Maijalalaini Islamic chamest

Maijalalaini Islamic chamest maijalalaini islamic medicine 08088863000 WhatsApp 08137482786 call muna kano kofar ruwa tashar kuka

YAJI DAKAN MAZA🍀☘️💪🏿Wannan hadin maganin an hada shi da itatuwa da saiwa wanda yake karfafa m*zantakar Namiji.yana kara ...
10/08/2026

YAJI DAKAN MAZA🍀☘️💪🏿

Wannan hadin maganin an hada shi da itatuwa da saiwa wanda yake karfafa m*zantakar Namiji.

yana kara karfin maza
yana hana saurin kawowa
yana magance kankancewar gaba
yana kara shaawa
yana maganin basir da sanyi.
masu ciwon suga da hawan jini suna sha.

ana ci a nama farfesu ko a abinci

duk mai bukata 3k ne roba daya akwai babbar roba ta 5k

muna kano kofar ruwa tashar muka muna aika sako ko ina.

WhatsApp https://wa.me/08137482786 08088863000

Muna Godiya


Ibrahim Maijalalaini

muna godiya

10/08/2026

Bari na bude posting dina da Lailaha Illallah Muhammadur Rasulullah 🥰
Sallallahu Alaihi wasallamaa

Dan uwa kana ta fama da matsalolin Saurin kàwowa kana shan magani amma jiya iyau babu cigaba sanyi ya riga yayi maka ill...
09/08/2026

Dan uwa kana ta fama da matsalolin Saurin kàwowa kana shan magani amma jiya iyau babu cigaba sanyi ya riga yayi maka illa baka da kuzari,wannan hadin zai wanke mara zai magance sanyi infection da mataccen maníy.

Zaa samu

Cinnamon tsinke 2
Lemon tsami 2
Tafarnuwa nono daya
Ruwa lita 2

Zaa tafasa minti 15 a tace ana shan rabin kofi sau 2 a rana zuwa sati 1 insha'Allah yana wanke mara yana kara shaàwa da kuzari.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa💃💃💃💃

💬 Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta “YES” a comment section 💃🔥 follow Maijalalaini Islamic medicine
📲 Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Masu fama da Basur mai tsiro a jarraba wannan hanya Insha Allah maza da mata ana dacewa a rabu dashi Insha Allah. Zaa sa...
09/08/2026

Masu fama da Basur mai tsiro a jarraba wannan hanya Insha Allah maza da mata ana dacewa a rabu dashi Insha Allah.

Zaa samu

Aloe Vera wannan ruwan na ciki kamar chokali daya zaa suba man zaitun chokali 2 zaa kwaba sosai ana shafawa a wajen kullum bayan anyi tsarki da ruwa dumi.

Safe da dare kullum zuwa a samu sauki wajen ya motse ya koma daidai Insha Allah, wannan hanya ana dacewa sosai.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa💃💃💃💃

💬 Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta “YES” a comment section 💃🔥 follow Maijalalaini Islamic medicine
📲 Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

07/08/2026

Duk yanda Gàban ka ya kankance indai kasha wannan saiya zazzagó koda haka aka haife ka🔥🔞👇

Address

Kofar Ruwa Tashar Kuka
Kano
270001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maijalalaini Islamic chamest posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Maijalalaini Islamic chamest:

Shortcuts

Share