Guarantee herbals kebbi

Guarantee herbals kebbi Magunguna
ingantacci masu kyau da amfani a jikin mutum

🌸 Alhamdulillah! The wait is over. 🌸From a TTC Mom to a Happy Mom 🤱❤️“After years of hoping and praying, Allah answered ...
16/06/2026

🌸 Alhamdulillah! The wait is over. 🌸

From a TTC Mom to a Happy Mom 🤱❤️

“After years of hoping and praying, Allah answered my prayers. I tried Guarantee Herbals Kebbi Capsules and today I am sharing the wonderful news with joy and gratitude… I am pregnant! Alhamdulillah! 🥹🤲💖”

May Allah bless every woman longing for the fruit of the womb with healthy and righteous children. Ameen. 🤲🌹

📍Guarantee Herbals Kebbi
📞 08033994687

✨ Your Fertility, Our Priority ✨

TryingToConceive MotherhoodJourney

🌿 CHRONIC INFECTION? Ga mafita! 🌿Kuna fama da ciwon sanyi mai tsanani ko infection mai yawan dawowa? Kada ku damu, ga ha...
15/06/2026

🌿 CHRONIC INFECTION? Ga mafita! 🌿

Kuna fama da ciwon sanyi mai tsanani ko infection mai yawan dawowa? Kada ku damu, ga hadin magungunanmu na musamman domin taimakawa wajen tsaftace jiki da inganta lafiya.

✅ Infection Syrup
✅ Infection Sit Bath
✅ Infection Flusher
✅ In and Out Flusher

💚 Duk wanda ya sha wannan hadin infection sai dai labari.
💚 Duk zaku same su akan farashi mai sauki.

📞 08033994687
📍 Guarantee Herbals Kebbi – Birnin Kebbi
🚚 Nationwide Delivery

Tabbas za ku fara neman zoɓo ruwa a jallo bayan karanta wannan binciken 👇1. Yana taimakawa wajen Saukar Da Hawan Jini (N...
15/06/2026

Tabbas za ku fara neman zoɓo ruwa a jallo bayan karanta wannan binciken 👇

1. Yana taimakawa wajen Saukar Da Hawan Jini (Natural BP Lowering)

Wannan yana daga cikin manyan aikin da Zoɓo ke yi.

Zoɓo yana aiki ne kamar magungunan hawan jini na asibiti. Yana tilasta wa koda ta kwashe sinadarin gishiri na Sodium da ruwan dayayi yawa a jini ta fitar da su ta fitsari. Wannan yana sa jijiyoyin jini su saki su huta.

Hawan jininka (Blood Pressure) zai sauka daidai gwargwado. Idan kana da matsalar hawan jini, shan kofi ɗaya zuwa biyu na Zoɓo a kullum babban garkuwa ne gare ka.

2. Wanke mugun Kitse Daga Jini

Idan kana Cika cin abinci mai kitse yana sa kitse mai haɗari (LDL Cholesterol) ya taru a cikin jijiyoyin jini, wanda shi ne janyo bugun zuciya (Heart Attack).

Zoɓo yana ɗauke da sinadarai masu ƙarfi na Antioxidants. Suna bin jijiyoyin jini suna kwashe wannan dattin kitsen, sannan su taimakawa jiki wajen samar da kitse mai kyau (HDL). Wannan yana sa jini ya riƙa gudu a jijiyoyin jini ba tare da wani cikas ba.

3. Taimaka Wa Koda Da Hanta Wajen Wanke Guba

Kamar yadda muka tattauna a baya akan abubuwan da ke kashe hanta da koda, Zoɓo kuma yana taimaka musu ne.
Yana haɓaka taimakawa enzymes masu wanke guba a hanta, yana kuma kiyaye hantar daga kamuwa da cuta (Liver Cirrhosis).

Haka nan, saboda yanasa yawan fitsari, yana hana datti da sinadaran guba taruwa a koda, wanda hakan ke kare ka daga samun tsakuwa a koda (Kidney Stones).

✨ Ki zamo zinariya da kayan Guarantee Herbals Kebbi! ✨🌹 Endless Love Capsules For Women 🌹Ga manyan mata masu son kasance...
14/06/2026

✨ Ki zamo zinariya da kayan Guarantee Herbals Kebbi! ✨

🌹 Endless Love Capsules For Women 🌹

Ga manyan mata masu son kasancewa cikin ni’ima da farin ciki a gidajen aurensu. 💕

✅ Yana taimakawa gyaran mahaifa
✅ Yana hana bushewar gaba
✅ Yana ƙara sha’awa da nishaɗi
✅ Yana ƙara daɗi da shauƙi
✅ Yana taimakawa wajen samun ciki
✅ Yana sa zaman aure ya kasance cikin soyayya da jin daɗi

📍 Guarantee Herbals Kebbi
📞 08033994687
📍 Birnin Kebbi
🚚 Nationwide Delivery

📩 DM to order yanzu, ki kasance cikin ni’ima koda yaushe. 💖✨

🌿 Habbatussauda – Sirrin Lafiya da Jin Dadi 🌿Maganin mata baya miki aiki duk da yawan siyayya? Ga wata hanya ta dabi’a d...
14/06/2026

🌿 Habbatussauda – Sirrin Lafiya da Jin Dadi 🌿

Maganin mata baya miki aiki duk da yawan siyayya? Ga wata hanya ta dabi’a da zata taimaka miki.

Ki dage da amfani da Habbatussauda kullum, sannan ki hada da magungunanmu domin samun sakamako mai kyau in sha Allah. ✨

✅ Na halitta ne
✅ Mai amfani ga lafiyar jiki
✅ Saukin amfani
✅ Ana aikawa ko’ina cikin Najeriya

📩 Dm now
📞 08033994687

Guarantee Herbals Kebbi
Birnin Kebbi
Nationwide Delivery 🚚

Kana fama da kashi mai tauri ko rashin jin dadi a bayan gida? 😔Ko kuma ciwon ciki, kumburi da rashin samun sauki?Kar ka ...
14/06/2026

Kana fama da kashi mai tauri ko rashin jin dadi a bayan gida? 😔
Ko kuma ciwon ciki, kumburi da rashin samun sauki?

Kar ka damu!
Guarantee Herbals Kebbi na da maganin gargajiya mai inganci da zai taimaka maka ka samu sauki cikin kankanin lokaci. 🌿

✅ Yana taimakawa kashin jini
✅ Yana rage ciwon ciki da kumburi
✅ Yana taimakawa kashi mai tauri
✅ Yana wanke ciki da hanji

Mutane da dama sun gwada sun shaida sauyi! 💯

📞 Domin yin oda yanzu:
Guarantee Herbals Kebbi
08033994687

⚡ Kada ka bari matsalar ciki ta dame ka – Ka kira yanzu ka samu magani!

Hashtags:
ArewaBusiness 🌿

🌿 BUSHEWAR GABA DA RASHIN SHA’AWA? 🌿Mata sai da ni’ima! Ga hadin da zamu baku domin samun ni’ima cikin kankanin lokaci.✅...
14/06/2026

🌿 BUSHEWAR GABA DA RASHIN SHA’AWA? 🌿

Mata sai da ni’ima! Ga hadin da zamu baku domin samun ni’ima cikin kankanin lokaci.

✅ General Body Cleanser
✅ Garin Mata
✅ Wetness Syrup
✅ Emergency Sweetener
✅ Sha’awa Paka Paka

💚 Duk zaku same su akan farashi mai sauki.

📍Guarantee Herbals Kebbi
📍Birnin Kebbi
🚚 Muna aikawa zuwa kowane gari a fadin Najeriya (Nationwide Delivery)

📞 08033994687

Ku tuntube mu yanzu domin samun ingantattun kayayyakin ganye masu kyau da inganci.
BirninKebbi 🌿💚

🌹 Hadin Cikakkiyar Mace 🌹Ki ƙara ɗimi, ki ƙara daɗi, ki gyara gabanki, ki gigita mai gida ya ji babu macen da ta fi ki d...
13/06/2026

🌹 Hadin Cikakkiyar Mace 🌹

Ki ƙara ɗimi, ki ƙara daɗi, ki gyara gabanki, ki gigita mai gida ya ji babu macen da ta fi ki daɗin mu’amala. 💕✨

✔️ Sa kishiya ta gumi
✔️ Kin fi sauran mata
✔️ Ya matse kuma ya gyara gabanki
✔️ Ki ƙara ɗimi da armashi
✔️ Ki ƙara daɗin mu’amala

📞 08033994687
📍 Birnin Kebbi
🚚 Nationwide Delivery

Guarantee Herbals Kebbi – Muna aikawa zuwa ko’ina a faɗin ƙasa. In Sha Allah

12/06/2026

Address

Birnin-Kebbi

Telephone

+2348033994687

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Guarantee herbals kebbi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Guarantee herbals kebbi:

Share