Al-Kumawy MediX And TherapeutiX

Al-Kumawy MediX And TherapeutiX Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-Kumawy MediX And TherapeutiX, Doctor, Behind Emirates Palace Waziri Malle Kumo Akko, Kumo.

Hausa Medical Content Creator ||
Online Medical/Health Consultant ||
Health Awareness And Education ||
Environmental Protector ||
Sanitarian Supretendant ||

CEO 👇👇👇

Alkumawy MediX And TherapeutiX

Alamomin Cutar Koda da Ake Gani a Fitsari Amma Mutane Ke Watsi da Su.👇
18/04/2026

Alamomin Cutar Koda da Ake Gani a Fitsari Amma Mutane Ke Watsi da Su.
👇

MAZA KU TSAYA KU KARANTA! Idan Fitsarinku Baya Fitowa Da Ƙarfi, Ba SANYI BA Ne Zai iya zama matsalar PROSTATE:
15/02/2026

MAZA KU TSAYA KU KARANTA!

Idan Fitsarinku Baya Fitowa Da Ƙarfi, Ba SANYI BA Ne Zai iya zama matsalar PROSTATE:

24/12/2025

Kana Tashi Sau 2–5 a Dare Domin Yin Fitsari?
Ga yadda zaka rage yawan fitsari da dare cikin sauƙi 👇

18/12/2025

“Kana Jin Kaikayi Mai Tsanani Bayan Wanka A Lokacin Sanyin? Ba Al’ada Ba Ne – Fatar ka Ce Ke Neman Taimakon.
Ga Abinda Ya Kamata Kayi👇

02/12/2025

Ana Iya Warkar Da Ulcer?

02/12/2025

Ciki Da Raino

ILLOLIN CIRE 'YAR-WUYA GA LAFIYAR JARIRI (TRADITIONAL UVULECTOMY)Al'adar cire 'yar-wuya ga jarirai wato "traditional uvu...
02/12/2025

ILLOLIN CIRE 'YAR-WUYA GA LAFIYAR JARIRI (TRADITIONAL UVULECTOMY)

Al'adar cire 'yar-wuya ga jarirai wato "traditional uvulectomy" a turancin likita, daɗaɗɗiyar al'ada ce a ƙasar Hausa. Masana kiwon lafiya sun tabbatar da cewa abin da Bahaushe ke cewa 'yar-uwa, wacce ke da sifar tsiro ko kuma kan yatsa, a can cikin baki daga sama, wani rumbu ne da ke ɗauke da ƙwayoyin garkuwar jiki domin yaƙar cutuka daban-daban. Sai dai, al'adar Bahaushe ta gudana kan cire 'yar wuyan ga jarirai tsawon zamani, musamman a ƙasashen Hausa da kuma wasu ƙasashen Afirika.

Malam Bahaushe dai yana ganin cewa 'yar-wuyan wani tsiro ne da zai iya cutar da jariri yayin shayarwa ko kuma ya kawo ciwon maƙogaro can gaba. Sai dai, wannan al'ada ta yi baram-baram da binciken kiwon lafiya a yau, a maimakon haka ma, cire 'yar-wuyan na jefa lafiyar jariri cikin haɗura kamar haka:

1. Yi wa jariri wawan miki/rauni a ganɗa.

2. Ciwo tare da kumburi a ganɗa.

3. Ɓallewar jini, musamman ga jariran da kan zo da matsalar tsinkewar jini bayan rauni.

4. Shigar ƙwayoyin cutuka ta hanyar wuƙa ko askar da aka yi amfani da ita wajen cire 'yar-wuyan, ko kuma shigar ƙwayoyin cutuka cikin raunin da aka yi bayan cire 'yar-wuyan.

5. Shigar ƙwayar cuta mai janyo ƙamewa ko kakkafewar jiki, wato "tetanus" a turance, saboda haɗarin shigar cutar ta hanyar amfani da wuƙa ko aska mai tsatsa.

6. Matsalar shayarwa — saboda raunata hanƙa, jari kan fuskanci wahalar haɗiyar nono yayin shayarwa.

Daga ƙarshe, likitoci sun tabbatar da cewa barin 'yar-wuya ba shi da wata matsala ga lafiyar jariri, kuma shi ne ma mafi alfanu ga lafiyar jariri. Kuma cire ta na iya jefa lafiyar jariri cikin haɗuran da aka ambata a sama

✍️ Lafiya Uwar Jiki

02/11/2025

Kasan Dalilin Da Yasa Ruwan Jikinka Ke Yin Kasa Koda Yaushe?👇

02/11/2025

Ga Abincin da zai Taimaka maka wajen Gujewa Karancin Jini a Jikinka 👇

Address

Behind Emirates Palace Waziri Malle Kumo Akko
Kumo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Kumawy MediX And TherapeutiX posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category