Suleiman Nura Said

Suleiman Nura Said Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Suleiman Nura Said, No. 3 Ali Master Street, Unguwan Suleiman, Barwa.
(3)

۞ یَـٰۤأَیُّهَا ٱلَّذِینَ ءَامَنُوا۟ لَا تَتَّخِذُوا۟ ٱلۡیَهُودَ وَٱلنَّصَـٰرَىٰۤ أَوۡلِیَاۤءَۘ بَعۡضُهُمۡ أَوۡلِیَاۤءُ بَعۡضࣲۚ وَمَن یَتَوَلَّهُم مِّنكُمۡ فَإِنَّهُۥ مِنۡهُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ لَا یَهۡدِی ٱلۡقَوۡمَ ٱلظَّـٰلِمِینَ

24/07/2026

Sadakar uku, sadakar bakwai, sadakar arba'in da sadakar shekara, matsayin su a musulunci

Saqon Da Masu Bautar Dodo S**a Aikawa Masuss**a Wakilin Arna !Masu bautan dodanni da S**a Musulunta Sun  tsine wa Yahya ...
24/07/2026

Saqon Da Masu Bautar Dodo S**a Aikawa Masuss**a Wakilin Arna !

Masu bautan dodanni da S**a Musulunta Sun tsine wa Yahya MASUSS**A Albarka bayan Mun basu labarin yace Mudaina Zuwa da'awa Kauyukan Su Kuma Sun Ce Zasu Ci gaba da tsine masa Albarka har Sai randa yafito ya janye kalaman sa A kan Su da Shirri da wazafi da ya musu kan ana Hada baki da su wajen Musulunta Sunce bazasu yafe wa MASUSS**A ba Sai ALLAH ya musu Shari'a Yaushe aka Hada baki dasu wajen Musulunta dole MASUSS**A yayi bayani gabansa akayi Yaushe kuma a ina akayi dole yayi bayani

By Adam Ashaka

DAGA MAJLISIN KARATUN LITTAFIN RIYADUSSALIHINA WANDA AKE GABATARWA A MASALLACIN JUMA,A NA SABUWAR JAMI,AR BAYERO BUK A C...
23/07/2026

DAGA MAJLISIN KARATUN LITTAFIN RIYADUSSALIHINA WANDA AKE GABATARWA A MASALLACIN JUMA,A NA SABUWAR JAMI,AR BAYERO BUK A CIKIN GARIN KANO

Tare da Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya

Anas Bn Malik (RA) ya ce: " Kafin Manzon ALLAH (ﷺ) da bayan Manzon ALLAH (ﷺ), bansan wani mutum da ya iya karantarwa k**...
23/07/2026

Anas Bn Malik (RA) ya ce: " Kafin Manzon ALLAH (ﷺ) da bayan Manzon ALLAH (ﷺ), bansan wani mutum da ya iya karantarwa k**ar Manzon ALLAH (ﷺ) ba. "

Sheikh Prof. Muhammad Alhaji Abubakar
( Hafizahullah )

Suleiman Nura Said (Abou Annoor Graphics Design ✍️)

_________

Domin samun wasu faɗakarwa da tunatarwa na manyan malaman sunnah ta hanyar Graphics masu kyau, kuyi following waɗannan channels dake ƙasa 👇

Whatsapp channel I👇
https://whatsapp.com/channel/0029Va4SEPt8PgsQKdtzYj2n

Whatsapp channel II👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbCD3Ae5a247kbfXF30e

23/07/2026

Yaya ake yin ta'aziyya?

MU AHLUS-SUNNAH MUN GODE WA ALLAH ALLAH ya azurta mu da isassun malamai ta kowace ɓangare na ilimi, abinda ya rage mana ...
23/07/2026

MU AHLUS-SUNNAH MUN GODE WA ALLAH

ALLAH ya azurta mu da isassun malamai ta kowace ɓangare na ilimi, abinda ya rage mana kawai shine mu saurare su, muyi aiki da karantarwar su, sai ALLAH ya albarkaci rayuwar mu, k**ar yadda ya albarkaci tasu.

IDAN KANA NEMAN WAƊANDA SUKE MATSAYIN IYAYE A CIKIN MALAMAN MU

KA DUBA
1. Sheikh Abdulwahab Abdallah
2. Sheikh Usman Isah Taliyawa
3. Sheikh Abbas Jega

IDAN KANA NEMAN MALAMI MAI KARANTAR DA AQEEDAH

KA DUBA
1. Ass. Prof. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu

IDAN TA ƘASA-ƘASA KAKE SO

KA DUBA
1. Dr. Umar Garba Dokaji

IDAN KANA NEMAN MALAMAI MASU DA'AWA BIRNI DA ƘAUYE, ƘASASHEN TURAWA DA NA LARABAWA

KA DUBA
1. Imam Dr. Abdullahi Balalau (Shugaba)
2. Dr. Muhammad Kabiru Haruna Gombe

IDAN KUMA A CIKIN ƘASA NE, WURIN MAGUZAWA DA MASU BAUTAR DODANNI

3. Malam Haruna Baban Chinedu
4. Malam Adam Ashaka

IDAN KANA NEMAN DATTIJO DA YA SHIGA ZUCIYAR AHLUS-SUNNAH DA ƳAN BIDI'A BAKI ƊAYA

KA DUBA
1. Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

IDAN KANA NEMAN LIKITOCIN AURE, IDAN ZURRIYA NA SHIRIN KARYEWA A FARFAƊO DASHI DA ƘARFIN IKON ALLAH

KA DUBA
1. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
2. Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya

IDAN KANA NEMAN MALAMI MASANIN SHARI'AR MUSULUNCI DA NA TURAWAN YAMMA

KA DUBA
1. Prof. Mansur Isah Yelwa. Esq

IDAN KANA NEMAN MALAMI MAI RUBUCE-RUBUCE, KAI KA ƊAUKA WANI ƘARAMIN IBNU TAIMIYYA NE

KA DUBA
1. Prof. Muhammad Sani Umar Musa Rijiyar Lemu (OON)

IDAN KANA NEMAN MALAMI MASANIN SHARI'A, MASANIN SHIGE DA FICEN KUƊI, MASANIN FIQHU

KA DUBA
1. Prof. Bashir Aliyu Umar Alfurqan (OON)

IDAN KANA NEMAN MALAMI MASANIN USULUL FIQHI, WANDA HATTA JAMI'ATU UMMUL QURA TA AMINCE MASA

KA DUBA
1. Ibrahim Jalo Jalingo

IDAN KANA NEMAN MALAMAI MASANA FIQHU DA HADISAN MANZON ALLAH (ﷺ)

KA DUBA
1. Prof. Muhammad Alhaji Abubakar (Indimi)
2. Sheikh Abubakar Mukhtar Yola

IDAN KANA NEMAN MALAMI MASANIN AL-QUR'ANI, BA TARE DA TUNKAHO DA WANI CERTIFICATE BA, BAKA RAYE AMMA KAMAR JIYA KAYI KARATU

KA DUBA
1. Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah)

IDAN KANA NEMAN MALAMI MASANIN HADISAI DA SUNNAR MANZON ALLAH (ﷺ)

KA DUBA
1. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albany Zaria (Rahimahullah)

IDAN KANA NEMAN MALAMAI DATTIJAI DA S**A ƘARAR DA ƘURUCIYARSU WURIN KARANTAR DA SUNNAR MANZON ALLAH (ﷺ) KAI KA ƊAUKA WASU KANANUN IBN ABBAS NE SU

KA DUBA
1. Dr. Ahmad Ibrahim BUK (Rahimahullah)
2. Sheikh Abdulrazaq Yahya Haifan
3. Prof. Mansur Ibrahim Sokoto. mni

IDAN KANA NEMAN MALAMI MASANIN FIQHUN AL-QUR'ANI, DA CIRO FA'IDODI A CIKIN SA

KA DUBA
1. Dr. Jameel Muhammad Sadis

IDAN KANA NEMAN MALAMAI DA S**A ƘARAR DA RAYUWARSU WURIN KIRA AKAN TAUHIDI, BA TARE DA TSORON GWAMNATI KO WANI MUTUM BA

KA DUBA
1. Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi (Rahimahullah)
2. Dr. Abubakar Giro Argungu (Rahimahullah)
3. Sheikh Bello Aliyu Yabo

IDAN KUMA KANA NEMAN MALAMAI MATASA WAƊANDA SUKE KARANTARWA BA TARE DA SHAKKAR KOWA WURIN FITAR DA GASKIYA BA

KA DUBA
1. Sheikh Murtala Bello Assada
2. Sheikh Lawan Abubakar Shu'aibu Triumph
3. Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah

IDAN KANA NEMAN MALAMAI MASU TARIN ILIMI DA BA'A ANKARA DASU BA SAI A BAYA-BAYAN NAN

KA BUDA
1. Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale
2. Sheikh Alkasim Umar Abu Shubail

IDAN KANA NEMAN MALAMI INA KA FITO KARATU, INA ZA KA KARATU, AMMA HANKALIN MUTANE BA YA KANSA, SANNAN GA GUDUN DUNIYA, GA KUMA TSUFA YA CIMMASA

KA DUBA
1. Sheikh Ahmad Adam Algarkawi

IDAN KANA NEMAN MALAMI MASANIN ILIMIN KIMIYYAR DUNIYA DA KIMIYYAR AL-QUR'ANI DA SUNNAH

KA DUBA
1. Dr. Bashir Ahmad Sani Sokoto

IDAN KANA NEMAN MALAMI MAI KOYAR DA TARBIYYAR MATASA TSANTSA

KA DUBA
1. Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna

IDAN KANA NEMAN MALAMI MASANIN AL-QUR'ANI DA GIRMAN MATSAYIN IYAYE

KA DUBA
1. Sheikh Barr. Ishaq Adam Ishaq Rijiyar Zaki

IDAN KANA NEMAN MALAMI MAI ASALIN BAIWAR HADDA, GA BOKO GA ADDINI, A BAKA REFERENCE DA NUMBER

KA DUBA
1. Sheikh Muhammad Bin Usman

IDAN KANA NEMAN MALAMI, ƊAN BOKO, MASANIN SIYASA, MASANIN NA'URA MAI ƘWAƘWALWA, MASANIN GIRMAN MATSAYIN IYAYE

KA DUBA
1. Prof. Isah Ali Ibrahim Pantami

IDAN KANA NEMAN MATASAN MALAMAI DA S**A SHIRYA BAIWA SUNNAH KARIYA DA JININSU, DA ILIMIN SU, DA DUKIYARSU, KUMA A KODA YAUSHE

KA DUBA
1. Malam Kabiru Bashir Abdulhamid
2. Malam Kakisu Ibrahim Ramadan
3. Sheikh Abubakar Mazan ƙwarai
4. Malam Sani Rabiu Alkanawy
5. Malam Anas Idris Muhammad

IDAN KANA DA MUHADARA, KANA NEMAN MALAMI DA ZAI KE GABATAR MAKA DA MALAMAI A WURIN CIKIN SALO DA ILIMI

KA DUBA
1. Sheikh Abdulbasir Isah Unguwan Mai kawo

IDAN A CIKIN MATSAKAITA SHEKARU NE

KA DUBA
1. Dr. Ibrahim Umar Adam Disina
2. Dr. Abubakar Amir Lamiɗo

IDAN KANA NEMAN MATASHIN MALAMI DA YA SADAUKAR DA LOKACIN SA AKAN KARANTARWA, A MAJALISIN MAZA DA NA MATA, SANNAN DA FITA DA'AWA, KUMA DA AN DAWO GIDA A ƊORA DAGA INDA AKA TSAYA

KA DUBA
1. Sheikh Umar Shehu Zaria

IDAN KANA NEMAN MATASAN MALAMAI DA S**A SADAUKAR DA LOKACIN SU AKAN KARANTARWA, AMMA HAR ZUWA YANZU BA'A SAN SU BA

KA DUBA
1. Ustadz Malam Bukhari Haruna, BARWA
2. Ustadz Malam Salahu Bukhari Bodinga

IDAN KUMA KANA NEMAN IYAYEN WANNAN ƘUNGIYAR A JIYA DA YAU, KUMA HAR ZUWA GOBE IN-SHA-ALLAH

KA DUBA
1. Sheikh Abubakar Mahmud Gumi (Rahimahullah)
2. Sheikh Ismail Idris Bn Zakhariya, Jos (Rahimahullah)
3. Sheikh Alhassan Sa'eed Adam Jos (Rahimahullah)

Idan akwai gyara sai ayi min, ƙofa a buɗe take.

ALLAH ya ƙarawa malaman mu imani, taqwa, ikhlasi, sabati 🤲

“ Waɗannan mutane sunyi aiki fa, wallahi aikin da mutanen nan s**a yi, su kawo mana hadisan Manzon ALLAH, ba yadda za'ay...
22/07/2026

“ Waɗannan mutane sunyi aiki fa, wallahi aikin da mutanen nan s**a yi, su kawo mana hadisan Manzon ALLAH, ba yadda za'ayi kazo kana zaginsu ka ƙare lafiya, a duniya ma sai ALLAH ya kunyata ka ballantana lahira. ”

Dr. Usman Ibrahim Giade
( Hafizahullah )

Suleiman Nura Said (Abou Annoor Graphics Design ✍️)

_________

Domin samun wasu faɗakarwa da tunatarwa na manyan malaman sunnah ta hanyar Graphics masu kyau, kuyi following waɗannan channels dake ƙasa 👇

Whatsapp channel I👇
https://whatsapp.com/channel/0029Va4SEPt8PgsQKdtzYj2n

Whatsapp channel II👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbCD3Ae5a247kbfXF30e

DODON MUSHRUKAI 💥 DODON YAN BIDI'A Fadhilatu Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph Kano ❣️ Hafizahullah...Ubangiji Allah...
21/07/2026

DODON MUSHRUKAI 💥 DODON YAN BIDI'A

Fadhilatu Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph Kano ❣️

Hafizahullah...

Ubangiji Allah Ya Kara Masa Lafiya Da Rayuwa Mai Albarka Da Imani Da IkhLasi Da Daukaka Da Wadata 🙏

✍️Ibrahim Waleey.

Wannnan kisan-Gillah da aka yiwa wannnan Malamin na Sunnah a Qasar   yayi k**a da irin wanda aka yiwa su Sheikh Jafar Ma...
21/07/2026

Wannnan kisan-Gillah da aka yiwa wannnan Malamin na Sunnah a Qasar yayi k**a da irin wanda aka yiwa su Sheikh Jafar Mahmud Adam Rahimahullah da Sheikh Albani zaria Rahimahullah a Najeria !
-------------------------------
Rundunar ’yan sandan lardin Sistan da Baluchestan na ƙasar Iran ta tabbatar da kashe Maulvi Mohammad Anwar Rigi, limamin Juma’a na Ahlus Sunna a garin Mirjaveh, sak**akon harbin bindiga da wasu mahara s**a kai da safiyar ranar Litinin.

A cikin wata sanarwa, rundunar ta ce wasu ’yan bindiga da ba a tantance ko su waye ba sun kai harin sannan s**a tsere daga wurin da mak**ansu bayan aikata laifin.

’Yan sanda sun bayyana cewa sun samu rahoton harbe-harben ne a kusa da Babban Masallacin Mirjaveh, lamarin da ya sa jami’an tsaro da masu agajin gaggawa s**a garzaya wurin cikin gaggawa.

Sai dai duk da ƙoƙarin da aka yi na ceto rayuwarsa, Maulvi Mohammad Anwar Rigi ya rasu ne sak**akon munanan raunukan harbin da ya samu.

Babban malamin Aqeedah a bakin aiki, yayin gabatar da jerangiyar karatuttukan da ya saba gabatarwa a masallacin dutse a ...
20/07/2026

Babban malamin Aqeedah a bakin aiki, yayin gabatar da jerangiyar karatuttukan da ya saba gabatarwa a masallacin dutse a cikin garin dutse a jihar Jigawa duk ranar Litinin, mai taken TARIHIN SUNNAH DA MARTANI GA MASU INKARINTA

Darasi Na (139)

Wannan shi ne zai zama karatu ko zama na 6 ko 7 akan Sheikh Muhammad Bn Abdulwahab (Rahimahillah).
Tarihinsa
Tarihin karatunsa
Malamansa
Aqidarsa
Rubuce-rubucensa

Da

Ƙarai-rayin da ake yi akansa, Musamman akan hidimar da ya yiwa addinin musulunci musamman a fannin Aqeedah da kuma da yawa daga cikin abubuwan da ke ƙunshe a cikin litattafan nasa, duk malam ya kawo su a cikin waɗannan zama guda 6 ko 7 ne, na ɗan manta.

Ina ƴan uwan mu ƴan ɗariqu da suke yawan jingina mu da sunan ALLAH wato (AL-WAHHAB) a matsayin wai suna jingina mu gareshi domin mu ji haushi, ga dama ta samu. Kuje ku saurari waɗannan bayanan ko ALLAH zai sa akwai mai rabon shiriya da a ƙalla zai rage zagin wannan bawan ALLAH shima zuciyarsa ta huta, kuma ya huta da ɗaukar alhakin sa da ya daɗe yana yi.

ALLAH ya jiƙan Sheikh Muhammad Bn Abdulwahab
Shi kuma Shaikhana Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu ALLAH ya ƙara masa ikhlasi da istiƙama da thabati da Taufeeqi gami da tarin ilimi mai albarka.

ALLAH ya albarkaci iyalin malam, ya jiƙan iyayensa 🤲

Address

No. 3 Ali Master Street, Unguwan Suleiman
Barwa
800106

Telephone

+2348025707393

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suleiman Nura Said posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Suleiman Nura Said:

Shortcuts

  • Want your practice to be the top-listed Clinic in Barwa?

Share