Halismasecretpalace

Call Website Contact the practice

Halismasecretpalace Spice up your relationship with HalismaPalace kayanmata
We also sell affordable fabrics for men

17/08/2026

-* yayan kabewa 🎃
* Habbatussauda
* Hulba
* yayan zogale
*Ridi
* Kanunfari 🌿
A nika su gaba ɗaya su zama gari. Ana ɗaukar babban cokali guda a haɗa da madara, a sha kullum.

17/08/2026

WhatsApp 08143283005

Power of herb
17/08/2026

Power of herb

17/08/2026

Ana hada kanunfari, goron tula, citta, habbatussauda da sassaken baure.
A wanke kayan sosai, a tafasa su na mintuna 15–20, sannan a tace. Kafin amfani, yana da kyau a tabbatar da dacewarsa da lafiyar mutum, musamman ga masu juna biyu ko masu shan magunguna.

17/08/2026

Ki iya saya, ki wanke su sosai, ki busar da su, ki soya su kaɗan sannan ki nika.

Ki ajiye garin a wuri mai tsafta. Idan za ki yi amfani da shi, ki iya ƙara shi cikin abinci ko abin sha yadda ya dace.

Allah Ya ƙara mana lafiya da albarka. 🤲❤️

17/08/2026

Za a samu:
• Nàmijin goro guda 5
• Citta babba guda 1
• Kurkur guda 4
• Tafarnuwa nono 1
• Ruwa lita 4

A jika su na tsawon awa 24, sannan a tace. Ana iya shan ƙaramin kofi safe da dare.

⚠️ Idan kana da ulcer, ciki mai saurin damuwa, kana shan magani, ko kina da ciki, ka/ki fara tuntubar ma’aikacin lafiya kafin amfani.

Who still remembers these fruits?Some of us grew up eating them straight from the tree, and the taste was just unforgett...
16/08/2026

Who still remembers these fruits?
Some of us grew up eating them straight from the tree, and the taste was just unforgettable!
Those were the good old days. Which one do you remember the most?

15/08/2026

Try castor seeds. Insha Allah, if you swallow one seed once a month, or up to four, it can prevent pregnancy for 9 months to a year while keeping you perfectly healthy and causing no harm.

Don’t just give me likes without sharing the secrets as usual.

15/08/2026

Zaa samu
Sassaken Taura, Sassaken Baure, Girfa, Kanunfari da Mazarkwaila. 🌿

A hada su a tafasa na minti 20, a tace. Ana iya sha rabin kofi sau 2 a rana.

wannan duk yadda k**e bushewà ko kafewa k**e ko infection yayi chronic Insha
Allah zance ya kare

15/08/2026

Yar uwa, ga wani sauƙin hadin Tsumin Kankana 🍉✨

Ki samu kankana kamar ta ₦200 da kanunfari cokali 1. Ki daka kanunfarin, sannan ki markada kankana ko ki matse ruwanta. Ki haɗa su, sannan ki ƙara sukari ko madara gwargwadon yadda k**e so.

Masu blending kuma kuyi blending ɗin kawai ku sha.

Kamar yadda bana boye muku sirrin gyaran jiki, ku ma kar ku yi min rowar like ɗin nan 😂Ku yi LIKE, COMMENT da SHARE, mu ci gaba da kawo muku sababbin bayanai

Address

Besides Suleja Mart, Hauwa'u Plaza, No. 14, Suleiman Barau Road
Suleja
910101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Halismasecretpalace posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Halismasecretpalace:

Shortcuts

Share

Category