Jibwis Ilesha Osun State

Jibwis Ilesha Osun State JIBWIS ILESHA OSUN STATE

29/05/2026
28/02/2026

Allah yasa mu dace da gidan aljanna

Ramadan TAFSEER 1447 DAY 08MAI GABATARWA: Uztaz Auwal Idris P**i TAREDA : Alaramma Muzammil Idris P**iWURI: Masjidul Ima...
27/02/2026

Ramadan TAFSEER 1447 DAY 08
MAI GABATARWA: Uztaz Auwal Idris P**i
TAREDA : Alaramma Muzammil Idris P**i
WURI: Masjidul Imam Malik Sabo Irojo Ilesha

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.Allah ya yiwa Sheikh Habib Yahaya Kaura rasuwa, daya daga cikin manya-manyan Maluman...
21/01/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.

Allah ya yiwa Sheikh Habib Yahaya Kaura rasuwa, daya daga cikin manya-manyan Maluman Sunnah a wannan kasar.

Allah yajikansa da rahama yasa Aljannah ce makomarsa shi da sauran malumanmu da iyayenmu dà al'ummar musulmai, idan ta mu ta zo Allah yasa mucika da kyau da imani.

WALIMA WALIMA WALIMAIMAM MALIK SCHOOL OF ISLAMIC AND ARABIC STUDIES, ILESHA, OSUN STATE. (MALLAKIN JIBWIS ILESHA).Makara...
03/01/2026

WALIMA WALIMA WALIMA

IMAM MALIK SCHOOL OF ISLAMIC AND ARABIC STUDIES, ILESHA, OSUN STATE. (MALLAKIN JIBWIS ILESHA).

Makaranta mai suna a sama tana farin cikin gayyatar al'ummar musulmi wajan taron SAUKAR ALQUR'ANI KARO NA BIYU (2) a tarihin makarantar wanda za a yaye DALIBAI ASHIRIN (20) wadanda s**a samu s**ayi saukar Alqur'ani mai girma tun daga farkon fari.

MATAN AURE SU: 13.
YARA SU : 7.

Wanda zai gudana kamar haka:

RANA: Lahadi 04- JANUARY- 2026. daidai da 14- RAJAB - 1447 H. daidai

WURI: baban filin da ke a bayan makarantar Holy vessels dake a Sabo Ilesha jahar Osun.

LOKACI: karfe 9:00am na safe.

Allah yakawo kowa lafiya. ayi taro lafiya kuma a kare shi lafiya.

Abu Nu'aym Rismawy
Jibwis Osun State
P.R.O 1.@ Jibwis Osun State

Kai tsaye daga wajen shirye-shiryen gyaran filin waazin jaha a garin Ibodi dake karamar hukumar Ilesha ta juhar Osun
29/11/2025

Kai tsaye daga wajen shirye-shiryen gyaran filin waazin jaha a garin Ibodi dake karamar hukumar Ilesha ta juhar Osun

INNA LILLAHI WA INNA ILLAIHIR RAJU'UNShugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ikamatus Sunnah Na Jihar Oyo, Kuma Sh...
27/11/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILLAIHIR RAJU'UN

Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ikamatus Sunnah Na Jihar Oyo, Kuma Shine Shugaban JIBWIS Southwest, Alhaji Salisu Abdullahi Umar Sabo Ibadan, a Madadin Kungiyar Na Mika Sakon Ta'aziyya Ga Yan'uwa Da Iyalai Bisa Rasuwar Dattijo Kuma Babban Malami a wannan Kasa Sheikh Dahiru Usman Bauchi🥲

Wanda Allah SWT Yayi Ma Rasuwa a Daren Yau Alhamis 06 Jumada Thani, 1447 Wanda Yayi Daidai Da 27 Nuwamba, 2025

Muna Rokon Allah SWT Ya Jikanshi, Ya Gafarta Ma Shi, Ya Haska Ka Kabarin Shi, Ya Sanya Albarka a Cikin Zuriyarsa, Allah SWT Ya Sanya Aljannar Firdausi Ta Zama Makoma a Gare Shi. Amin

JIBWIS OYO
06 Jumada Thani, 1447
27 November, 2025.

WA'AZIN JAHA ! WA'AZIN JAHA !! WA'AZIN JAHA !!!IBODI NOV. 2025ومن أحسن قولا ممن دعا إلى الله وعمل صالحا وقال إنني من الم...
26/11/2025

WA'AZIN JAHA ! WA'AZIN JAHA !! WA'AZIN JAHA !!!

IBODI NOV. 2025

ومن أحسن قولا ممن دعا إلى الله وعمل صالحا وقال إنني من المسلمين.

Kungiyar JAMAATU IZALATIL BID'AH WA IQAMATIS SUNNAH Reshen jahar Osun.

A MADADAIN:

SHUGABAN JIBWIS : Alhaji Muhammad Hashim Danmaifura

SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI: Sheikh Bashir Hussain

DIRECTOR JIBWIS OSUN FAGN: Malllam Bashir owena.

Suna gayyatar Al'ummar musulmi zuwa wajan WA'AZIN JAHA wanda zai gudana kamar haka:

GARI: SABO IBODI ( Dake a kan babban titin Express na Ilesha-Ife-Ibada, a karamar hukumar Atakumosa West dake gundumar Ijesha Land)

LOKACI : karfe 4:00pm na yamma zuwa 12:00am na dare.

RANA: Asabar 8th- JUMADAA ULA - 1447H. daidai da 29th - NOVEMBER- 2025 .

MALAMAI MASU WA'AZI:

- Sheikh Mas'ud Ibrahim Offa.
- Sheikh Salisu Lukman Sabo Ibadan.
- Sheikh Zakariyya Abdullahi (Osogbo).
- Sheikh Muhammad Sani Bature (Osogbo).
- Mallam Sulaiman Muhammad (Owena.)
- Mallam Auwal Idris (Ilesha).
- Mallam Uzairu Muhammad Tahir (Ibodi).
- Alhaji Sani Abubakar Police (Ibodi).
- Mallam Ahmad Muhammad Yawale (Ile-ife.)

ALARAMMOMI:

- Alaramma Adam I Adam
- Alaramma Mukhtar Said (Ile-ife).
- Alaramma Adam Muhammad.
- Alaramma Ahmad Ahmad (Osogbo).
- Alaramma Abubakar Sulaiman (Ilesha).

MASU MASUAKIN BAKI:

Alhaji Sani Abubakar Police.
Mallam Uzairu Muhammad.

UBAN TARO: Alhaji Abubakar Sahabi (Sarkin Hausawan Ibodi)

A karkashin jagorancin: SHEIKH BASHIR HUSSAIN.(Shugaban Majalisar Malamai ta jahar Osun).

SANARWA : Idris M Rismawy Abu Nu'aym (Jibwis Osun P.R.O).

ALLAH YABADA IKON ZUWA LAFIYA. AMEEN YA RABB.

Address

Ereguru Street, Ilesha
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Ilesha Osun State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share