Noor Health Tips and Awareness

Noor Health Tips and Awareness Health tips, wellness advice and awareness for a better life.

30/07/2026

Carbon monoxide ba ya da launi ko ƙamshi, amma yana iya kashe mutum cikin shiru ta hanyar hana iskar oxygen isa ga jiki!👇

30/07/2026

Kunun gyada 🔥

30/07/2026

Kagama cin abinci kuma ka goge bakin ka da hannu a jikin labule🤔 Wani aiki sai mutanen mu..

Ka san ba duk food coloring iri ɗaya ba ne? Akwai na halitta da kuma na masana'anta—ga abin da ya kamata ka sani!👇
29/07/2026

Ka san ba duk food coloring iri ɗaya ba ne? Akwai na halitta da kuma na masana'anta—ga abin da ya kamata ka sani!👇

29/07/2026

9pm Zânyi 0nline C0nsultation fr££ a Whatsapp.
Zan ajiy£ l!nk a comm£nt

Ka taɓa shan Turmeric Tea? Wannan abin sha yana ɗauke da antioxidants da sinadarai masu taimakawa rage kumburi, amma akw...
29/07/2026

Ka taɓa shan Turmeric Tea? Wannan abin sha yana ɗauke da antioxidants da sinadarai masu taimakawa rage kumburi, amma akwai abubuwan da ya kamata ka sani!👇

29/07/2026

Kana yawan yin gumin hammata har yana jiƙa rigarka? Wannan ba koyaushe yake zama saboda zafi kaɗai ba!👇

28/07/2026

Yaushe rabonka da cin awara?

28/07/2026

Kana jin zuciyarka tana bugawa da ƙarfi ko sauri ba zato ba tsammani? Kada ka yi watsi da shi—yana iya zama palpitation!👇

Kana cin Eggplant? Wannan kayan lambun yana da fiber, antioxidants da ƙarancin calories waɗanda ke amfani ga lafiyar jik...
28/07/2026

Kana cin Eggplant? Wannan kayan lambun yana da fiber, antioxidants da ƙarancin calories waɗanda ke amfani ga lafiyar jiki!

Address

My Page Doesn't Not Have A Physical Address
Kano

Telephone

+2347044647777

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Noor Health Tips and Awareness posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Noor Health Tips and Awareness:

Share