Herbalism & Therapy

Appeler Itinéraire Contacter le cabinet

Herbalism & Therapy - Herbalism and therapeutic method Ng. Ltd
- [email protected]

ℹ Rijalu kullum cikin naiman maganin ƙarfin maza da wannan kudin dakuke kashewa wajen sayen magunguna marasa inganci, da...
28/12/2025

ℹ Rijalu kullum cikin naiman maganin ƙarfin maza da wannan kudin dakuke kashewa wajen sayen magunguna marasa inganci, da Kuma illa gwara kuke Haɗin kanumfari, Citta, tafarnuwa da namijin goro yafi muku alheri.....

Saboda zaisa Jini yake gudana a ko Ina a sassan jikin mutum....

Mafi yawanci mutane sunfi San abinda zayyi musu aiki nan take, shiyasa ake cutarda ku, ake saKawa magungunan maza harma da matan kwayoyin bature......

Kanumfari cokali 1, tafarnuwa kwanso 1, Citta danyar guda 3, namijin goro guda 5, zaka tafasa acikin ruwa Lita 1 pure water biyu kenan tsawon mintuna 15, kake Sha safe da dare kamar shayi.....
Insha Allah zaka samu blood flow a ko Ina a sassan jikin ka, daman abinda ake bukata kenan, ka jarraba Hakan zakaga biyayya awajen Nisa'u....

📝 Pharm Muhammad Sidi Ibrahim
🖊️ Dr. M.a herbalist / [email protected]

🌿🧄 Cloves and Their Natural Benefits 🧄🌿Cloves are widely used in traditional nutrition and wellness for their active com...
17/12/2025

🌿🧄 Cloves and Their Natural Benefits 🧄🌿

Cloves are widely used in traditional nutrition and wellness for their active compounds and everyday support.

1️⃣ Supports digestion
Helps stimulate digestive processes and reduce discomfort after meals.

2️⃣ Provides antioxidants
Contains natural antioxidants that help protect cells from oxidative stress.

3️⃣ Supports oral health
Traditionally used to freshen breath and support gum comfort.

4️⃣ Helps reduce inflammation
Contributes to calming inflammatory responses in the body.

5️⃣ Supports immune function
Contains compounds that help the body defend itself naturally.

6️⃣ Aids circulation
May support healthy blood flow when used in moderation.

7️⃣ Supports liver function
Traditionally valued for helping maintain liver balance.

8️⃣ Helps manage discomfort
Often used for its natural soothing properties.

Used responsibly and in small amounts, cloves can be a simple addition to daily wellness habits.

Amazing 🥰
10/12/2025

Amazing 🥰

I'm very Shure about this! try it and see the result. using of ginger and garlic regularly. 👌🖊️By Dr. m.a (herbalist)
10/12/2025

I'm very Shure about this! try it and see the result. using of ginger and garlic regularly. 👌

🖊️By Dr. m.a (herbalist)

Abinda zakaci domin kubuta daga chutar daji (cancer).
25/09/2025

Abinda zakaci domin kubuta daga chutar daji (cancer).

KADAN DAGA CIKIN DALILAN CIN DABINO: 👇- waraka ga matsalan  Gani na idanu - kariya daga chutar zuciya- habaka lafiyar kw...
17/09/2025

KADAN DAGA CIKIN DALILAN CIN DABINO: 👇

- waraka ga matsalan Gani na idanu
- kariya daga chutar zuciya
- habaka lafiyar kwa-kwalwa
- taimakawa wajen rage nauyi
- kiyaye karerewan sinadaran jini
- rage hatsarin chutar babban hanji
- rage hawanjini
- kariya ga chutar dajin babban hanji
- waraka ga rashin jituwar Wani Abu ajiki
- taimakawa wajen narkar da abinchi
- habaka matakin karfi a jiki
- inganta lafiyar kashi.
DA SAURANSU

📝🖊️ HERBALISM AND THERAPY CENTER
🌾🌱🌿☘️🪴🌳🌲

Hadin da zai taimaka wajen tsabtace hanta da jini. 🖊️ Herbalism & Therapy Center 🇳🇬       🌲🌳☘️🌿🌱🌾
14/09/2025

Hadin da zai taimaka wajen tsabtace hanta da jini.

🖊️ Herbalism & Therapy Center 🇳🇬
🌲🌳☘️🌿🌱🌾

Yanda zaka kula da HANTA (LIVER)  Kar ta samu matsala :- yawan Shan ruwa 💦- lafiyayyen abinchi masamman yayan itatuwa(fr...
07/09/2025

Yanda zaka kula da HANTA (LIVER) Kar ta samu matsala :
- yawan Shan ruwa 💦
- lafiyayyen abinchi masamman yayan itatuwa(fruit)🍓🍑
- yawan motsa jiki
- Takaita Shan giya (alcohol)

📝 Herbalism & Therapy Center

- When you are using this 3 items surely will increase your health status.
07/08/2025

- When you are using this 3 items surely will increase your health status.

Adresse

Niamey

Téléphone

+22776847615

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Herbalism & Therapy publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter Le Cabinet

Envoyer un message à Herbalism & Therapy:

Raccourcis

Partager