Daruthaqafa Herbs Ng

Daruthaqafa Herbs Ng Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daruthaqafa Herbs Ng, Medical and health, Bwari Junction, Back Of Aisha memorial Plaza, Hardo Street, Karfe, Kaduna Road, Suleja, Sule.

Waraka daga Allah 🌿
Maganin cututtuka da dama cikin sauki
Diabetes | Koda | Haihuwa | HBP da sauransu
Daruthaqafa Herbs Global Services Limited
πŸ“ Suleja, Niger State
πŸ“ž 08103373096

πŸ”΄ YADDA ZAKA GANE MAGANI NA YAUDARA1. Idan aka ce β€œmuna warkar da komai”   Misali: HIV, Cancer, Diabetes, da sauransu   ...
29/05/2026

πŸ”΄ YADDA ZAKA GANE MAGANI NA YAUDARA

1. Idan aka ce β€œmuna warkar da komai”
Misali: HIV, Cancer, Diabetes, da sauransu
❌ Wannan alama ce ta yaudara
βœ”οΈ Gaskiya: Babu wanda zai warkar da komai ga kowa

2. Babu hujja, sai magana kawai
Misali: β€œThousands healed”, β€œWorld famous”
❌ Amma babu shaida ko takardu

3. Suna matsa maka ka biya kuΙ—i da gaggawa
❌ β€œKa tura kuΙ—i yanzu”
βœ”οΈ Mai gaskiya baya tilastawa

4. Magani Ι—aya ga kowa
❌ Ba daidai bane
βœ”οΈ Jikin mutane daban ne

5. Suna Ι“oye bayani
❌ β€œSirri ne” kawai
βœ”οΈ Mai gaskiya yana yin bayani

6. Amfani da addini domin yaudara
❌ β€œZai warkar da komai da komai
βœ”οΈ Addini ba kasuwanci na yaudara bane

7. Babu adireshi ko asibiti
❌ Sai WhatsApp kawai
βœ”οΈ Dole a san inda ake

🧠 Ka’ida:
Idan abu ya yi kyau fiye da gaskiya, yawanci ba gaskiya bane

━━━━━━━━━━━━━━━━━━━
πŸ“ž Doctor Rajj Abubakar
🏒 Darulthaqafa Herbs Global Services Limited
πŸ“± 08103373096
πŸ“± 08051752198
πŸ“± 09131122266
πŸ“§ "[email protected]" (mailto:[email protected])
πŸ“ Yusuf Labaran Street, Back Of Zuma Barracks, Karfe Town, Suleja, Niger State. Shop No. 04.
πŸ†” RC: 8922816
━━━━━━━━━━━━━━━━━━━

Daruthaqafa Herbs Ng

29/05/2026

7 Tricks Used by Fake Healers and Fraudsters in Medicine Advertisements Daruthaqafa Herbs Ng

πŸŒ™βœ¨ BARKA DA SALLAH βœ¨πŸŒ™Daga Daruthaqafa Herbs Global Services Limited, muna mika sakon fatan alheri, zaman lafiya, da ni’i...
27/05/2026

πŸŒ™βœ¨ BARKA DA SALLAH βœ¨πŸŒ™

Daga Daruthaqafa Herbs Global Services Limited, muna mika sakon fatan alheri, zaman lafiya, da ni’ima ga daukacin al’ummar musulmi a wannan lokaci na babbar sallah. πŸ€²πŸ’š

Allah Ya karbi ibadunmu,
Ya sanya albarka cikin rayuwarmu,
Ya kawo mana zaman lafiya, lafiya mai dorewa da yalwar arziki. πŸŒ™

πŸ•Œ SALLAH TAFI, SALLAH ZO TA GABATOWA
Mu ci gaba da soyayya, hadin kai, taimakon juna da kyautatawa.

πŸ’š Muna yi muku fatan:
βœ” Lafiya mai dorewa
βœ” Zaman lafiya
βœ” Farin ciki da albarka
βœ” Nasara a rayuwa

🌿 Daruthaqafa Herbs Global Services Limited
πŸ“ Yusuf Labaran Street, Back Of Zuma Barracks, Karfe Town, Suleja, Niger State. Shop No. 04

πŸ“ž 08103373096
πŸ“ž 08051752198
πŸ“ž 09131122266

✨ Barka da Sallah! ✨

Daruthaqafa Herbs Ng

22/05/2026

Burina ku samu saukin kashe kudi

πŸ”΄ YADDA ZAKA GANE MAGANI NA YAUDARA1. Idan aka ce β€œmuna warkar da komai”   Misali: HIV, Cancer, Diabetes, da sauransu   ...
19/05/2026

πŸ”΄ YADDA ZAKA GANE MAGANI NA YAUDARA

1. Idan aka ce β€œmuna warkar da komai”
Misali: HIV, Cancer, Diabetes, da sauransu
❌ Wannan alama ce ta yaudara
βœ”οΈ Gaskiya: Babu wanda zai warkar da komai ga kowa

2. Babu hujja, sai magana kawai
Misali: β€œThousands healed”, β€œWorld famous”
❌ Amma babu shaida ko takardu

3. Suna matsa maka ka biya kuΙ—i da gaggawa
❌ β€œKa tura kuΙ—i yanzu”
βœ”οΈ Mai gaskiya baya tilastawa

4. Magani Ι—aya ga kowa
❌ Ba daidai bane
βœ”οΈ Jikin mutane daban ne

5. Suna Ι“oye bayani
❌ β€œSirri ne” kawai
βœ”οΈ Mai gaskiya yana yin bayani

6. Amfani da addini domin yaudara
❌ β€œZai warkar da komai da AlΖ™ur’ani”
βœ”οΈ Addini ba kasuwanci na yaudara bane

7. Babu adireshi ko asibiti
❌ Sai WhatsApp kawai
βœ”οΈ Dole a san inda ake

🧠 Ka’ida:
Idan abu ya yi kyau fiye da gaskiya, yawanci ba gaskiya bane

━━━━━━━━━━━━━━━━━━━
πŸ“ž Doctor Rajj Abubakar
🏒 Darulthaqafa Herbs Global Services Limited
πŸ“± 08103373096
πŸ“± 08051752198
πŸ“± 09131122266
πŸ“§ [email protected]
πŸ“ Yusuf Labaran Street, Back Of Zuma Barracks, Karfe Town, Suleja, Niger State. Shop No. 04.
πŸ†” RC: 8922816
━━━━━━━━━━━━━━━━━━━

πŸ”₯ SAMREEN BARLEY DIET TEA πŸ”₯🌿 Maganin rage nauyi da inganta lafiya da izinin Allah 🌿Kana fama da:❌ Kiba da nauyi mai yawa...
16/05/2026

πŸ”₯ SAMREEN BARLEY DIET TEA πŸ”₯
🌿 Maganin rage nauyi da inganta lafiya da izinin Allah 🌿

Kana fama da:
❌ Kiba da nauyi mai yawa
❌ Matsalar narkewar abinci
❌ Kumburin ciki
❌ Rashin kuzari da gajiya

πŸ‘‰ Ga mafita a gare ka!

πŸ’― SAMREEN BARLEY TEA yana taimakawa wajen:
βœ”οΈ Rage nauyi cikin sauΖ™i
βœ”οΈ Tsaftace jiki (detox)
βœ”οΈ Inganta narkewar abinci
βœ”οΈ Rage cholesterol
βœ”οΈ Ƙarfafa garkuwar jiki
βœ”οΈ Rage kumburi da ciwon ciki

🌱 100% Natural
πŸ•Œ Ana samun sauΖ™i da izinin Allah

πŸ“Œ Yadda ake amfani:
A tafasa a ruwa, a sha safe da yamma (ko kamar yadda aka umarta).

🏒 DARUTHAQAFA HERBS GLOBAL SERVICES LIMITED
πŸ“ Suleja, Niger State

πŸ“ž 08103373096
πŸ“ž 08051752198
πŸ“ž 09131122266

πŸ†” RC: 8922816

πŸ”₯ KA TUNTUBE MU YANZU!





13/05/2026

Muna kan yin aikin Mar lafiyar mu da yake da Matsala ta Rashin ji, Ku taya shi da Addu'a Allah ya bamu Nasara Bamu keyi ba Allah ke yi

12/05/2026

Matsalar Ciwon kunne Na Rashin ji kadan

πŸ”₯ MUHIMMANCIN JIJIYOYI DA TSOKOKIN DA KE GEFEN KUNNE πŸ”₯Shin ka san cewa akwai manyan jijiyoyi, tsokoki da gland masu muhi...
11/05/2026

πŸ”₯ MUHIMMANCIN JIJIYOYI DA TSOKOKIN DA KE GEFEN KUNNE πŸ”₯

Shin ka san cewa akwai manyan jijiyoyi, tsokoki da gland masu muhimmanci a wajen kunne da gefen wuya?

Wasu daga cikin matsalolin da mutane ke fama da su a wannan wajen sun hada da:
βœ”οΈ Ciwon kunne
βœ”οΈ Kumburi a bayan kunne
βœ”οΈ Bugawar jijiya
βœ”οΈ Ciwon wuya
βœ”οΈ Matsalar gland
βœ”οΈ KaiΖ™ayi ko zafi a gefen fuska

A cikin wannan hoto an nuna:
πŸ”Ή Jijiyoyi
πŸ”Ή Jijiyoyin jini
πŸ”Ή Tsokoki
πŸ”Ή Gland
πŸ”Ή Muhimman hanyoyin da suke zagaye da kunne da wuya

⚠️ Idan kana fama da ciwo mai tsanani, kumburi, ko wani canji a wajen kunne ko wuya, yana da kyau ka tuntubi kwararre domin a gano matsalar da wuri.

πŸ‘¨β€βš•οΈ Doctor Rajj Abubakar
Shugaban Kamfani

🏒 Darulthaqafa Herbs Global Services Limited
RC: 8922816

πŸ“ž 08103373096
πŸ“ž 08051752198
πŸ“ž 09131122266

πŸ“§ [email protected]

πŸ“ Yusuf Labaran Street, Back Of Zuma Barracks, Karfe Town, Suleja, Niger State. Shop No. 04.




πŸ›‘ SIHIRI πŸ›‘Da farko dai shi sihiri wani kulli-kulle ne da Aljanu suke koyar da mutane ta hanyar anfani da shi wajen cutar...
09/05/2026

πŸ›‘ SIHIRI πŸ›‘

Da farko dai shi sihiri wani kulli-kulle ne da Aljanu suke koyar da mutane ta hanyar anfani da shi wajen cutar da dan Adam mace da namiji, yaro ko babba, ta hanyar turawa ko binnewa ko kallo ko furuci ko tofi ko sawa a abinci ta hanyar anfani da shi don cutarwa wajen raba mata da mijii ko raba mutum da mutum ko turen Aljanu, da sanya cututtuka mara sa jin magani ayi ta wahala har a gaji Allah ya sauwake.

Wannan shi ne ma’anar sihiri a takaice. Sihiri ya kasu kasha daban-daban:

1️⃣ Akwai sihiri na ido wato maita kenan:
Shi ne wanda idan mutum ya maka mummunan kallo sai wani mummunan abu ya faru da kai.

2️⃣ Akwai sihiri na kambun baka:
Wato mugun fata ko mugun furuci kenan.

3️⃣ Akwai sihiri na kulli-kulle ko na tofi.

πŸ“ž 08103373096
πŸ“ž 09131122266

━━━━━━━━━━━━━━━

🧿 SIHIRI NA IDO (WATO MAITA KENAN)

Shi ne wanda idan mai kambun ido ya kalleka in ba Allah ya kareka ba sai wani mummunan abu ya faru da kai.

Allah ya sanya masu kambun ido (Maita) a matsayin wasu bayinSa da ke cikin dan Adam. Misali k***a da sauran irin wadannan cututtuka.

Wasu mutane suna anfani da wannan ilimin wajen cutar da mutane saboda son zuciya ko hassada. Amma duk wanda Allah ya bashi kariya babu abin da zai same shi sai da izinin Allah.

Allah S.W.A yana cewa:

β€œWa Makaru Wa Makarallah Wallahu Khairul Makirin.”

Annabi S.A.W yace:
β€œAl’ainu hakkun”
Wato maita gaskiya ce.

Ana samun sihiri na ido ta bangaren uwa ko uba ko kuma ta bangaren namiji. Haka kuma ana iya samun sa ta hanyar shayar da jariri nonon mace mai dauke da maita.

πŸ“ž 08103373096
πŸ“ž 09131122266

━━━━━━━━━━━━━━━

πŸ“Œ ALAMOMIN MAITA

βœ”οΈ Yawan rama
βœ”οΈ Rashin cin abinci
βœ”οΈ Mafarkai masu firgitarwa
βœ”οΈ Mafarkin kare, shanu ko ruwa
βœ”οΈ Yawan gajiya
βœ”οΈ Rashin kuzari
βœ”οΈ Yawan ciwon kai

πŸ“ž 08103373096
πŸ“ž 09131122266

━━━━━━━━━━━━━━━

🌿 HANYAR WARWARE SIHIRI NA IDO (MAITA)

1️⃣ A fara da sanya mara lafiya yayi alwala sosai.

2️⃣ A samu makarancin Al-Qur’ani wanda ya iya karatun ruqya.

3️⃣ A karanta:
β–ͺ️ Suratul Fatiha
β–ͺ️ Suratul Baqara daga farko zuwa karshenta

Sau daya a rana tsawon kwanaki bakwai a jere.

Insha Allah idan matsalar ta kasance ta maita ko k***a Allah zai kawo waraka.

πŸ“ž 08103373096
πŸ“ž 09131122266

━━━━━━━━━━━━━━━

🌿 HANYA TA 2 DON WARWARE SIHIRI NA IDO (MAITA)

A nemo:

βœ”οΈ Man Habbatussauda na asali
βœ”οΈ Man Zaitun Original
βœ”οΈ Gorar ruwa

Sai a hada mannan waje guda sannan a zuba a cikin gorar.

A karanta Fatiha sau 7 tare da tofa wa cikin maganin.

πŸ“Œ Yadda ake anfani:

β–ͺ️ A sha babban cokali uku sau biyu a rana
β–ͺ️ Safe da yamma
β–ͺ️ A dinga shafawa a jiki safe da yamma

Ayi haka tsawon sati daya ba tare da tsallakewa ba.

πŸ“ž 08103373096
πŸ“ž 09131122266

━━━━━━━━━━━━━━━

🌿 HANYA TA 3 DON MAGANCE SIHIRI NA IDO (MAITA)

A hada:

βœ”οΈ Man Habbatussauda
βœ”οΈ Man Zaitun
βœ”οΈ Man Tafarnuwa Original

A tabbatar dukkan su masu kyau ne.

Sai a karanta ayoyin kariya daga sihiri a ciki sannan a hada su sosai.

πŸ“Œ Yadda ake anfani:

β–ͺ️ A sha babban cokali sau biyu a rana
β–ͺ️ Safe da yamma
β–ͺ️ A dinga karanta Suratul Baqara kullum
β–ͺ️ A dinga yin hayaki sau biyu a rana
β–ͺ️ Safe da dare kafin kwanciya

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
Telegram channel

https://t.me/darulthaqafaherbsg

━━━━━━━━━━━━━━━

🏒 DARULTHAQAFA HERBS GLOBAL SERVICES LIMITED
πŸ†” RC: 8922816

πŸ‘¨β€βš•οΈ Doctor Rajj Abubakar
Shugaban Kamfani

πŸ“ž 08103373096
πŸ“ž 09131122266

Adreshin Mu
πŸ“ Yusuf Labaran Street,
Back Of Zuma Barracks,
Karfe Town, Suleja,
Niger State. Shop No. 04.

Address

Bwari Junction, Back Of Aisha Memorial Plaza, Hardo Street, Karfe, Kaduna Road, Suleja
Sule
800211

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daruthaqafa Herbs Ng posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share