Al'Ameen International Herbals Medcare

Al'Ameen International Herbals Medcare Herbals Islamic Medcare

26/05/2026

Assalamu Alaikum wa rahmatullah.
A wannan rana mai albarka ta Arfa, ina roƙon Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana zunubanmu, Ya cika mana buri na alheri. 🤲🏻
Allah Madaukakin Sarki yana cewa:
"Kuma ku tuna Ni, Ni ma Zan tuna ku."
— Qur'an Suratul Baqarah 2:152
Kuma Annabi Muhammad ﷺ ya ce:
"Babu wata rana da Allah yake yawaita ‘yanta bayinsa daga wuta kamar ranar Arfa."
— Sahih Muslim
Allah Ya sa wannan rana ta zama sanadin gafara, rahama da karɓuwar addu’a gare mu baki ɗaya. Ya ba mu lafiya, zaman lafiya, arziki mai albarka da ƙarshen rayuwa mai kyau.
Barkanmu da ranar Arfa. 🌙🤍

17/05/2026

Asami ruwa akaranta ya maliku 16 atofa afadi sunan mutum sau 16 a tofa ayi Bismillah asha kafin achi komai sai da dare. Na tsawon kwana 16 insha Allahu xa'a Sami biyana bukata Allah kadawo da hankalin wane kachire kowa achikin xuciyar shi kabar ni nikadai

Address

125 Usman Road
Katsina

Telephone

+2348106071583

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'Ameen International Herbals Medcare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Al'Ameen International Herbals Medcare:

Shortcuts

Share