Your Health Is Our Priority 2

Your Health Is Our Priority  2 We're always focusing on creating health awareness by using Hausa language

MENENE TINANINKU AKAN YARA MASU YATSU SHIDA ( Polydactyly)?Matashiya.............  Yakamata kudaina nuna kyama ko wariya...
02/12/2022

MENENE TINANINKU AKAN YARA MASU YATSU SHIDA ( Polydactyly)?

Matashiya.............
Yakamata kudaina nuna kyama ko wariya wa yara masu yatsu shida. Wasu yaran anayi musu kallon tamakar sunada aljanune, yayinda wasu ake ganin kamar waɗansu mutanine na musamman acikin mutani. To komadai yaya kuke kallonsu, maganar gaskiya itace suɗin kamar kowa suke. Baridai muji ya abun yake.

MENE POLIDAKTILI (YATSU SHIDA)
POLIDAKTILI: Wannan kalmar turanci ne (wato Polydactyly). Wanda niɗin bansan asalin fassararshi da Hausaba. Ammadai shiɗin wani lamarine dayake shafan yara/jarirai tun suna cikin uwayensu. Yana iya fitowa a yatsun hanu na hagu ko na dama komadai dukkan hannayen. Wani lokaci kuma zakuga sun fitone a yatsun ƙafa. Saiko abun yafi shafin hannun dama dakuma ƙafar hagu.

Al'amarin yakasu izuwa gida biyune; Nafarko sune masu yatsu shida dabasuda wata matsala ta daban ajikinsu (Isolated polydactyly). Na biyu kuma sune masu wata matsala ta daban (Syndromic polydactyly), amma ba'a cika samun irinsu ba.

TAYA AKESAMUNSHI AJIKIN ƊAN ADAM?

Tabbas wannan lamarine na Allah, saboda kusan dukkan mutani masu yatsu shida, haifarsu akeyi dashi. Sannan kuma yanabin dangi (autosomal dominant inheritance). Misali idan antaɓa samun mai yatsu shida a danginku, to, akwai yiwuwar kaima a haifeka dashi.

GLI3 GLI1 ZNF141 MIPOL1 PITX1 IQCE suna kwayoyin halittar gado daka iya shigewa cikin jikin yaro daga mahaifiyarsa. Tahakanne zakuga an haifi yaro da polidaktili.
Kuma kowanni jinsi ka iya samun yatsan hannu ko na ƙafa agefe kodai a tsakiya, dukda ba'a cika samun na tsakiyar ba.

MUTUM ZAI IYA RABUWA POLIDAKTILI?

Eh, tabbas yara ko babba zai iya rabuwa da polidaktili. Abaya akan yankene kawai agida, wanda hakan yana sake haifarda wata babban matasala ta daban. Saboda idan ba'ayi sa'a ba, to, wasu kwayoyin cuta zasu shiga ta bakin yankan, sai hakan yahaifarda wata lalurar (infection).

Amma idan anason rabuwa dashi batareda matsalaba, to, aje asibiti. Ananne zaku sami tsabtatattun ka

BEDBUGS PREVENTION👇👇👇👇👇👇👇👇PREVENTING BITES•Cover up. Because bedbugs don't tend to burrow under clothing, you may be abl...
21/09/2022

BEDBUGS PREVENTION

👇👇👇👇👇👇👇👇

PREVENTING BITES

•Cover up. Because bedbugs don't tend to burrow under clothing, you may be able to avoid bites by wearing pajamas that cover as much skin as possible.

•Bug spray. Insect repellents designed to protect against mosquitoes or ticks aren't very effective against bedbugs.

•Mosquito netting. Bed nets impregnated with the pesticide permethrin may help protect sleepers against bedbug bites. However, this practice may be helping bedbugs develop resistance to this pesticide.

PREVENTING THE INFESTATIONS

•Secondhand items. Inspect used mattresses and upholstered furniture carefully before bringing them into your home.

•Hotel precautions. Check mattress seams for bedbug excrement and place your luggage on tables or dressers instead of on the floor.

Birds and bats. Eliminate any neighboring bird and bat habitats that may serve as a refuge for bedbugs.

21/09/2022

Wani ƙaiƙayinda kikejifa saikin tsabtace dakinki tsab da taimakon saka maganin ƙudin cizo. Basaikinje asibitiba.
💖

21/09/2022

Shifa rage amfani da gishiiri dayawa yana nufin rage hadarin kamuwa da hawan jini b***e inhar mutum yariga yakamu.

20/09/2022

Shan ruwan rafi ko kwari lalurine ba jarumta ba. Lafiya ni'imar Allah ce agaremu, to ai, saimu kiyayeta
🗨

13/09/2022

Yayinda wata cuta ta 6arke acikin al'umma, Dan Allah zargin menene/wanene kuke farayi
❔❔

07/09/2022

Kuhaɗa juice na kabeji.

Zaitaimaka wajen warkadda cutar olsa.

07/09/2022

Zaku samu lāda da sanyawar albarka daga sauran al'umma ga kuma samun kariya daga cututtuka.

28/08/2022

Shifa goge hakora da maklin da burushi a bayan cin abinci akeyi, bawai kafin aci abincin ba. 🌬

28/08/2022

Repellent man shafawane dayake hana sauro cizonmu.

26/08/2022

Abu ɗan tsuuyyit sai kwarjini
Injida mai tsoron allura

HAUSA.

Address

Gombe Road
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Your Health Is Our Priority 2 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share