Likitanchi A Muslunchi

Likitanchi A Muslunchi Herbal Medicine and Marriage Counseling Call or whatapps Chart 07044898846

01/08/2026

Matsalar haihuwa na damunki? 😢 Ga wata hanya da ake cewa tana taimakawa…wannan haɗin na albasa da ganyen mangwaro guda u...
30/07/2026

Matsalar haihuwa na damunki? 😢 Ga wata hanya da ake cewa tana taimakawa…

wannan haɗin na albasa da ganyen mangwaro guda uku, Malam Abdulwahab ya ambata. Idan kina da matsalar haihuwa, za ki iya gwadawa In shaa Allahu za a dace. Na ji labarin wata mace da ta gwada wannan haɗin, kuma Allah Ya ba ta sa’a bayan ta dage da amfani da shi 🤲

Ana markada albasa rabi da ganyen mangwaro uku asaka ruwan zafi asha.

Amma yana da muhimmanci mu fahimta cewa Allah ne kaɗai Mai bayar da haihuwa 🤲 babu wani abu da yake bada haihuwa da kansa sai da izinin Allah.

Address

Katsina

Telephone

+2347067344494

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Likitanchi A Muslunchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category