07/04/2026
Daga wurin ɗaurin auren Sheikh Hamza Saed Bakary Mubi,😇
Deputy Director Da'awa and Education Hisbah Adamawa Chapter📚📚🖊️
Anan Agga Islamic Centre Jimeta. Muna fata Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a ɗayyiba.
Ameen🤲