Waraka Islamic Medicine Herbal Center

Website

Waraka Islamic Medicine Herbal Center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Waraka Islamic Medicine Herbal Center, Medical Center, Kano.

🌿 WARAKA ISLAMIC MEDICINE HERBAL CENTER
Cibiyar ilimi & herbal products 🌿
🤝 Inganci • Aminci • Amana
📲 WhatsApp: 09065261739
Muna Iya Aika Sako Aduk Inda Mutum Yake Cikin Aminci

DUK NAMIJIN DA YAYI AMFANI DA WANNAN MAGANIN NAMUINSHA ALLAH ABUBUWA GUDA 10 NE ZASU FARU DASHI DA YARDAR ALLAH KIRA KO ...
17/09/2026

DUK NAMIJIN DA YAYI AMFANI DA WANNAN MAGANIN NAMU

INSHA ALLAH ABUBUWA GUDA 10 NE ZASU FARU DASHI DA YARDAR ALLAH

KIRA KO WHATSAPP
09065261739 ☎️

1. Azzakarinsa Zai Kara Girma
2. Jijiyoyin Zakarinsa Zasu Kara Karfi
3. Ruwan Maniyyinsa Zai Kara Yawa
4. Maniyyinsa Zai Kara Kauri
5. Zai Dinga Jimawa Yana Jima'i Bai Kawo Ba
6. Zai Rabu Da Kaikayin Matse"Matsi Ko Kurajen Gaba
7. Zai Rabu Da Ciwon Baya Ko Kwankwaso Ko Ciwon Jiki
8. Zai Rabu Da Cutar Sanyi
9. Zai Rabu Da Cutar Basir
10. Zai Zama Me Lafiyayyen Ciki
11. Zai Zama Me Wankakkiyar Mara
12. Zai Zama Me Kuzari Ta Kowanne Fanni
13. Zai Dinga Gamsar Da Iyalinsa Harma Ya kure Bukatarta
14. Matarsa Zata Soshi Zata Ji Bata Sha'awar Wani Da Namiji Ya Kusanceta InBa Shi Ba

Sannan Munaso Ku Sani
Duk Abinda Kuka Gani A Hotannan Shine Abinda Muke Saidawar Idan Mutum Ya Siya

Muna Kano
Amma Muna Aika Kayan Mu Zuwa Ko Ina A Fadin Duniya Cikin Aminci Insha Allah
Idan Mutum Yana Nesa

Sai Dai Bamune Muke Biyan Kudin Mota Ba

Ko Kazo Kano Da Kanka Ka Karba Insha Allah

Ko Kuma Mu Aiko Maka Saika Biya Kudin Kawowa

Muna Maraba Da Kowa A Kowanne Lokaci

Akwai Na Ruwa
Akwai Na Gari

Zaku Iya Tuntubarmu Kaitsaye Ta WhatsApp Ko Kira Insha Allah

09065261739 ☎️

Message Waraka Islamic Medicine Herbal Center on WhatsApp. https://wa.me/2349065261739

Yaku Maza Yaku MataIstimna’i Na Iya Raunana azzakari.Istimna’i Na Iya Saka Maniyyi Ya Zama Mai Ruwa Sosai.Istimna’i Na I...
07/09/2026

Yaku Maza
Yaku Mata

Istimna’i Na Iya Raunana azzakari.

Istimna’i Na Iya Saka Maniyyi Ya Zama Mai Ruwa Sosai.

Istimna’i Na Iya Sa Mutum Ya Rasa Nauyi.

Istimna’i Na Iya Haifar Da Raunin Tsayuwar Azzakari.

Istimna’i Na Iya Sa Mutum Yayi Saurin Inzali Yayin Jima’i.

Istimna’i Na Iya Shafar Rayuwar Jima’i Da Kuma Dangantakar Aure..

Don Allah Ku Guji Yin Istimna....

Munada Ingantacce Kuma Hadadden Maganin Matsalolin Istimna'i Insha Allah....

Azo A Jarraba....

WhatsApp : 09065261739

Muna da Ingantaccen Maganin ULCER Bazan Rantse BaAmma Duk Wanda Ya Jarraba Zai Tabbatar Da Aikinsa Insha Allah Wadanda S...
04/09/2026

Muna da Ingantaccen Maganin ULCER

Bazan Rantse Ba

Amma Duk Wanda Ya Jarraba Zai Tabbatar Da Aikinsa Insha Allah

Wadanda S**a Taba Jarrabawa Sunyi Godiya dasa Albarka

Alhamdulillah

Game so Yazo Ya Jarraba Ayi Masa Sauki Insha Allah

Akwai Na Ruwa
Akwai Na Gari

WhatsApp : 09065261739

Gam Gam KenanWannan Hadin Matsin Duk Yadda Kika Bude Zaki Matse  Ba'a sha Ba Kuma Zaki Saka A Ciki Ba Kawai Turarawa Zak...
03/09/2026

Gam Gam Kenan

Wannan Hadin Matsin Duk Yadda Kika Bude Zaki Matse
Ba'a sha Ba Kuma Zaki Saka A Ciki Ba
Kawai Turarawa Zaki Yar Uwa

Wannan Sirrin Sai Wacce Ta Gwada Koda Haihuwar Ki Nawa Gam Gam Zaki Matse Tamkar Budurwa..

👇👇

Ga Wani Hadi Mai Sauki Da Aiki Amma Wannan Hadin Anfiso Kisha Da Yogurt Gaskiya Yafi Bada Abinda Akeso 👌Asamu Ridi Gwang...
26/08/2026

Ga Wani Hadi Mai Sauki Da Aiki

Amma Wannan Hadin Anfiso Kisha Da Yogurt Gaskiya Yafi Bada Abinda Akeso 👌

Asamu Ridi Gwangwani Daya Agyarashi Asoya Shi Sama Sama
Asamu Aya Gwangwani 2 Agyarata Asoya Ta Sama Sama

Ragowar Kayan Asamu

Minannas
Kanunfari
Kimba
Masoro
Citta
Kanqarar Mata

Adakasu Suyi Laushi
Asamu Roba A Zubasu
Arika Sha Lokaci Lokaci A Yogurt...

Ga Masu Bukatar Hadadde Complete ✅💯
WhatsApp : 09065261739

🌿 BARKA DA ZUWA WARAKA ISLAMIC MEDICINE HERBAL CENTER 🌿Muna Maraba Da Sabbin Customers Da Tsoffin Customers. ❤️A Wannan ...
25/08/2026

🌿 BARKA DA ZUWA WARAKA ISLAMIC MEDICINE HERBAL CENTER 🌿

Muna Maraba Da Sabbin Customers Da Tsoffin Customers. ❤️

A Wannan Shafi Zamu Riƙa Kawo Muku Sabbin kayyayyaki, Bayanai DA Amsoshin Tambayoyin Customers...

📲 Domin ƙarin Bayani Koyin Order:
Turo Mana Saƙo Ta WhatsApp Ko Facebook Inbox.
09065261739

❤️ LIKE • FOLLOW • SHARE
Ku Taimaka Kukai Wannan Shafi Ga Abokai Da 'Yan Uwa.

WARAKA — Munanan Domin Yi Muku Hidima Ako Yaushe... 🌿

Duk Yadda Nononki S**a Kwanta S**a Lalace To Shakkababu Kizo Kiyi Wannan Hadin Na Gadali Zaki Ciko Dasu Kuma Su Tsaya Ca...
24/08/2026

Duk Yadda Nononki S**a Kwanta S**a Lalace

To Shakkababu Kizo Kiyi Wannan Hadin Na Gadali Zaki Ciko Dasu Kuma Su Tsaya Cakkk....
👇👇🏼

Yadda Zaku Hada Kaitsaye

Duk Yadda RUFAIDANKI S**a Lalace S**a Zube Ki Nemi Wannan Sirrin Na Gadalin Nonon Nan Ki Jarraba Insha Allah

Kije Wajen Masu Maganin Gargajiya Irin Muma Muna Saidawa

Kice A Baki Gadalin Nono

Zaki Yayyanka Ya Bushe Zaki Samu Hulba Ki Hadesu Ki Dake Sosaiii

Kina Shan Su Da Nono Ko Kunu Ko Madara...

Ko Akuya Kika Bawa Hadin Nan Zaki Ga Yadda Nononta Zai Cika Yayi Kyau...

Ga Masu Bukatar Hadadde Complete Muna Dashi....
WhatsApp : 09065261739

TYPHOID  &  MALARIASAHIHIN MAGANIN  TYPHOID DA MALARIA          09065261739Ina Wadan da Suke Cewa Matsalar Malaria Ta Sa...
22/08/2026

TYPHOID & MALARIA

SAHIHIN MAGANIN TYPHOID DA MALARIA

09065261739

Ina Wadan da Suke Cewa Matsalar Malaria Ta Sakosu Agaba

Hartakai Gayin Girman Data Haipar Musu Da Matsalar Typhoid

Ansha magani kalakala ba adaceba kagaji da zuwa asibiti kar'bar magani

09065261739

To Ga Ingantaccen Maganin TYPHOID DA MALARIA
Wanda Zai Kawardasu Da Izinin Allah

Kana Yawan Fitsari Yalow
Fitsari Yanai Maka Zafi Yayin Fitarsa
Jikinka Yana Yawan Daukar Zafi
Idanunka Sunyi Yalow

Da Sauransu

To ga magani

Insha Allah indai Angwada Wannan Ingantaccen Magani Za'a Samu Biyan Bukata
Za'a warke da Izinin Allah

Game siyan daya ko sari

Zaku Iya Tuntubar Mu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka

Call 💲 09065261739
WhatsApp 💲 09065261739

Jarrabawarku Itace Hujja Insha Allah

WARAKA ISLAMIC MEDICINE HERBAL CENTER 🤝

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Xam Xam, Dayyabu Zaria Dayyabu Zaria, Shamsuddeen Abdulla...
22/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Xam Xam, Dayyabu Zaria Dayyabu Zaria, Shamsuddeen Abdullahee Idrees, Fasarar A Musulunci Maina

Tsumin Tada Zaune Tsaye Kenan Shi Wannan Tsumin Bayan Motsawa Mace Sha'awa Da Kuma Kara Ni'ima To Yana Maganin Sanyi Inf...
21/08/2026

Tsumin Tada Zaune Tsaye Kenan

Shi Wannan Tsumin Bayan Motsawa Mace Sha'awa Da Kuma Kara Ni'ima

To Yana Maganin Sanyi Infection Sosai
Yana Kuma Wanke Mara
Yana Gyara Jiki Sosai

Ko Aure Zaki Wannan Ya Isheki Yar Uwa...
👇👇

Zaki Samu

Sassaken Baure
Kanunfari
Kankarar Mata

Wannan Hadin Koda Sau Daya Ne Ki Jarraba Yar Uwa Zaki Ga Abinda Nake Fada Muku Insha Allah...

Zaki Jikasu Kwana 1 A Roba

Kina Shan Kadan Kadan Safe Da Dare
Kiyi Haka Kwana 3 Ma Kawai Ki Gani...

Munada Asalin Hadadde Complete 💯
WhatsApp : 09065261739

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Waraka Islamic Medicine Herbal Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category