804e3]
Ku saurara, ku raba, ku sanar da sauran mutane 🙏

✍️ Auwal Bello
JAMA'ATU MEDIA AND PUBLICATIONS GOMBE STATE

AL-HAMDULILLAHSabuwar Kasidar daga bakin Mal Usman B Abubakar            Mai Taken      "JIRGIN TSIRA" 🎧🔥Wannan Kasidar ...
12/04/2026

AL-HAMDULILLAH

Sabuwar Kasidar daga bakin Mal Usman B Abubakar

Mai Taken
"JIRGIN TSIRA" 🎧🔥

Wannan Kasidar tana dauke da muhimmin sako ga yan uwa Masoya Annabi salallahu alaihi wasallam

Insha Allahu Gobe Litinin 13/04/2026

Da misalin karfe 9: 00Am na safe zamu daura muku ita a Shafukan mu na Facebook, YouTube, TIKTOK, Audiomack, WhatsApp group... e. t. c

✍️.. Auwal Bello
JAMA'ATU MEDIA AND PUBLICATIONS GOMBE STATE

TALAKA : Mutum ma talauci wanda ya samu Soyayyar Annabi ﷺ a cikin zuciyar shi ne mai arzikin da yafi ma wadacin da ya ta...
07/04/2026

TALAKA : Mutum ma talauci wanda ya samu Soyayyar Annabi ﷺ a cikin zuciyar shi ne mai arzikin da yafi ma wadacin da ya tara dukiya da kudi amma bai samu Soyayyar Annabiﷺ a cikin zuciyar sa ba.

Lallai Yanada Kyau Mu rike Soyayyar Annabi Muhammadu ﷺ da kyau domin kuwa itace arzikin Duniya da ta lahira. Idan ka rasa Soyayyar Annabi Muhammadu ﷺ ka rasa komai, haka kuma idan kasa mu Soyayyar Annabi Muhammadu ﷺ ka samu komai, Ba abin da kuma kake bukata a rayuwar ka ta duniya da lahira.

Al-hamdulillahi Allah muna kara gode maka da kayi mu a cikin Masoya Annabi ﷺ Allah muna kara rokon ka dan Alfarmar farin masoyi, Balarabe, bakwuraishe, Annabi Muhammadu ﷺ Allah ka bar mu da Rasulillah ﷺ

✍️ Auwal Barunde
JAMA'ATU MEDIA AND PUBLICATIONS GOMBE STATE

Masha Allah Alhamdulillah Eid Mubarak Allah ya karɓi ibadun mu Allah ya maimaita mana alfarmar ma'aiki sallallahu alaihi...
21/03/2026

Masha Allah Alhamdulillah Eid Mubarak Allah ya karɓi ibadun mu Allah ya maimaita mana alfarmar ma'aiki sallallahu alaihi wasallam 💥💥🙏😍😍😘😘🥰🥰🥰

AL-HAMDULILLAH : Yau Alhamis 11/03/2026 kusan tsawon sati daya kenan dan uwan mu Yahaya Aliyu Digare yan bindiga sunyi g...
11/03/2026

AL-HAMDULILLAH : Yau Alhamis 11/03/2026 kusan tsawon sati daya kenan dan uwan mu Yahaya Aliyu Digare yan bindiga sunyi garkuwa dashi cikin amincewar Allah madaukakin sarki yau Allah ya kubutar dashi yanzun nan samu labarin daga bakin dan uwa Muhammad Umar Digare

Allah Ya kawo mana karshen wadannan azzaluman Allah ya kawo mana zaman lafiya a A Kasar mu Nijeriya da ma duniyar musulmi baki daya.

...... Auwal Barunde

MUN TUBA : Ya Allah muna rokon ka dan Alfarmar wannan wata mai alfarma don Hasken fuskar ma'aiki sallallahu alaihi wasal...
10/03/2026

MUN TUBA : Ya Allah muna rokon ka dan Alfarmar wannan wata mai alfarma don Hasken fuskar ma'aiki sallallahu alaihi wasallam ka Kubutar mana da dan'uwa mu Yahaya Aliyu Digare daga hannun yan bindiga azzalumai masu garkuwa da mutane

07/03/2026

UNGUWAR BARUNDE 2026
RAMADAN TAFSEER 1447H

Karatun littafin Ashfa daga bakin Maulana as sayyadi Alh Ibrahim Dan Sidi Gombe

Auwal Barunde

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN 😢😢Yau Yan Kidnapping Sun Dauki Abokinmu Dan Uwammu Cikin Lamarin nan Na Annabi Muhamm...
03/03/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN 😢😢

Yau Yan Kidnapping Sun Dauki Abokinmu Dan Uwammu Cikin Lamarin nan Na Annabi Muhammadu Sallallahu Alayhi Wa sallam 💖

Daya Daga Cikin Yan Media Na Jamaatu Media &Publication Gombe State Dake Digare

Muna Fata Allah Ya Kubutar Dashi da Sauran Yan Uwa Cikin Aminci Alfarmar Shugaba Sallallahu Alayhi Wa sallam
.... Auwal Barunde 😢

Annabi mun gode
26/02/2026

Annabi mun gode

Kukasance Tareda Alh Ibrahim Dan Sidi Gombe StateGobe Insha Allah
26/02/2026

Kukasance Tareda Alh Ibrahim Dan Sidi Gombe State

Gobe Insha Allah

Address

Barunde Quarters
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal Bello posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share