B BUNI

B BUNI Life is all about a balance between expectation and reality.

Gwamna Buni tareda Sakataren Gwamnatin jahar Yobe Dr Mohammed Goje sun kai ziyarar dubiya da Jaje a babban asibitin gari...
15/05/2026

Gwamna Buni tareda Sakataren Gwamnatin jahar Yobe Dr Mohammed Goje sun kai ziyarar dubiya da Jaje a babban asibitin garin Damaturu, inda s**a duba mutanen da s**ayi hadarin mota awajen taro shi a hanyar airport jiya.

Hadarin yayi sanadin rasuwar mutum daya wasu kuma suna asibiti, muna musu addu'a wanda s**aji ciwo Allah yabasu lafiya, wanda s**a rigamu Gidan gaskiya kuma Allah ya musu rahama.

12/05/2026
04/05/2026

Kai tsaye daga bakin mai girma Hon. Baba Ali Yerima🙌🏾
Dan takaran House of assembly Gujba constituency 2027

Address

Malaria Buni Gari
Gotala
621101

Telephone

+2349020809239

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when B BUNI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to B BUNI:

Shortcuts

Share