18/07/2026
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِ
Sanarwa 🚨
Da izinin Allah, daga gobe in sha Allah za mu fara fassara da taƙaitaccen bayanin littafin Umdatul Ahkām daga farko har ƙarshe a wannan shafi.
Muna roƙon Allah Ya sanya wannan aiki mai amfani, Ya ba mu ikon isar da ilimi daidai, kuma Ya sa ya zama silar samun lada ga kowa.
Ku kasance tare da mu, ku yi sharing domin alheri ya isa ga sauran Musulmi.
Jazākumullāhu Khayran.