AL-Imam Wattaufik Islamic Medicine Limited

AL-Imam Wattaufik  Islamic Medicine Limited Domin Ƙarin Bayani Ko Ɓuƙatan Aiki ko Neman Magani Atun Tuɓemu a Numb Coll or WhatsApp (+2347049665571) Munawa Kowa Fatan Alkhairi.

SIRRIN GYARAN JIKI AL-Imam Wattaufik  Islamic Medicine Limited Kinga wannan haɗin na gargajiya da mutane da dama suke am...
08/07/2026

SIRRIN GYARAN JIKI

AL-Imam Wattaufik Islamic Medicine Limited

Kinga wannan haɗin na gargajiya da mutane da dama suke amfani da shi domin tsaftar jiki da kula da lafiya.

Abubuwan haɗin:

Ganyen magarya Tsohuwar tsamiya

Yadda ake haɗawa:

A samu ganyen magarya da tsohuwar tsamiya, a jiƙa su cikin ruwa su kwana. Da safe a tace ruwan.

Yadda ake amfani:

A sha kofi ɗaya da safe A sha kofi ɗaya da yamma ko da dare.

Allah Ya sa a amfana da alheri.

Idan kina fama da ciwo mai tsanani, zubar jini ba bisa al'ada ba, ko wasu matsalolin lafiyar mahaifa, yana da kyau ki je asibiti domin a duba ki.

+2347049665571
+2349060675107

Sirrin Gyaran Jiki

Gyara Kanki da Kanki AL-Imam Wattaufik  Islamic Medicine Limited Ana haɗa Kimba, Masoro, Kanunfari, da sassaqen baure (ƙ...
07/07/2026

Gyara Kanki da Kanki

AL-Imam Wattaufik Islamic Medicine Limited

Ana haɗa Kimba, Masoro, Kanunfari, da sassaqen baure (ƙwaya 1)

A jika su a gora na tsawon kwana biyu, sannan a tace. Ana iya sha da zuma, sugar, ko ƙanƙarar mata, ƙaramar kofi ɗaya a rana.

An fi amfani da wannan haɗin a gargajiyance domin ƙara kuzari da jin daɗin jiki.

Sharadin ɗauka Shiyarin da Flowing domin samun abun mai amfani da Salatin Ma'aiki

+2349060675107

Gyara Kanki da Kanki

Allah ne Mai Bada Lafiya Mu Sanadi ne +2347049665571
05/07/2026

Allah ne Mai Bada Lafiya Mu Sanadi ne

+2347049665571

SIRRIN WARWARE SIHIRIA rubuta wannan hatimi sau ɗaya a faranti ko takarda da tawada mai kyau. Bayan an rubuta, a wanke s...
26/06/2026

SIRRIN WARWARE SIHIRI

A rubuta wannan hatimi sau ɗaya a faranti ko takarda da tawada mai kyau. Bayan an rubuta, a wanke shi da ruwa mai tsabta. Sai a zuba garin ƙaiƙayi a cikin ruwan, a gauraya sosai, sannan a sha.

Ana ɗaukar wannan aiki a matsayin wata hanya ta warware sihiri da kariya daga cutarwa da izinin Allah.

Nasara da waraka suna hannun Allah kaɗai.

Domin Neman Sabulun ko Hayaki Dafa'i Jalabi ko karya Asiri da Samun Nasara a rayuwa.

Tuntuɓa: Imam Isah S Mai Yasin Zaria WhatsApp / Kira: 0704 966 5571

In Mace tayi yaji a rubuta wannan hatimin kafa 1 Sai a sa sunan ta a tsakanin hatimin sai ai laya a rataya a cikin dakin...
21/06/2026

In Mace tayi yaji a rubuta wannan hatimin kafa 1 Sai a sa sunan ta a tsakanin hatimin sai ai laya a rataya a cikin dakinta Wallahi Zata dawo jikin Ɗakinta in Sha Allah wannan Mujarrabun ne
Ayiwa Annabi Salatin k**e da Shiyarin da Flowing domin samun abun mai amfani.

17/06/2026

Auran burjai 3

13/06/2026

SIRRIN Farin Jīnî

12/06/2026

Haduwan aure

Address

Kofaryamma Gidan Limamun Garin Hunkiyi
Kudan

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AL-Imam Wattaufik Islamic Medicine Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category