Health TIPS WITH AMINU

Health TIPS WITH AMINU "providing simple & trusted health education in Hausa
Public health Awareness| Health Tips| Disease prevention.

Rashin Shan Ruwa,
18/06/2026

Rashin Shan Ruwa,

GASKIYA NE KO BA GASKIYA BA NE?Lemu, ayaba da gwanda na iya taimakawa mace mai ciki ta samu wasu muhimman sinadarai ba t...
14/06/2026

GASKIYA NE KO BA GASKIYA BA NE?
Lemu, ayaba da gwanda na iya taimakawa mace mai ciki ta samu wasu muhimman sinadarai ba tare da kashe kuɗi masu yawa ba.
Ku rubuta mun a comments kafin ki karanta flyer ɗin.

12/06/2026

I got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Gaskiya ko ƙarya? Idan mace ta haihu lafiya, ba sai ta koma asibiti ba sai ranar rigakafin jariri." "Ku bayyana amsarku ...
09/06/2026

Gaskiya ko ƙarya?
Idan mace ta haihu lafiya, ba sai ta koma asibiti ba sai ranar rigakafin jariri."
"Ku bayyana amsarku a comments."

A ganinku, menene babban dalilin pimples a fuska: abinci, hormones, damuwa (stress), ko rashin kula da fata? Ku faɗi ra'...
08/06/2026

A ganinku, menene babban dalilin pimples a fuska: abinci, hormones, damuwa (stress), ko rashin kula da fata? Ku faɗi ra'ayinku a comments."

07/06/2026

Idan har wandon ka yafi sanin matsalar ka fiye da likita to akwai bukatan a duba ka

06/06/2026

Mai yasa kake yi kamar Wanda ya manta inda ya aje kudin sa?

Suma fa mazan ba'a barsu abaya ba.
04/06/2026

Suma fa mazan ba'a barsu abaya ba.

03/06/2026

Wasu mata

Address

Zaria City
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Health TIPS WITH AMINU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share