11/08/2026
we need justice โ๏ธ adalci muke so muma mutane ne k**ar kowa muna kira a shugaban karamar huk**ar mulkin Tsafe malan garba fanchas da sauran mahukunta da ayi binchike akan wannan abun da akayi muna abi mana hakkin mu sojoji hadin guiwa da Yan maiduguri sune s**ayi wannan barna ๐ญ