Taskar Baka mai maganin gargajiya.

Taskar Baka mai maganin gargajiya. Catch me if you can.

18/09/2026
08/09/2026

Amfanin Ganyen Magarya

1. Maganin tari da mura – a tafasa ganyen a sha ruwan yana rage tari, zazzabi da mura.

2. Maganin ciwon ciki – ruwan ganyen yana taimakawa wajen narkar da abinci da kuma rage kaikayin ciki.

3. Maganin ciwon hakori – a tauna sabbin ganye yana rage ciwon hakori da kaikayi a baki.

4. Maganin zawo da gudawa – a sha ruwan ganyen da aka tafasa yana hana gudawa.

5. Maganin fatar jiki – a wanke fatar da ruwan ganyen yana kawar da kaikayi, ƙaiƙayi ko kuraje.

6. Maganin ciwon ido – wasu al’adu suna wanke ido da ruwan ganyen domin rage kaikayi ko ja.

7. Karin kuzari – a sha ruwan ganyen yana sa jiki ya samu ƙarfi da kuzari.

8. Maganin ciwon makogwaro – idan an wanke baki da ruwan ganyen, yana sauƙaƙa ciwon makogwaro.

9. Maganin zubar jini – ganyen suna taimakawa wajen tsayar da zubar jini idan an daka su a daura a rauni.

10. Kariyar sihiri (a gargajiya) – Hausawa suna amfani da ganyen magarya a matsayin kariya daga sihiri da miyagun abubuwa.
11. WhatsApp 07031964267

17/08/2026

NAMIJIN DARE (JINNUL ASHIQ)
WhatsApp 07031964267
Abin da ake nufi da namijin dare shi ne wani aljani da ake kira Jinnul Ashik wanda ke sa mace ta wayi gari tana yawan yin mafarki wani na saduwa da ita cikin barci, wannan al’amarin ya kasance ya yi yawa a tsakanin mata kuma har ya kai ga wasu cututtuka suna faruwa ga mace ko namiji ko kuma cututtukan da ba sa jin magani a yi ta wahala har a gaji.

Wadanne Abubuwa Ke Kawo Samuwar Jinnul Ashik

Malaman duniya sun bayar da fatawowi cikin Alkur’ani da hadisan Annabi(SAW), kamar cikin Majmu’ul fatawa na Shaikul Islam ibnu Taimiyyah da littafin Ash-shifa’u bil kur’an minal jinnu wash shayadini na Ridha Ash-sharkawi da littafin Minhajul kur’an li’ilaj as-hir wal massi as-shaidani s**a ce:

Wannan Aljani da ake kira jinnul Ashik yakan samu mace ta hanyoyi hudu kamar haka:-

1: Wata shi yake kawo kansa saboda rashin kyautata sutura da shigar banza na kayan zamani, wanda musulunci ya hana.

2: Wata kuma ita take kai kanta inda aljanun suke, kamar zuwa wajen bokaye.

3: Wata kuma sihiri aka yi mata saboda ta hada nema da wani maras tsoron Allah.

4: Wata kuma tana kyautata sutura, tana bin Allah, amma Allah zai jarrabe ta da wannan shaidani.

A takaice dai wadannan hanyoyin da shi wannan shaidani zai zo wajen ta sai ya mayar da abin ya koma zuwa soyayya ya raba ta da kowa ya hanata yin aure ko ya rabata da mijinta ko ya hanata zaman lafiya da shi, shi kuma Aljanin ya ci gaba da zama da ita yana saduwa da ita ya dauke ta kamar matarsa kuma ya hana mijinta komai da ita, ya sa gaba da kiyayya a tsakani. Allah ya kiyaye.

Hanyoyin Da Yake Bi Ya Zo Wa Mata A Matsayin Mijin Dare Su Ne kamar Haka:-

1: Yakan zo wa mace cikin barci ya dinga saduwa da ita cikin mafarki, ta fuskar mijinta ko wani wadda take jin kunya ko wadda bata sani ba ko dan uwanta ko ta siffar mace ‘yar uwarta.

2: Yakan zo mata a siffar mijinta yana saduwa da ita a zahiri ba a mafarki ba, amma kuma shaidani ne ba mijinta ba ne.

3: Yakan zo wa mace tana kwance ta ji kamar ana saduwa da ita, ita ba mafarki ba, ita kuma ba idon ta biyu ba.

4: Wata macen ta kan kwanta ta yi barci ba wadda ya sadu da ita, amma idan ta farka ta wayi gari sai ta ga kamar wani ya sadu da ita.

Alamomin Da Za A Iya Gane Namijin Dare

Daga cikin alamomin da mace zata gane tana da wannan matsalar shi ne:-

Shi wannan shaidanin zai dinga zuwa yana saduwa da ita cikin barci, yawanci mata suna tsintar kansu cikin wannan yanayin, amma sai su dauka shirmen mafarki ne kawai, to a gaskiya ba haka bane.

Duk mata ko budurwar da take irin wannan mafarkin za ka same ta tana fama da wadannan matsalolin, ko da za ka tambaye ta

wadannan matsalolin za tace maka tana fama da su. Daga ciki akwai:-

1: Bacin rai ba a mata komai ba, ta ji tana jin haushin kowa har ma da mijinta ko kuma ta ji kamar mijin ya sake ta, ta gaji da auren, da za ka tambayeta laifin mijin ba zata fadi laifinsa ba, wata rana ma ta ji tana tsanar ‘yan’yanta.

2: Yawan ciwon kai daga lokaci zuwa lokaci kuma baya jin magani.

3: Tsananin ciwon kirji da ciwon baya.

4: Tsananin ciwon mara lokacin al’ada da kuma zubar wani ruwa daga farjin mace, shi ba al’ada ba ne, kuma ya kasu kashi 2; mai yauki da maras yauki ko mai kauri kamar koko tare da yawan kaikayi ko fitowar kuraje.

5: Ga yawan zubar ciki ko bari, ko kuma rashin samun ciki, amma za ta iya kasancewa ta dauki alamomi na masu ciki har ma ana zaton tana da ciki, amma ana kwana 2 sai ta canza kamar ba ciki ba, ko ta rinka yawan mafarki ta haihu.

6: Idan mijinta yana saduwa da ita tana jin zafi, ko kuma yana saduwa da ita ba zafi, amma bata samun biyan bukata.

7: Daf da magariba ta dinga jin zazzabi ko faduwar gaba ko yawan tsorata, ko kasala da bacin rai.

8: Idan ta dauki Alku’ani za ta karanta sai ta dinga jin kasala da hamma da hawaye da barci da zarar ta ajiye kur’anin sai ta ji wartsake kamar ba ita take jin barci ba.

9: Sannan kuma ko ta kwanta tana son yin barci sai ta kasa, ta yi ta juyi ta kasa barci, mijinta na zuwa kusa da ita sai ta dinga samun firgita da tsoro.

10: Ko ta wayi gari gashin kanta ya dinga kadewa ko ya yi ja, bakinta ya dinga bushewa ko ya yi ja.

11: Yawan kaikayin ido da kaikayin kai na amosani, amma ba amosani ba ne.

12: Yawan kaikayin kunne da yawan kaikayin hanci kamar mura, amma ba mura bane, ko yawan kumburin ciki.

13: Yawan zubar jini da ba na al’ada ba, ko jinni ya rika yi mata wasa. Sannan kuma har ma wacce ba ta da aure

budurwa ko bazawara za ta iya samun wannan matsalar, amma ita bambancin da ke tsakani da ita wacce take da aure shi ne kamar haka:-

1 Ita marar aure za ta kasance duk lokacin da wani ya zo wajen ta da maganar aure kamar za a yi sai abin ya lalace daga wajen ta ko daga wajensa

WhatsApp 07031964267

LIKE AND SHARE TO OTHER PLEASE 🙏

02/04/2026

Alamomin da mutum zai gane akwai Aljani a jikinsa ko kuma an yi masa sihiri.

*ALAMOMI GUDA ASHIRIN DA BIYAR (25) DA SUKE NUNA CEWA MUTUM YA GAMU DA SHAFAR ALJANU.

🛑 gargadi: ba kowanne ciwon bane za'a dorawa jinnu sai an bincika sosai.

1. Rashin son karatun Alƙur'ani ko sauraren shi.

2. Rashin son yin ibada ko a yita cikin ɓacin rai da kasala.

3. Yawan ciwon kai mai tsanani ko tsagin kai ko kuma jiri.

4. Yawan ciwon mara ko baya ko kwankwaso ko kuma ciki ko ƙirji.

5. Yawan jin tafiyar wani abu a jiki kamar kiyashi ko tsutsa ko kwarkwata tana yawo a kai.

6. Yawan mafarke mafarke na ban tsoro ko firgirta da surutai a cikin bacci ko kuma kiji wani abu mai nauyi ya danne ki ko ya shaƙe miki wuya.

7. Yawan jin tsoro ko faɗuwar gaba ko wani abu ya ringa yimiki gizo ko kuma kiji kamar ana kiran sunan ki.

8. Yawan jin sanyi ko zafi ko riƙewar ƙafa ko wani sashe na jiki.

9. Rashin iya bacci da daddare ko yawan jin motsin wani abu ko surutai ko kuma takun tafiya.

10. Rashin son yin kitso ko kuma a taɓa miki kai.

11. Yawan ɓacin rai ko jin haushin mutane ba tare da wani dalili ba.

12. Rashin son shiga cikin mutane ko yawan zargin su ko kuma yawa rigima da su.

13. Yawan kuka ko dariya ba tare da wani dalili ba.

14. Yawan jin kamar ana yimiki raɗa a kunne ko a ringa raya miki a zuciya akan ki aikata wani lefin kamar kisan kai ko zina ko kuma sata.

15. Rashin son yin Aure ko korar samari ko kasa tsayar da guda ɗaya ƙwaƙƙwara.

16. Ɗaukewar Sha'awa ko rashin jin daɗin saduwa da miji ko kuma tsanar shi da wulaƙan tashi ba tare da wani dalili ba.

17. Yawan kallon mudubi ko Sha'awar kallon tsiraici.

18. Yawan son kaɗe-kaɗe da raye-raye.

19. Yawan son dare ko cikin duhun ko yin shuru kamar bakya gurin.

20. Rikicewar Jinin Al'da ko na Nifasi.

21. Rashin Haihuwa ko yawan ɓari ko Haihuwar ɗan babu rai ko kuma wasu matsaloli su biyo bayan Haihuwa kamar jijjiga.

22. Aikata wani abu ba a cikin hankalin ki ba, sai daga baya ki ringa nadama ko mamakin yadda akayi kika aikata.

23 Yankewar jiki a faɗi ƙasa ba a cikin hayyaci ba ko kurma ihu da rugawa a guje ba tare da kin san inda zaki ba.

24. Yawan wasiwasi ko mantuwa acikin dukkanin Al'amura musamman a lokacin ibada.

25. Taɓuwar ƙwaƙwalwa dadai saurausu. Idan kuma kanasan magani zakai mana magana Insha Allah muna dashi duk taurin kan Aljanu zakasami sauki wajan Allah.

WhatsApp 07031964267

27/03/2026

ABUBUWAN DA KE KAWOWA MACE RASHIN SHA'AWA.
WhatsApp 07031964267
1- MATSALOLIN MARA DA MAHAIFA

K**a daga sanyin mara (vaginities/toilet infections, UTI & STDs), yoyon fitsari, 'kululun mahaifa (fibroid), da sauran cututtukan al'aura, na daga cikin abubuwan da ka iya hana mace jin dadin jima'i.

Misali, sanyin gaba mai zuwa da 'yan 'kananan kuraje acikin farji , na sanya mace taji zafi wajen jima'i, wanda sau da yawa masu kurajen basu ma san suna da kurajen acikin al'aura ba, saidai su ce su na jin zafi lokacin saduwa. Kurajen suna fashewa saboda gugar da ake musu yayin saduwa, sai wurin ya zama rauni.

2- BUDEWA
Budadden gaba ga mace na sanya raguwar jindadi tsakanin ma'aurata. Sau da yawa ma'auratan biyu ba zasu samu gamsuwa ba da kyau, sannan macen baza ta iya jin 'kololuwar dadi ba shi ma namijin haka saboda rashin haduwar fata da fata yadda ya kamata.

3- KACIYAR MATA
Idan aka samu matsala wajen yiwa mace kaciya, ya zamanto an yanke beli da yawa fiye da yanda ya dace. Yin hakan na kashe sha'awar mace idan ta girma. Yanke beli da yawa ko duka matsalace dake hana mace jin dadin jima'i, domin kuwa beli shi ne matattarar jin dadin jima'in mace.

4- MAGUNGUNA
Yin amfani da magunguna ba bisa ka'ida ba. Yawaita shan magunguna barkatai kan iya ragewa mace sha'awa ko kuma ya sa ta dauke baki daya. Wani lokacin kuma ko da bisa ka'ida aka sha maganin to zai iya yiwuwa daga cikin side effect dinsa shi ne yana dauke sha'awa zuwa wani lokaci.

6- RASHIN ABINCI MAI GINA JIKI.
Abinci mai gina jiki na nufin abincin da ke dauke da sinadaran da jikin mutum ke bukatarsu, to shi ne mai gina jiki a wajensa. Idan mace ba ta samun ingantaccen abinci to za ta iya samun matsalar rashin sha'awa sosai.

7- RASHIN FAHIMTAR YANAYIN MACE
Wata matar ba wai sha'awar ce ba ta da ita ba, a'a. Ita kanta ba ta fahimci abinda zai sa mata sha'awar ba ne, shi ma mijinta bai fahimce ta ba, sai a tafi a haka, a matsayin ba ta sha'awa.

8- WASA DA GABA
Idan mace na wasa da farjinta (istimna'i) d

Cutar “BURUSTATA” A duba kwamen SAKSHIN a kasa                   👇👇👇👇👇
07/03/2026

Cutar “BURUSTATA”
A duba kwamen SAKSHIN a kasa
👇👇👇👇👇

26/02/2026

Masu buqatar shiga WHATSAPP GROUP don samun progarams dinmu link yana comment section

23/02/2026

ALAMOMI GUDA 11 NA ZAHIRI DAKE NUNA MUTUM NADA JINNUL ASHIK.

Idan akace jinnul Ashik a hausance ana nufin Aljanin soyayya Wanda ke kulla soyayya tsakaninshi da Dan Adam kuma yarika kishin wani akan soyayyarsa kar wani yasoshi in ba shi Aljanin ba. Ko tayaya zamu gane wannan matsalar ?

1) MAFARKIN SADUWA
2) KUNCIN ZUCIYA
4) KUKA MARAR DALILI
5) YAWAN TSORO
6) GUDUN SHIGA MUTANE
7) FADUWAR GABA
OLSA MARAR JIN MAGANI
9) ZAFIN SADUWA MARAR JIN MAGANI
10) MAFARKIN HAIHUWAR JARIRAI
11) RASHIN DAWOWAR SAMARI BA DALILI TARE DA RUSHEWAR MAGANAR AURE.

Kadan kenan ga Alamomin mutum yana da matsalar Jinnul Ashik.

WhatsApp @07031964267

12/02/2026

SANAMAKI (Fulasko)

WASU DAGA MATSALOLIN DA FILASKO KE MAGANCEWA

YANA WANKE KWAKWALWA
YANA WANKE JINI
YANA WANKE MARA
YANA MAGANIN BASIR
YANA RAGE TUMBI
YANA RAGE ƘIBA
YANA HANA SAURIN KAWOWA
YANA DAIDAITA CIKI
YANA WANKE MAJINAR QUGU
YANA ƘONE KITSE
YANA MAGANIN TSUTSAR CIKI
YANA MAGANIN KUMBURIN CIKI
YANA MAGANCE YAWAN TUSA

WhatsApp 07031964267

Address

Tsohuwar Kasuwa Gombe
Gombe

Telephone

+2347031964267

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Baka mai maganin gargajiya. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share