First Aid Group of Jibwis Jos South Media Team

First Aid Group of Jibwis Jos South Media Team 1. Propagation and Establishing of Sunnah
2. Safety and First Aid Service

Assalamu alaikum jama ar wannan gida mai albarka ayau 10/7/2026 qarqashin jagorancin shugaba Ibrahim Muhammad munkai ziy...
10/07/2026

Assalamu alaikum jama ar wannan gida mai albarka ayau 10/7/2026 qarqashin jagorancin shugaba Ibrahim Muhammad munkai ziyarar ta aziyya ga uba na yan agajin Nigeria Kuma sarkin bukuru alhaji nasiru na rashin yayarsa mace da yayi anan garin bukuru muna addu a Allah yajikanta da rahma ameen

Assalamu alaikum jama ar wannan gida mai albarka ayau 6/7/2026 munkai ziyara gidan kabiru gamji training and operation n...
06/07/2026

Assalamu alaikum jama ar wannan gida mai albarka ayau 6/7/2026 munkai ziyara gidan kabiru gamji training and operation na division A sakamakon hatsarin dayasamu kwanakin baya qarqashin jagorancin shugaba zaharadden m musa muna addu a Allah yabashi lafiya ameen🤲

Assalamu alaikum jama ar wannan gida mai albarka ayau 03/07/2026 muna gabatar da meeting na mako mako kamar yadda akasab...
03/07/2026

Assalamu alaikum jama ar wannan gida mai albarka ayau 03/07/2026 muna gabatar da meeting na mako mako kamar yadda akasaba anan masallacin filin sarki Allah yaqara mana hadin kai da son juna ameen 🤲🤲🤲

Rubutu Daga opiahin Publicity Secretary ✍️✍️

‎‎INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN‎‎‎Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) Jos South Plateau...
10/06/2026

‎
‎INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN
‎
‎‎Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) Jos South Plateau State, Nigeria.

A Madadin Kungiyar JIBWIS ta Jos South suna mika sakon ta’aziyya
‎
‎Bisa rasuwar MAHAIFIYAR Sheikh Rabi'u Isah Bukur, ta rasu a garin Faskari dake Jahar Katsina.

Allah ya Sanya jinya tazamo kaffara a gareta.
‎
‎Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya jiƙanta da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarta, in tamu tazo Allah yasa mucika da Imani.
‎
‎
‎Jibwis Jos South
‎Social Media Directorat

Training and Operation Twiss Allah ya raya su akan Sunnah Annabi Muhammad S.A.W.
17/05/2026

Training and Operation Twiss Allah ya raya su akan Sunnah Annabi Muhammad S.A.W.

Alhamdulillah Masha Allah,  Allah Ya azurta Mallam Abdulrahman Adam Yahya(Training and Operation) da samun karuwa na yan...
16/05/2026

Alhamdulillah Masha Allah, Allah Ya azurta Mallam Abdulrahman Adam Yahya(Training and Operation) da samun karuwa na yan biu, alhamdulillah Maman da Yan biu sunacin koshin lapiya

Alhamdulillahi labari cikin hotuna andaura auren baba ado saja Kuma dan agaji agarin rafin bauna Masha Allah andaura laf...
24/04/2026

Alhamdulillahi labari cikin hotuna andaura auren baba ado saja Kuma dan agaji agarin rafin bauna Masha Allah andaura lafiya Kuma mundawo lafiya

27/03/2026

FRE KHUDUBA DAGA MASALLACIN MAI ADIKO JOS SOUTH DAGA BAKIN SHEIKH USMAN ADAM AHMAD DIVISIONAL TRAINING OFFICER JOS SOUTH MASHA ALLAH

ISOWAR SHUGABAN AGAJI NA DIVISION A MALAM IBRAHIM MUHAMMAD
20/03/2026

ISOWAR SHUGABAN AGAJI NA DIVISION A MALAM IBRAHIM MUHAMMAD

ASSALAMU ALAIKUM LABARI CIKIN HOTUNA WAJEN GABATAR DA SALLAR IDI A FILIN IDI TARE DA SHUGABAN TATTARA FATUN LAYYA NA EAS...
20/03/2026

ASSALAMU ALAIKUM LABARI CIKIN HOTUNA WAJEN GABATAR DA SALLAR IDI A FILIN IDI TARE DA SHUGABAN TATTARA FATUN LAYYA NA EAST GABAKI DAYA KUMA AST NATIONAL QUARTER MASTER MUSA SHEHU (ALLAH YAYI) TARE SA AST DIRECTOR PLATEAU STATE MALAM USMAN ABDLLAHI MANI DA KUMA SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA PLATEAU STATE SHEIKH KHALID USMAN KHALID ALLAH YAYIWA RAYUWA ALBARKA 🤲

Address

Jos

Telephone

+2347060979183

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when First Aid Group of Jibwis Jos South Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to First Aid Group of Jibwis Jos South Media Team:

Shortcuts

Share