Tarbiya herbal medicine

Tarbiya herbal medicine Herbal medicine

‎MATA DAKE SHAN FARAR QASA‎---------------------------------------------‎‎Shaye shaye na farar ƙasa ba abune na burgewa ...
15/06/2026

‎MATA DAKE SHAN FARAR QASA
‎---------------------------------------------

‎Shaye shaye na farar ƙasa ba abune na burgewa ko jindaɗi ba, rashin lafiya ne ko nace alamune na cewa jikin ki na neman taimako na wasu sinadaran jiki da muke cema micronutrients.

‎Masana lafiya sun tabbatar da cewa farar ƙasa na ɗauke wasu sinadarai (Lead, Arsenic, Mercury) Wanda kan iya lalata ma mace, mahaifa, ƙwaƙwalwa da kuma ƙoda.
‎Wani lokacin har jaririn da ke ciki farar ƙasa na iya illatar wa yayin da yakasan ce me ciki na shan ta.

‎---------------------------------------------------------

‎A lokacin da kika ji kina sha'awar shan farar ƙasa kisani bawai jikin ki lallai farar ƙasar yake buƙata ba, micronutrients yake buƙata wanda zaki same su cikin ƙwai, kayan ganyayyaki, nama, kifi da sauran abubuwa masu gina jiki.

‎Ƴar uwa ta ki guji farar ƙasa, da kinji sha'awan ta ki nemo abincika masu gina jiki kici.

‎----------------------------------------------------------

‎Shin kin taɓa shan farar ƙasa? Ya kika ji bayan kin sha?? Kuzo mu tattauna.

INA KUKE IYAYE MATA? KUZO MU TATTAUNA KAN NAƘUDA/HAIHUWA 👉 Naƙuda (Labour) ita ce hanya da jiki ke bi domin fitar da jar...
15/06/2026

INA KUKE IYAYE MATA? KUZO MU TATTAUNA KAN NAƘUDA/HAIHUWA

👉 Naƙuda (Labour) ita ce hanya da jiki ke bi domin fitar da jariri daga mahaifa zuwa duniya. Yana iya kasancewa da ciwo da gajiya, amma wani mataki ne mai muhimmanci da ke nuna cewa lokacin haihuwa ya yi.
👉 Kowace mace tana da irin yadda take fuskantar naƙuda. Wasu suna haihuwa cikin sauri, yayin da wasu na iya ɗaukar lokaci mai tsawo.

👉 Muhimmin abu shi ne uwa ta kasance cikin kulawar ungozoma ko likita domin tabbatar da lafiyarta da ta jariri.

👉 Wasu mata kan ɗauki ciki har zuwa haihuwa cikin koshin lafiya, amma su fuskanci tsoro, damuwa, gajiya ko matsanancin ciwon naƙuda. Wannan ba alamar gazawa ba ce, kuma ba ke kaɗai ce ke fuskantar hakan ba.

👉 Alamomin fara naƙuda sun haɗa da:-
1. Ciwon mara da baya mai zuwa yana tafiya yana dawowa.
2. Ciwon yana ƙaruwa a hankali kuma yana zama na kai a kai.
3. Fitar ruwa daga gaba (ruwan mahaifa).
4. Fitar majina mai ɗan jini (show).
5. Jin matsin ƙasa a ƙasan mara.
6. Wahalar tafiya ko zama saboda yawaitar ciwon naƙuda.

👉 Abubuwan da zasu taimaka wajen samun sauƙin naƙuda da haihuwa
1. Kasancewa cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.
2. Yin numfashi a hankali da zurfi yayin ciwon naƙuda.
3. Sauraron umarnin likita, ungozoma ko jami'in aikin jinya.
4. Zuwa asibiti da zarar alamomin naƙuda sun fara.
5. Tafiya a hankali idan babu wata matsala da ta hana hakan.

6. Canza kwanciya lokaci-lokaci idan ungozoma ko likita sun ba da dama.
7. Samun isasshen hutu tsakanin ciwon naƙuda idan akwai dama.
8. Samun kulawa daga miji, uwa ko wani na kusa.
9. Bin umarnin ma'aikatan lafiya lokacin tura jariri (pushing).
10. Neman taimakon gaggawa idan an ga jini mai yawa ko motsin jariri ya ragu.
11. Yin addu'a, sauraron karatun Alqur'ani da neman taimakon Allah.

👉 Hanyoyin rage zafin naƙuda (Labour Pain Relief).
1. Yin numfashi a hankali da zurfi yayin da ciwon naƙuda ya zo.
2. Tafiya ko motsa jiki mai sauƙi idan ungozoma ko likita sun ba da izini.
3. Canza matsayi akai-akai

08/06/2026
27/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usn Adm, Hajiya Hussaina Maman Nasreen

26/05/2026

07034925929
Dr.Aliyu Dalhatu jama'are,
Yamma Da mahauta Bakin kasuwa jama'are jihar Bauchi.

20/05/2026

Majalisin taka lafiya a azare #

Duk wanda ya sha wannan magani, da ikon Allah zai samu lafiya, Kuma zaimana talla Idan za ka yi fitsari, ka nemi wuri ma...
13/04/2026

Duk wanda ya sha wannan magani, da ikon Allah zai samu lafiya, Kuma zaimana talla

Idan za ka yi fitsari, ka nemi wuri mai kyau domin ka lura da irin cututtukan da jiki ke fitarwa, kamar mataccen sanyi da makamantansu.

ALAMOMIN SANYI GA MAZA

1. Ƙanƙancewar gaba
2. Saurin inzali
3. Kaikayin gaba
4. Raguwa ko ɗaukewar sha’awa
5. Rashin jin daɗin jima’i
6. Ƙarancin ruwan maniyyi
7. Fitar farin ruwa daga gaba
8. Kumburin dan maraina
9. Tsinkewar ruwan maniyyi
10. Rashin zaman maniyyi a mahaifa
11. Kurajen gaba
12. Rashin gamsuwa ko gamsarwa
13. Matsalar ƙwayoyin halitta (rashin haihuwa)
14. Kaikayin jiki bayan wanka
15. Jin kamar wani abu na motsi a jiki
16. Yawan shiga banɗaki (fitsari sau da yawa)
17. Jin zafi yayin fitsari
18. Jin zafi bayan gama fitsari
19. Fitar wani ruwa bayan fitsari
20. Fitsari yana bin baya bayan ka gama
21. Fitar fitsari kaɗan-kaɗan

ALAMOMIN SANYI GA MATA

1. Bushewar gaba
2. Motsawar gaba
3. Ciwon mara yayin al’ada
4. Rashin ɗaukar ciki
5. Rikicewar al’ada
6. Warin gaba
7. Jin zafi yayin saduwa
8. Jin zafi bayan saduwa
9. Budewar gaba
10. Ciwon mara bayan saduwa
11. Raguwa ko ɗaukewar sha’awa
12. Rashin gamsuwa

BAYANI KAN MAGANI
Akwai haɗaɗɗen magani mai ƙarfi da muka tanada domin masu fama da waɗannan matsaloli
Maganin yana taimakawa wajen waraka da magance dukkan alamomin da aka ambata
Ana amfani da maganin za'a yiwa Allah godiya,ayi mana addu'a.

Ana iya amfani da maganin tare da iyali.
Sai angwada akasan ba kwarai.
BAYANAN TUNTUƁA

Wuri: Yamma Da mahauta Bakin kasuwar JAMA'ARE Bauchi state.
Muna tura magani ko’ina ta hannun direbobi

WhatsApp/call: 07034925929

DR: ALIYU TAMASINI JAMA'ARE.

Don Allah, idan ba ka shirya ba, kada ka kira likita.

Address

Yamma Da Mahauta Bakin Kasuwar Jama'are
Bauchi

Telephone

+2347034925929

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tarbiya herbal medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Tarbiya herbal medicine:

Shortcuts

Share