A T Global

A T Global Hi everyone this is the original page that I am currently using right now. Please follow me thank you for your support.

23/05/2026
23/05/2026

•ALHAMDULILAH: Sarkin Sha'iran Jama'atu Na Kumbotso Kano, Yana Daga Cikin Mahajjatan Aikin Hajjin Bana 1447/2026.

Alhaji Zulyadaini(Kolon Sidi) Shine Sarkin Sha'iran Jama'atu Ahbabu Rasulullahiﷺ Na Karamar Hukumar Kumbotso Dake Jihar Kano, Kuma Shine Sakatare Na Masarautar Sha'iran Jama'atu Ta Jihar Kano.

Sannan Shine Babban Limamin Masallacin Juma'a Na Jami'atul Madinatul Munawwara Dake Gurungawa Gabas, Wanda Yake Karamar Hukumar Kumbotso A Jihar Kano Nigeria🇳🇬

23/05/2026

An ce: 'Kowa ya ga gari, ya ga masauki,' mu kuma duk inda muka nufa, soyayyar Annabi Muhammadu (SAW) ce masaukinmu."
​Hakika, Imamul Ahbabi Rasulillah, Maulana As-Sayyadi Alh. Ibrahim Dan Sidi Gombe jagora ne wanda ya nuna mana cewa soyayyar Manzon Allah (SAW) ita ce ginshikin kowane nasara a rayuwa. Rayuwarsa kyakkyawan misali ne ga duk wani wanda ya amsa sunan cikakken masoyin Annabi (SAW).
​Ya Allah, muna rokonka ka dunkule zukatanmu da soyayyar Manzon Allah (SAW) a matsayin wata alaka ta dindindin wadda babu rabuwa a cikinta. Ya Allah, ka sanya wannan soyayya ta zama ita ce Ajalin mu. Allah ya kara wa Maulana daukaka lafiya, da nisan kwana alfarmar ma'aiki sallallahu alaihi wasallam,
​JUMA'AT MUBARAK ✨✨

22/04/2026

Sakon Gayyata Ayyamul Muhammadiyya 🤸📸🎉🔥📸💯💯🥰🥰🥰 GOMBE STATE 2026

TALAKA : Mutum ma talauci wanda ya samu Soyayyar Annabi ﷺ a cikin zuciyar shi ne mai arzikin da yafi ma wadacin da ya ta...
07/04/2026

TALAKA : Mutum ma talauci wanda ya samu Soyayyar Annabi ﷺ a cikin zuciyar shi ne mai arzikin da yafi ma wadacin da ya tara dukiya da kudi amma bai samu Soyayyar Annabiﷺ a cikin zuciyar sa ba.

Lallai Yanada Kyau Mu kara rike Soyayyar Annabi Muhammadu ﷺ da kyau domin kuwa itace arzikin Duniya da ta lahira. Idan ka rasa Soyayyar Annabi Muhammadu ﷺ ka rasa komai, haka kuma idan kasa mu Soyayyar Annabi Muhammadu ﷺ ka samu komai, Ba abin da kuma kake bukata a rayuwar ka ta duniya da lahira.

Al-hamdulillahi Allah muna kara gode maka da kayi mu a cikin Masoya Annabi ﷺ Allah muna kara rokon ka dan Alfarmar farin masoyi, Balarabe, bakwuraishe, Annabi Muhammadu ﷺ Allah ka bar mu da Rasulillah ﷺ

✍️ Auwal Barunde
JAMA'ATU MEDIA AND PUBLICATIONS GOMBE STATE

AL-HAMDULILLAH : Yau Alhamis 11/03/2026 kusan tsawon sati daya kenan dan uwan mu Yahaya Aliyu Digare yan bindiga sunyi g...
11/03/2026

AL-HAMDULILLAH : Yau Alhamis 11/03/2026 kusan tsawon sati daya kenan dan uwan mu Yahaya Aliyu Digare yan bindiga sunyi garkuwa dashi cikin amincewar Allah madaukakin sarki yau Allah ya kubutar dashi yanzun nan samu labarin daga bakin dan uwa Muhammad Umar Digare

Allah Ya kawo mana karshen wadannan azzaluman Allah ya kawo mana zaman lafiya a A Kasar mu Nijeriya da ma duniyar musulmi baki daya.

...... Auwal Barunde

Address

Aisha Plaza, Barunde
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A T Global posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share