M.tar'tilil Qur'anil Kareem mlf

M.tar'tilil Qur'anil Kareem mlf Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M.tar'tilil Qur'anil Kareem mlf, AIDS Resource Center, Nigerian, Malumfashi.

🌙 SAKON BARKA DA SALLAH 🌙Assalamu Alaikum Warahmatullahi WabarakatuhuMuna miƙa saƙon Barka da Sallah ga ɗalibanMadrasatu...
24/03/2026

🌙 SAKON BARKA DA SALLAH 🌙
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu
Muna miƙa saƙon Barka da Sallah ga ɗaliban
Madrasatu TAR’TILIL QUR’ANIL KAREEM Malumfashi.
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya sanya mu cikin bayinsa na ƙwarai,
Ya ƙara mana ilimi mai anfani da fahimta.
Muna yi muku fatan alkhairi, zaman lafiya, da É—orewar soyayya a tsakaninmu.
Eid Mubarak! 🌙✨

Assalamu alaikum
22/03/2026

Assalamu alaikum

19/01/2026

An Tambayi Manzon Allahï·º Cewa Wanne Aiki Ne Mafi "WAHALA" A Cikin Ayyukan Alkairi ?, Sai Manzon Allahï·º Yace Hadiye "FUSHI".
A Maka Laifi A Inda Kake Da Damar Ramawa Sai Kayi "HAQURI" Ka Hadiye Fushin Ka, Ka Yafewa Wanda Ya Maka Wannan Laifin, To Lallai Allah Yanason Irin Wadannan Mutane.

Ya Allah Ka Bamu Damar Yafewa Wadan Da S**a Mana Laifi, Koda Munada Damar Ramawa Allah Ka Yafe Mana Kusakuran Mu Allah Ka Dawwamar Da Duga Dugan Mu Akan Tafarkin Yimaka Biyayyah
DARAJAR ANNABI MUHAMMAD S A W

Allah Ka Sanya Albarka A Neman Mu Allah Ka Bamu Haquri Da Juriyar Kau Dakai Ga Masu Tsokaci Akan Sana'ar Mu Ya Allah Ka Iya Mana A Wajan Wadan Da Suke Ganin Mun Kasa Allah Ka Tabbatar Da Zukatan Mu Akan Kwatanta Gaskiya Da Adalci A Cikin Sana'o'inan Mu

AMIN YA HAYYU YA QAYYUM.

Address

Nigerian
Malumfashi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M.tar'tilil Qur'anil Kareem mlf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share