Almuhibbah herbal medicine

Almuhibbah herbal medicine Dr Sadam muhammad haladu

โ€œSirrin gargajiya da mata ke amfani da shi tun kaka da kakanni ๐ŸŒฟ๐Ÿ”ฅLemongrass + Kanunfari = tsabtace jiki, natsuwa, da kwa...
23/08/2026

โ€œSirrin gargajiya da mata ke amfani da shi tun kaka da kakanni ๐ŸŒฟ๐Ÿ”ฅ
Lemongrass + Kanunfari = tsabtace jiki, natsuwa, da kwarin mata ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ
Ba wai wanka ba neโ€ฆ gyaran jiki ne daga ciki!

(HEPATITIS). A,B,C,D,E.                   Cutar ciwon hanta na'iya haifar da ciwon hanta Kai tsaye wanda ake kamuwa da s...
23/08/2026

(HEPATITIS). A,B,C,D,E.
Cutar ciwon hanta na'iya haifar da ciwon hanta Kai tsaye wanda ake kamuwa da shi cikin sauฦ™i daga wanda aka azabtar ta hanyar saduwa. Wannan na'iya faruwa ta hanyar jima'i, Wanda ayayin jima'i akan samu jini Wanda tawannan hanyan idan mutun Yana saduwa da iyali ake samun cutar amma ga wasu ba kowaba.

Akwai nau'o'i daban-daban da kuma abubuwan dake haifar da ciwon hanta, amma alamun zasu iya zama iri ษ—aya amma Kwayoyin cutar na'iya zama daban daban, waรฝanda aka rabasu zuwa gida 5. Citar ciwon hanta waษ—anda aka rarraba a matsayin ciwon hanta sun haษ—a da hepatitis A, B, C, D, da E.

*Kwayar cutar daban-dabance keda alhakin haifar da nau'in ciwon hanta. *Nau'o'i guda5 na Cutar ciwon Hanta.

*HEPATITIS A

-Hepatatis A yana haifar da kamuwa da cuta tare da kwayar cutar hanta A (HAV). Wannan nauโ€™in ciwon hanta ya fi yaduwa ta hanyar cin abinci ko ruwan da aka gurbata da najasa daga wanda ya kamu da cutar hanta A.

*HEPATITIS B

1-Hepatitis B ana kamuwa da ita ta hanyar saduwa da magudanar ruwa masu yaษ—uwa, kamar jini, ษ“oyayyiyar farji, ko maniyyi mai ษ—auke da cutar hanta B (HBV).
Yin amfani da miyagun ฦ™wayoyi na allura, yin jima'i da abokin tarayya mai cutar, ko raba reza tare da mai cutar yana ฦ™ara haษ—arin kamuwa da ciwon hanta na B.

2-HEPATITIS C

-Hepatitis C yana zuwa daga cutar hanta ta C (HCV).
Ana kamuwa da cutar hepatitis C ta hanyar saduwa takai tsaye tare da ruwan jikin da ya kamu da cutar, yawanci ta hanyar yin amfani da maganin allura da jima'i.

3-HEPATITIS D

-Hepatatis D, Har ila yau, ana kiransa ciwon hanta na delta, hepatitis D cutace mai tsanani ta hanta da kwayar cutar hanta ta D (HDV) ke haifarwa. Ana kamuwa da HDV ta hanyar saduwa ta kai tsaye da jinin da ya kamu da cutar.

4-HEPATITIS E
*Hepatitis E, cuta ce da ke haifar da ruwa ta hanyar cutar hanta ta (HEV). Hepatitis E ana samunsa ne a wuraren da ke da rashin tsafta kuma yawanci yana faruwa ne daga shan kwayoyin dake gurษ“ata ruwa.

Idan ba a kula da s

KARANCIN MANIYYI (LOW S***M COUNT)Dayawa maza kanfada wannan hatsarin tun kafin suyi Aure,Amma saikaga mutum yayi buris ...
23/08/2026

KARANCIN MANIYYI (LOW S***M COUNT)

Dayawa maza kanfada wannan hatsarin tun kafin suyi Aure,Amma saikaga mutum yayi buris saboda karancin wayewa ko San Kudi, wanima kawai soyake ya warke Automatically saboda mutuwar zuciya, Amma Yanzu Alhmdllh dayawa mutane Amfara gane mahimmancin Lfy, mutum yayi Aure shekara samada 2-3-4-5 Babu haihuwa to yasan yanada matsalar Rashin ingantaccen MANIYYI (s***m)
Kalar daban sannan kaurin sa Dabam, Rashin Kaurin sa ba kowane lokaci Hakan zai iya Zama matsala. Amma rashin sa gaba daya da Karancin sa ga Da Namiji zai iya Zama matsala ga Mutum.

๐Œ๐ž๐ง๐ž๐ง๐ž ๐›๐š๐ฆ๐›๐š๐ง๐œ๐ข๐ง ๐ฅ๐จ๐ฐ ๐ฌ๐ฉ๐ž๐ซ๐ฆ ๐œ๐จ๐ฎ๐ง๐ญ ๐๐š ๐Š๐ฎ๐ฆ๐š ๐ญ๐ฌ๐ข๐ง๐ค๐ž๐ฐ๐š๐ซ ๐ฆ๐š๐ง๐ข๐ฒ๐ฒ๐ขโ“

๐‹๐จ๐ฐ ๐’๐ฉ๐ž๐ซ๐ฆ ๐‚๐จ๐ฎ๐ง๐ญ ๐˜๐š๐ง๐š ๐๐ฎ๐Ÿ๐ข๐ง ๐Š๐š๐ซ๐š๐ง๐œ๐ข๐ง ๐’๐ฉ๐ž๐ซ๐ฆ๐ฌ ๐œ๐ž๐ฅ๐ฅ๐ฌ ๐ ๐š๐›๐š ๐๐š๐ฒ๐š ๐ฒ๐š ๐™๐š๐ฆ๐š ๐๐š ๐๐š๐ฆ๐ข๐ฃ๐ข ๐๐š๐ฒ๐š ๐ข๐ฒ๐š ๐ฌ๐š๐ฆ๐š๐ซ ๐๐š ๐š๐๐š๐๐ข๐ง ๐‘๐ฎ๐ฐ๐š๐ง ๐’๐ฉ๐ž๐ซ๐ฆ๐ฌ ๐๐š ๐ณ๐š๐ข ๐ค๐ฎ๐ง๐ฌ๐ก๐ข ๐ฒ๐š๐ฐ๐š๐ง ๐š๐๐š๐๐ข๐ง ๐๐š ๐ณ๐š๐ฌ๐ฎ ๐ข๐ฒ๐š ๐ฌ๐š ๐ฆ๐š๐œ๐ž ๐ญ๐š ๐๐š๐ฎ๐ค๐ข ๐‚๐ข๐ค๐ข.

๐’๐ก๐ข ๐ค๐ฎ๐ฆ๐š ๐–๐š๐ญ๐ž๐ซ๐ฒ ๐’๐ฉ๐ž๐ซ๐ฆ ๐ฌ๐ก๐ข๐ง๐ž ๐š๐ค๐ฐ๐š๐ข ๐‘๐ฎ๐ฐ๐š๐ง ๐’๐ฉ๐ž๐ซ๐ฆ๐ฌ ๐๐ข๐ง ๐€๐ฆ๐ฆ๐š ๐›๐š๐ฌ๐ฎ๐๐š ๐ค๐š๐ฎ๐ซ๐ข ๐ฐ๐š๐ง๐๐š ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐›๐š ๐ฆ๐š๐ญ๐ฌ๐š๐ฅ๐š ๐›๐š๐œ๐ž ๐๐š ๐๐š๐ฆ๐ข๐ฃ๐ข ๐ฆ๐š๐ข ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐š๐ฅ๐š๐ฆ๐š๐ซ ๐ณ๐š๐ข ๐ข๐ฒ๐š ๐ก๐š๐ข๐ก๐ฎ๐ฐ๐š ๐ฌ๐จ๐ฌ๐š๐ข. ๐๐š ๐ฅ๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐ข ๐ฒ๐š ๐ก๐š๐๐๐š๐ฌ๐š ๐ซ๐š๐ฌ๐ก๐ข๐ง ๐ก๐š๐ข๐ก๐ฎ๐ฐ๐š ๐š ๐›๐š๐ง๐ ๐š๐ซ๐ž๐ง ๐Œ๐š๐ข๐ ๐ข๐๐š ๐›๐š.

๐€๐ฆ๐ฆ๐š ๐ฆ๐š๐ญ๐ฌ๐š๐ฅ๐š๐ซ ๐‹๐จ๐ฐ ๐’๐ฉ๐ž๐ซ๐ฆ ๐‚๐จ๐ฎ๐ง๐ญ ๐ญ๐š๐ง๐š๐๐š ๐›๐š๐ซ๐š๐ณ๐š๐ง๐š๐ซ ๐ซ๐š๐ฌ๐ก๐ข๐ง ๐ก๐š๐ข๐ก๐ฎ๐ฐ๐š ๐ ๐š ๐ฆ๐š๐ ๐ข๐๐š๐ง๐œ๐ข.

Duk Wanda yakeda wannan matsalar Zai iya kira kaitsaye ko WhatsApp Don Karbar Magani, Wanda yayi shekara Daga biyar zuwa sama muna bayarwa Akan Kudi ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
45k

Wanda baiwuce shekara 2 ba Kuma muna bayarwa Akan Kudi ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
ALMUHIBBAH HERBAL MEDICINE RESEARCH CENTRE MAIKARFI GHANA ๐Ÿฉบ๐Ÿฉบ

23/08/2026

HAPPY MAULADI FIYAYYEN HALITTA ANNABI MUHAMMAD S A W

23/08/2026

Address

Ghana Gazara Ward Makarfi LGA
Makarfi

Opening Hours

Monday 08:00 - 17:00
Tuesday 08:00 - 23:01
Wednesday 08:00 - 17:00
Thursday 08:00 - 17:00
Friday 08:00 - 17:00
Saturday 08:00 - 17:00
Sunday 08:00 - 12:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almuhibbah herbal medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share