Naruwa Social Media

Naruwa Social Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Naruwa Social Media, AIDS Resource Center, Babura, Abuja.

A Wakilcin Kujerar Majalisar Babura Consitituncy Hon. Mas'ud A Naruwa Ya Samu Nasarar Gina Sababbin Tuƙa-Tuƙa Guda 24 A ...
21/01/2025

A Wakilcin Kujerar Majalisar Babura Consitituncy Hon. Mas'ud A Naruwa Ya Samu Nasarar Gina Sababbin Tuƙa-Tuƙa Guda 24 A Faɗin Babura Consitituncy

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Gidan Jika Garkar Sani Haru.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Gidan Mallam Garba.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Garin Ƙaya Hurumi.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Garin Nabai Nomadic Primary.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Garin Galli.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Unguwar Tsallake Sambisa

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Bayan Asibiti Gidan Duka.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Garu Yamma Sabuwar Unguwa.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Garin Wada.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Kwadage Fulani Gidan Mallam Z***r.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Sabon Gari.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Gangara Fulani.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Sabon Gari Kandi Gidan Musa..

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Jabirawa Fulani Unguwar. Kanawa.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Rigar Bashari Unguwar. Gadawo.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A unguwar Duhuwa. (Yamma).

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Ɗan Garkuwa Gidan. Ɗanjuma.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Garin Duhuwa.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Giginya.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Garin Botsotsuwa.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Garin Tsugunau.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Garin Badabajiya.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Arewa Sabon Gari.

•Gina Sabon Tuƙa-Tuƙa A Garin Mai Tuntu.

Address

Babura
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Naruwa Social Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share