29/12/2024
Anyi tabin alli da mai horas da kungiyar Manchester united akan tsawon wani lokaci kungiyar zata ci gaba da zama a gurbace haka?
Ruben Amor in yace: "Ban sani ba gaskiya".
"Ama ina da yakinin cewa zan gyara matsalolin kungiyar."