03/06/2026
MUHADARA! MUHADARA!! MUHADARA!!!
TAKEN MUHADARA: RIKON AMANA
Ana gayyatar Ιaukacin al'ummar Musulmi zuwa Muhadara ta musamman ta Goron Sallah mai taken "Rikon Amana", domin tattauna muhimmancin amana da rawar da take takawa wajen gina al'umma ta gari.
π
Date: 3rd June, 2026
π Time: Maghrib zuwa Isha'i
π Venue: Masjid Alhaji Goje, Tumu, Herwagana, Gombe
Under: JIBWIS Gombe State
"Lallai amana tana daga cikin manyan siffofin mumini."
Jibwis Social Media Gombe State