Abukhad natural herbal medicine salihannur

Abukhad natural herbal medicine salihannur Abukhad domin bada taimako a harkar maganin gargajiya a warke gabadaya da izinin Allah.

ANGANO YADDA MATSALAR CIWON HANTA YAKE KARANTA DOMIN KASAN CUTAR KUMA KASAN MAGANINTA      Dr.salihannur natural herbal ...
14/09/2025

ANGANO YADDA MATSALAR CIWON HANTA YAKE KARANTA DOMIN KASAN CUTAR KUMA KASAN MAGANINTA

Dr.salihannur natural herbal medicine
0806 235 7088

Ciwon hanta cuta ce da ke k**a hanta sanadiyyar cutar Hepatitis B wadda za a iya kamuwa da ita cikin sauki daga wanda aka samu da cutar ta hanyar saduwa da ruwan gumi, ko dai ta hanyar saduwa da juna, ko saduwa da jini ko ma ta yau da kullun.

Za kuma a iya kamuwa da ita idan me cutar yayi anfani da ruwa Kuma mara cutar yazo yayi anfani da wannan ruwan.

Idan ba a bi a hankali ba, wannan kwayar cutar ta hepatitis sannu a hankali za ta karu zuwa wani yanayi mai tsanani wanda aka sani da Hepatitis B.

Wannan ita ce ke haifar da kumburin hanta, dakuma aiki mara kyau na hanta,

( HARSHEN TURANCI )

Alamomin farko na Hepatitis na iya haɗawa da:

(1) zazzabi.
(2) fitsari mai duhu.
(3) rawayawar fata da fararen idanuwa.
(4) jaundice.
(5)ciwon ciki.
(6) stools mai launin yumbu.
(7) rashin ci.
(8) amai.
(9) tashin zuciya.
(10) ciwon gabobi.
(11) gajiya.

( FASSARA A HARSHEN HAUSA )

(1) Zazzabi.
(2) fitsari Mai duhu.
(3) fata tanayin yalo, kokuma Ido
(4) ciwon ciki gefen Dama.
(5) Rashin cin abinci.
(6) ko Jin amai haka kurum.
(7) ko tashin zuciya.
(8) ciwon GABOBI.
(9) ko Rashin nauyi.
(10) ko ciwon kirji.
(11) bushewar fata.

To kusanifa nau'ikan ciwon hanta hepatitis suna da yawa, domin akwai nau'i na ciwon hanta na Cancer.

Nau'o'in cutar kansa da dama na iya samuwa a hanta. Nau'in cutar kansar hanta da aka fi sani da patocellular carcinoma, wanda ke farawa a cikin babban nau'in hanta (hepatocyte). Sauran nau'ikan ciwon hanta, k**ar intrahepatic cholangiocarcinoma da hepatoblastoma,

( A HARSHEN HAUSA )

Ciwon daji da ke yaduwa zuwa hanta ya fi kowa fiye da ciwon daji da ke farawa a cikin ƙwayoyin hanta. Ciwon daji da ke farawa a wani yanki na jiki - irin su hanji, huhu ko nono - sannan ya yadu zuwa hanta ana kiransa ciwon daji na metastatic maimakon ciwon hanta. Irin wannan nau'in ciwon daji ana kiransa sunan sashin da ya fara - irin su ciwon daji na hanji don kwatanta ciwon daji da ke farawa a cikin hanji kuma ya yada zuwa hanta.

( FASSARA A HARSHEN HAUSA )

Cutar daji da ke yaduwa zuwa hanta ta fi cutar daji da ke farawa a kwayoyin hanta. Cutar daji da ke farawa a wani yanki na jiki - k**ar coton, huhu ko nono - sannan ta bazu zuwa hanta ana kiranta kansar metastatic maimakon ciwon hanta. An sanya wa wannan nau'in cutar kansa suna ne bayan gabar da ta fara - k**ar kansar metastatic coton don bayyana cutar kansa da ke farawa a cikin hanji da yaduwa zuwa hanta.

( A HARSHEN HAUSA )

Abubuwan da ke ƙara haɗarin ciwon hanta na farko sun haɗa da:

Kamuwa da cuta na yau da kullun tare da HBV ko HCV. Kamuwa da cuta na yau da kullun tare da ƙwayar cutar hanta (HBV) ko cutar hanta ta C (HCV) yana ƙara haɗarin kamuwa da ciwon hanta.

Cirrhosis. Wannan ci gaba da yanayin da ba za a iya jurewa ba yana haifar da tabo a cikin hantar ku kuma yana ƙara yuwuwar kamuwa da ciwon hanta.

Wasu cututtukan hanta da aka gada. Cututtukan hanta waɗanda zasu iya ƙara haɗarin ciwon hanta sun haɗa da hemochromatosis da cutar Wilson.
Ciwon sukari. Mutanen da ke da wannan cuta ta jini suna da haɗarin kamuwa da ciwon hanta fiye da waɗanda ba su da ciwon sukari.

Ciwon hanta mai kitse mara giya. Tarin mai a cikin hanta yana ƙara haɗarin cutar kansar hanta.

Fuskantar aflatoxins. Aflatoxins guba ne da aka samar da gyaggyarawa da ke tsiro a kan amfanin gona da ba a adana su da kyau. Abubuwan amfanin gona, irin su hatsi da goro, na iya gurɓata da sinadarin aflatoxin, wanda zai iya shiga cikin abincin da aka yi da waɗannan kayayyakin.

( FASSARA A HARSHEN HAUSA. )

Abubuwan da ke kara hadarin kamuwa da ciwon hanta a matakin farko sun hada da:

Chronic infection with HBV or HCV. Kamuwa da cutar shawara tare da cutar hepatitis B (HBV) ko hepatitis C virus (HCV) yana kara hadarin ciwon hanta.

Cirrhosis. Wannan yanayin ci gaba da kuma wanda ba zai iya canzawa ba yana haifar da ƙwayar tabo don samarwa a hanta kuma yana ƙara damar kamuwa da ciwon hanta.

Certain inherited liver diseases. Cututtukan hanta da za su iya kara hadarin kamuwa da ciwon hanta sun hada da hemochromatosis da kuma cutar Wilson.

Diabetes. Mutanen da ke fama da wannan cuta ta sukari a cikin jini na da hatsarin kamuwa da ciwon hanta fiye da wadanda ba su da ciwon suga.

Nonalcoholic fatty liver disease. Tarin kitse a hanta na kara hadarin kamuwa da ciwon hanta.

TO BAYIN ALLAH YANADA KYAU MUKULA DA JIKINMU KUMA MUSAN YADDA ZAMUYI MA'AMALA TA RAYUWA , WANNAN COMPANY NAMU MAI SUNA SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE YANADA HADDEN MAGANIN CIWON HANTA HEPATITIS WANDA DA IZININ ALLAH IDAN MUTUM YAYI AMFANI DASHI ZE RABU DA WANNAN MATSALAR CIWON DA YADDAR UBANGIJI.

DOMIN KARIN BAYANI SE ATUNTUBEMU TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA 08062357088,08109996004

14/09/2025

Dr. Salihannur gudummawa ga masu matsalar ciki da bada Shawara wajan gujewa matsaloli domin samun maganin matsalar tumbi Akira 0806 235 7088

14/09/2025

Alamomin kamuwa da ciwon Koda WATO kidney problem Domin samun maganin da zaa warke gabadaya Muna hada set na wata daya ko sati biyu 0806 235 7088

14/09/2025

Dr. Salihannur amfanin gero ajikin Dan Adam gamai neman Karin bayani ko siyan magani atuntubemu awannan number k**ar 0806 235 7088

13/09/2025

Manyan matsalolin da SUKE addabar mutane da sama musu mafita +2348062357088

MENENE CIWON MAFITSARA WATO URINARY TRACT INFECTION (UTI)?                          Dr. Salihannur                      ...
13/09/2025

MENENE CIWON MAFITSARA WATO URINARY TRACT INFECTION (UTI)?

Dr. Salihannur
0806 235 7088

UTI (Ciwon Mafitsara) cuta ce da ke faruwa a kowane bangare na tsarin hanyar fitsari wanda ya haɗa da:

Koda (Kidneys)...............................................
2. Tiyan fitsari (Ureters)
3. Bargon fitsari (Bladder)
4. Mashigar fitsari (Urethra)
A yawan lokuta, cutar tana faruwa ne a ƙananan sassan mafitsara wanda sune : bargon fitsari (Bladder) da mashigar fitsari (Urethra).

NAU’O’IN CIWON MAFITSARA .................................................
1. Cystitis – Cutar bargon fitsari
2. Urethritis – Cutar mashigar fitsari
3. Pyelonephritis – Cutar koda

ABUBUWAN DA KE HADDASA CIWON MAFITSARA

1. Yawanci bakteriya ne ke haddasa ciwon mafitsara musamman nau’in bakteriya da ake ƙira da Escherichia coli (E. coli) – wacce ake samu daga babban hanji.
2. Ana samun wannan ciwo ta hanyar Jima’i
3. Rashin tsafta
4. Amfani da katata (catheter)
5. Duwatsu a cikin koda ko bargon fitsari (Kidney Stones)
6. Ciwon suga (Diabetes) na iya jawo ciwon mafitsara
7. Raunin garkuwar jiki

ABUBUWAN DA KE KARA HADARI GA
MACE (saboda gajeriyar mashigar fitsari) .......................................................................
1. Yawaita yin jima'i
2. Menopos (tsayawar jinin al’ada)
3. Juna biyu
4. Matsaloli a tsarin fitsari
5. Sabbin hanyoyin jinya na fitsari

ALAMOMIN CIWON MAFITSARA (ga ƙananan sassa (bladder da urethra): .....................................................................
1. Jin zafi ko ƙaiƙayi yayin yin fitsari
2. Yawan yin fitsari da ƙanƙantar yawan fitsarin
3. Fitsari mai hazo ko duhu
4. Fitsari mai wari
5. Ciwon mara, musamman ga mata

ALAMOMIN CIWON MAFITSARA (ga koda) .......................................................................
1. Rawar jiki
2. Tashin zuciya da amai
3. Ciwon baya (gefen koda)
4. Rikicewar tunani (musamman ga tsofaffi)

YADDA AKE GANE CIWON MAFITSARA .....................................................................
1. Gwajin fitsari (Urinalysis): Don duba sinadarai da kwayoyin cuta da suke ɗakafe da mutum.
2. Hoto (Ultrasound ko CT scan): Idan alamomin ciwon mafitsara ya yawaita ana son yin hoton ciki dan binciko aihin matsalar.

YADDA ZA'A KARE KAI DAGA CIWON MAFITSARA ..................... ..................................................
1. Shan ruwa mai yawa
2. Yin fitsari bayan jima’i
3. Goge gaba daga gaba zuwa baya
4. Gujewa sabulai masu ƙamshi a farji
5. Kada a riƙe fitsari na dogon lokaci
6. Sanya pant din auduga mai laushi

ILLOLIN DA CIWON MAFITSARA ZAI HAIFAR (Idan ba a magance ba) ..........................................................................
1. Lalacewar koda na har abada
2. Lalacewar bargon ciki (Bladder)
3. Zazzabin jini (Sepsis)
4. Matsaloli a lokacin juna biyu

Allah ya ƙara mana lafiya mai amfani.
Akwai cikakken maganin wannan matsalar
Domin samun maganin

Tell:
08062357088

*Alamomin Cervical Cancer (Kansar Mahaifa):*       Abukhad natural herbal medicine  salihannur  My1. *Zubar jini bayan s...
13/09/2025

*Alamomin Cervical Cancer (Kansar Mahaifa):*
Abukhad natural herbal medicine salihannur
My
1. *Zubar jini bayan saduwa* (in*******se).
2. *Zubar jini ba'a lokacin al’ada ba* (irregular bleeding).
3. *Zubar jini bayan yin haila gaba ɗaya* (postmenopausal bleeding).
4. *Fitar ruwa mai wari daga farji*.
5. *Ciwo yayin yin jima’i*.
6. *Ciwo a ƙasan ciki ko ƙugun baya*.
7. *Gajiya sosai, rage nauyi, ko ciwon kafa*
etc.

*Abubuwan da ke kawo Cervical Cancer:*

1. *HPV (Human Papillomavirus)* – kwayar cuta da ake kamuwa da ita ta hanyar jima’i, ita ce babbar sanadin cervical cancer.
2. *Rashin Shan maganin Riga kafin hana kamuwa da wannan cutar*
3. *Fara jima’i da wuri*.
4. *Yawan abokan jima’i*.
5. *Rashin tsaftar jiki da lafiya* (musamman a yankin farji).
6. *Matsalolin gado ko rashin ƙarfi a garkuwar jiki (immune system)*.
etc.

Yan uwa atakaice idan mukayi nazari Akan alaomin da suke kawo ciwon zamu gane cewa cutar tafi samuwa GA 'ya'ya mata masu aure kawai ko masu yawo Allah ya kiyaye.

Malam ya bamu gudun mawa tayadda zamu magance wannan matsala

Idan an kamu da wannan matsala asamo abubuwa k**ar haka👇

*1) 'ya'yan gwanda*
*2) 'ya'yan lalle*
*3) 'yan'yan cikin ruman*
*4) 'ya'yan habbatusauda*
*5) 'ya'yan lemun zaki*
*6) kwallon dabino*
*7) gero*

Amma Shi kwallon dabino za a Fara soyashi yayi Baki ba sai ya koneba ya soyu akeso

Yadda za a hadasu shine,
Duka za a nikasu ayi garinsu adunga Shan karamin cokali a ruwan shayi babu madara 1 sau 4 a Rana 30 day's

Malam yace inde kwayar cutace da take haifar da ciwon kansa wannan maganin babban gudun mawace GA lafiyar jiki don haka kusani wannan maganin zaka iya amfani da Shi amatsayin riga kafi

Wannan maganin BA iya kansar mahaifa yake maganiba Yana maganin kansa Kala Kala wanda idan ansamu lokaci Zan kawo muku insha'Allah

Ni ne naku abubakar adam lukman salihannur
08062357088

GA masu bukatar littafan Malam zasu iya tuntubata awannan number k**ar haka 08062357088🙏

*WhatsApp number*
08062357088

⚠️ WASA DA AL’AURA (ISTIMNA’I): ILLOLI DA MAGANIDAGA: SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE 🌿📞 08062357088, 08109996004. ❓Ka/k...
13/09/2025

⚠️ WASA DA AL’AURA (ISTIMNA’I): ILLOLI DA MAGANI

DAGA: SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE 🌿
📞 08062357088, 08109996004.

❓Ka/ki taɓa tunanin cewa wasa da al’aura (masturbation/istimna’i) – wato fitar da maniyyi ta hanyar taɓa gabobin jima’i da hannu ko wata hanya – yana da babbar illa ga lafiyar jiki da kuma kwakwalwa?

Wannan dabi’a ta zama ruwan dare a tsakanin matasa – amma sak**akon ta yana da matuƙar muni!

🚨 ILLOLIN WASA DA AL’AURA:

⚡ Rage ƙarfi da kuzari na jiki
🧓 Bushewar fata da tsufa da wuri
🧠 Lalacewar ƙwaƙwalwa da mantuwa
💔 Rashin sha’awar aure ko gazawa a rayuwar aure
😰 Jin kunya da fargaba a cikin jama’a
📺 Haɓakar sha’awar kallon batsa
🚫 Tashi da matsalolin haihuwa
😩 Rashin nutsuwa da yawan ɓacin rai
⚙️ Ciwon baya, mara da yawan gajiya

✅ SALIHANNUR NA DA MAGANI MAI INGANCI!

Maganinmu na taimakawa wajen:

💪 Dawo da kuzari da ƙarfin jiki
🧘 Kwantar da hankali da farfaɗo da ƙwaƙwalwa
❤️ Ƙarfafa sha’awar aure da inganta lafiyar al’aura
🛑 Hana ci gaba da sha’awar istimna’i
☑️ Magance ciwon baya, mara da gajiya

⏳ KA/KI CECI RAYUWARKA TUN DA WURI!

Kada wasa da al’aura ya lalata maka rayuwa, lafiya, da tunani. Idan kana/cana cikin wannan hali ko kana son taimaka wa wani:

📞 KIRA YANZU: 08062357088, 08109996004.
SALIHANNUR – Maganin Gargajiya Mai Tabbas!

| | | | | |

Address

No 530, Sani Mai Nagge A
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abukhad natural herbal medicine salihannur posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share