Kula da Lafiya

Kula da Lafiya Inda ilimin lafiya yake zama sauƙi ga kowa Muna taimakawa al’umma fahimtar yadda za su kare kansu daga cututtuka da inganta rayuwa mai cike da Lafiya.

06/06/2026

Kana yin BRUSH Kaga Jini a a Bakinka ?

GA DALILAI DAKE DA HAKAN
👇

02/06/2026

Duk wata mai juna biyu ya kamata ta san Wannan Ciwon da ke jefa rayuwarsu cikin hatşari
👇

01/06/2026

Alamomin da Ke Nuna Jikinka na Fama da Ƙarancin Ruwa.
👇

01/06/2026

Shin Ka San Genotype da Blood Group ɗinka? Idan Ka Sani, Ka Faɗa Mana a Comment Section.
👇

08/05/2026

Alamomin Farko na HIV da Kowa Ya Kamata Ya Sani.
Kada Ka Yi Watsi da Su
👇

Illoli 9 Dake tattare da shan ko amfani da Magungunan Kara karfin jima'i domin dadewa ana jima'i 👇
05/05/2026

Illoli 9 Dake tattare da shan ko amfani da Magungunan Kara karfin jima'i domin dadewa ana jima'i 👇

Illoli da Shaye-shayen Miyagun kwayoyi ke haifarwa👇
05/05/2026

Illoli da Shaye-shayen Miyagun kwayoyi ke haifarwa👇

Alamomin Lalacewar Hanta Abin da Yakamata ku sani👇
05/05/2026

Alamomin Lalacewar Hanta
Abin da Yakamata ku sani👇

Buɗaɗɗiyar karaya ita ce wace ƙashi ya karye kuma ya fito waje. To ga abin da ya kamata ku yi👇
03/05/2026

Buɗaɗɗiyar karaya ita ce wace ƙashi ya karye kuma ya fito waje. To ga abin da ya kamata ku yi👇

Jin kamar ana hura wuta, tafiyar kiyashi ko tsira allura a ƙafa.  Me ye dalili kuma ina mafita?!Ana yawan yi wa likita w...
03/05/2026

Jin kamar ana hura wuta, tafiyar kiyashi ko tsira allura a ƙafa. Me ye dalili kuma ina mafita?!

Ana yawan yi wa likita wannan ƙorafin.

To ko mene ne dalilin?

Daga jin ƙorafin kawai likita ba zai iya ayyana takamaiman dalilin ba. Sai dai, akwai wasu lalurorin da suke da alaƙa da wannan ƙorafin.

Lalurorin sun haɗa da:

1. Lahanin jijiyoyin laka daga ciwon suga.

2. Danne laka ko jijiyoyin laka daga ƙasusuwan gadon baya.

3. Lahanin jijiyoyin laka daga raunuka ko haɗura.

4. Ƙarancin sinadarin bitamin B12.

5. Toshewar jijiyoyin jini.

6. Ciwon sikila.

7. Lalurorin fata, kamar cin ruwa, da sauransu.

To wanne ne ba wanne ne ba?!

Gane takamaiman dalili da kuma hanyar magani sadidan sai an zo asibiti, sannan likita ya yi bincike sai a magance matsalolin.

Ko kun taɓa fuskantar ɗaya daga ciki?
Kun warke ko har yanzu ana fama da shi?

copied by
© Physiotherapy Hausa

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kula da Lafiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share