Sirrin Rayuwar Aure

  • Home
  • Sirrin Rayuwar Aure

Sirrin Rayuwar Aure we're passionate about marriage awareness, relationship education, and helping people build stronger relationships.
(4)

Dedicated to sharing knowledge, solving marital challenges, and inspiring positive change through meaningful, educative, and entertainment.

None of them 😔
06/08/2026

None of them 😔

Wata tana cinye maka dararenka.‎Wata kuma tana cinye maka dukkan rayuwa ne.‎Idan kayi kuskuren zaɓi za ka ji jiki har ab...
05/08/2026

Wata tana cinye maka dararenka.
‎Wata kuma tana cinye maka dukkan rayuwa ne.
‎Idan kayi kuskuren zaɓi za ka ji jiki har abada.

‎Tana da...
‎Nishadi.
‎Wasa.
‎Hauka.
‎Da hayaniya.
‎Tana da kyau a daren ranar kawai.
‎Amma masifa ce ga sauran rayuwar ka.

‎Ta Aure tana bada...
‎Kwanciyar hankali.
‎Aminci.
‎Mace ce mai sanin ya kamata.
‎Sauke nauyi.
‎Irin wannan tana da wuyar samu.
‎In Ka samu kayi aurenka.

‎Dariya da nishadi da sauri suke fitowa a baki kuma da saurin suke mutuwa.
‎Amma nishadin Auren gaske yanada ɗorewa.

‎Jiki ana iya bawa kowa.
‎Amma Tsaruka da Mutunci ba za a iya dawowa ko bayar da su ba.

‎Kalli cikar amincinta da mutuncinta a karonta na farko,
‎Sai ka riƙe ta har ƙarshen rayuwa.

‎Idan ka yar da ita daga baya,
‎Ka lalata gaba ɗaya amincin ta
‎Har abada, da wuya ta yadda da kowa.

‎Cikakken namiji yana kallon mace a matsayin mutum mai mutunci da yake buƙatar kariya, ƙauna, da mutuntawa

‎Su kuma matasa marasa gogewa ko balagar tunani, burinsu shi ne kawai su amfana da mace na ɗan lokaci, gamsar da sha'awa, amfani da damarta, ko samun nishadin lokaci ɗaya.

‎Mata biyu.
‎Maza biyu.
‎Kai wane ne a ciki?

Allah yasa mudace 🙏
05/08/2026

Allah yasa mudace 🙏

Number 4
05/08/2026

Number 4

Gaskiya na gaji kam 😔
05/08/2026

Gaskiya na gaji kam 😔

Wasu Na Jiran Aure, Wasu Na Jiran Haihuwa, Wasu Na Jiran Arziki, Wasu Na Jiran Waraka. Allah ka Amsawa kowa Nashi bukatu...
05/08/2026

Wasu Na Jiran Aure, Wasu Na Jiran Haihuwa, Wasu Na Jiran Arziki, Wasu Na Jiran Waraka. Allah ka Amsawa kowa Nashi bukatun 🙏

05/08/2026

Innalillahi wainnailaihirajiun
Mamanmuce ta haihu. Yanxu Dan Allah me zan fadawa mijina😭

04/08/2026

Nafita yawo mijina bai saniba gashi na yadda key a hanya😢

04/08/2026

Auren zumuncin ma yanzu sai kana da hanya 😢

Babban taron masu ruwa da tsaki. 🤣🙌
04/08/2026

Babban taron masu ruwa da tsaki. 🤣🙌

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin Rayuwar Aure posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share