28/04/2026
๐๐๐ฅNa dade ba'a min tambaya Mai muhimmanci irin wannan bah.
Tambayan na kamar haka:โshin yawan shan ruwa da yawan fitsari na iya zama matsalaโ?.
๐Abunda yasa nace tambayan yanada muhimanci shine idan kukayi laโakari zakuga kowane health personnel Yana encouraging shaan ruwa Sosai.
๐Ko ni bazan iya tuna sau nawa nace muku ku shaa ruwa Sosai bah.
๐Toh Amma idan aka wayi gari mutum yana balaโin shaa ruwa Sosai sannan kuma yana fitsari Sosai shin wannan mah lafiya neh?????
๐Nasan Zaku so kuji amsar
Toh muje comment section ๐ ๐ ๐ ๐
๐Munyi discount a datan mu
Yanxu 1GB a naira #350 kachal zaka samu
Validity 1 Month.
Zan saka muku Link a comment section ๐ ๐
Bilal Yakubu Ballah
Arewa Influencers