14/11/2024
*π€π½πΌπππΌπππ πΏπΌ ππΌππππΌπ€*
_Muyi Abota Da Mutanen Kirki Saboda Sune Kawai Zasu Iya Nuna Mana Hanyar Aljannah Koda Munyi Kuskure Ko A Social Media Ne Saboda Koda Yaushe Ba A Hada Gaskiya Da Qarya Dole Sai Daya Ya Rinjayi Wani_
*Allah Ubangiji Yasa Mudace Da Abokai Na Qwarai Masu Sonmu Da Gaskiya Amen Summa Ameenπ€²π*