16/06/2026
🌙✨ Barka da Sabuwar Shekarar Musulunci 1448 AH ✨🌙
Muna yi wa daukacin al'ummar Musulmi fatan alheri a wannan sabuwar shekarar Hijira. Allah (SWT) Ya sanya ta zama shekara mai cike da lafiya, albarka, rahama da nasara a rayuwarmu baki ɗaya.
Sabuwar Shekara, Sabuwar Fata, Sabuwar Nasara.
Allah Ya sa mu dace. Ameen. 🤲🌙
— AL-UMMAH ISLAMIC HERBAL AND TRADITIONAL MEDICINE.