27/08/2026
Wanni sassan jiki da zaku matsa don samun sauki a tsarin {ACUPRESSURE POIN} : Liver 3 (LV3)
A ina yake? Yana saman kafa, tsakanin babban yatsa da na kusa da shi (yatsa na biyu).
Fanoni da yake taimakawa (Amfaninsa):
Rage Damuwa da Fargaba: Yana rage stress da anxiety.
Inganta Aikin Hanta: Yana taimakawa hanta yin aikinta da kyau.
Sauke Ciwon Kai: Yana rage ciwon kai da kuma migraine.
Rage Bacin Rai: Yana rage fushi da saurin fusata.
Taimakawa Mata: Yana taimakawa wajen gyara al'amuran da s**a shafi jinin al'ada.
Lafiyar Jiki Gaba Daya: Yana inganta lafiyar mutum gaba daya.