Abu Humaid Medicine

Abu Humaid Medicine Don Samar da Imgantattun magani

GARIN NAMIJIN GORO Available 08066508036
29/07/2026

GARIN NAMIJIN GORO
Available
08066508036

7 Days EMERGENCY HERBAL MIXTURE Available, Delivery 🚚 Nationwide N6000 Only 08066508036
18/07/2026

7 Days EMERGENCY HERBAL MIXTURE

Available, Delivery 🚚 Nationwide N6000 Only
08066508036

05/07/2026

ANTI ULCER herbal mixture

02/07/2026

MASLAHA flusher

Domin Inganta Lafiya
08066508036

01/07/2026
ALAMOMIN BASUR (PILE)   Basur (Piles) wata cuta ce da ke faruwa idan jijiyoyin jini a cikin dubura ko bakin dubura sun k...
16/04/2026

ALAMOMIN BASUR (PILE)

Basur (Piles) wata cuta ce da ke faruwa idan jijiyoyin jini a cikin dubura ko bakin dubura sun kumbura.

Manyan Alamomi da Siffofin Basur

- Zubar jini: Jini ja mai haske wanda ake gani yana zubowa bayan bayan gida.

- Kaikayi : Tsananin kaikayi a yankin dubura.

- Ciwo / Jin zafi : Jinzafi yayin bayan gida, musamman ga basur na waje.

- Ƙuraje: Ƙuraje masu tauri ko laushi a kusa da dubura, waΙ—anda kan yi zafi.

- Fitar ruwa (Mucus): Fitar wani ruwa mai laushi wanda zai iya bayyana a jikin wando.

- Jin ba a gama bayan gida ba: Mutum zai ji kamar har yanzu baigama bayan gida ba.

- Kumburi: Kumburi a yankin dubura gaba Ι—aya.

Muntanadar Muku Ingantatun Magani
@ Abu Humaid Islamic medicine kobi street beside Gwaram Baby Care Bauchi
08066508036 Muna Delivery everywhere

Flush out Infection Naturally!
10/04/2026

Flush out Infection Naturally!

MASLAHA ..Domin cututtuka
07/04/2026

MASLAHA
..Domin cututtuka

*ALAMOMIN TOILET INFECTION KO UTI*  sun haΙ—a da:-  - Jin zafi  yayin fitsari,-  yawan jin buΖ™atar yin fitsari cikin gagg...
04/04/2026

*ALAMOMIN TOILET INFECTION KO UTI*

sun haΙ—a da:-

- Jin zafi yayin fitsari,

- yawan jin buΖ™atar yin fitsari cikin gaggawa, fitsari mai duhu ko wari mara kyau,

- Ciwon Mara,

- Fitar farin ruwa mai kauri, ko kore, ko rawaya daga farji

- Tsananin kaikayi ko ja a farji

- Rashin jin daΙ—i ko Zafi yayin jima’i.

Yana da muhimmanci a nemi magani da wuri don hana cutar ta tsananta, musamman idan an fara ganin alamomi kamar zazzabi, tashin zuciya, ko ciwon baya.

Mun Tanada muku Ingantatun Magani a
Abu Humaid Islamic chemist,
Kobi street beside Gwaram Baby Care Bauchi.
08066508036

π˜Όπ™‡π˜Όπ™ˆπ™Šπ™ˆπ™„π™‰ π™‚π™”π˜Όπ™ˆπ˜½π™Šπ™‰ π˜Ύπ™„π™†π™„ (π™π™‡π˜Ύπ™€π™)- Kugin Cikin- Kumburin Cikin- Kunar Zuciya- Tashin Zuciya - Amai - Bayangida mai Dubu - Ra...
24/03/2026

π˜Όπ™‡π˜Όπ™ˆπ™Šπ™ˆπ™„π™‰ π™‚π™”π˜Όπ™ˆπ˜½π™Šπ™‰ π˜Ύπ™„π™†π™„ (π™π™‡π˜Ύπ™€π™)

- Kugin Cikin
- Kumburin Cikin
- Kunar Zuciya
- Tashin Zuciya
- Amai
- Bayangida mai Dubu
- Ramewa haka kawai
- Rashin Narkewar Abinci
- Yawan Kasala da Hajiya

Idan Kanajin Daya Daga Cikin Wannan Alamu to Kadda ayi Wasa,
Muna da Ingantaccen Maganin ULCER

Address

Bauch
Bauchi
BAUCHI

Telephone

+2348022197270

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Humaid Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share