Birchi kuf kt

Birchi kuf kt Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Birchi kuf kt, Medical Center, Dutsin-Ma.

27/06/2019

*__★Cikakkiyar nutsuwar ruhi ta tabbata ga mutumin da tunanin laifukansa ya hanashi hangen laifin wani.__*

*__★ Kaifin Hankali ya tabbata ga mutumin da yayi aiki da ilimin da ya sani, komai Qankantarsa, kuma ya sanya tsoron Allah adukkan lamuransa.__*

*__★ Murna da annashuwa sun tabbata ga Mutumin da Tunanin hisabi ya hanashi tara dukiya ta hanyar Haramun.__*

__*★ Wadatar zuciya ta tabbata ga mutumin da kullum yake gode ma Allah akan kowacce baiwar da yayi masa komai kankantarta, kuma ba ya kaiwa Qarar Ubangiji awajen halittunsa.__*

*__★ Cikar buri ya tabbata ga Mutumin da kwadayin gamuwarsa da Allah a Lahira ya hanashi dogon burin Zaman duniya.__*

*__★ ‘Dandanon zakin imani ya tabbata ga mutumin da ya fifita Son Allah da Manzonsa akan komai na duniya da lahira_ ._*

*__★Lada mai yawa ya tabbata ga Mutumin da ya ji kalmar gaskiya (kamar irin wannan daga ZAUREN FIQHU) kuma ya isar da ita izuwa zukatan al’umma ba tare da jirkita komai a cikinsa ba__*

AlhamdulillahOur 1st semester coming endWe go finish our exam on Monday 06/05/2019May Allah help us to be successful Wis...
03/05/2019

Alhamdulillah
Our 1st semester coming end
We go finish our exam on Monday 06/05/2019
May Allah help us to be successful
Wishing us to enjoy in Ramadan kareem with out any tension of school

02/01/2019

MY name is Aliyu suraj
Alhamdulillah!!!!
2day I have 1week to taking me as motor boy on aliko dangote car at refinary lekki lagos,
My Oga has teaching me how I drive a car 🚨 Alhamdulillah today I started driving dangote car,
Pls i need ur prayer Allah keep safe my driving Ameen
Am so happy 😀 👋

01/01/2019

Shuraim Aliyu Haidar Suraj
:Wani Zakara ne s**a kulla abotaka da Zaki.Sai Zaki
yace"duk sanda kaga wani Abu zai cuce ka kahaye
kan bishiya ka Kira sallah ni kuma zan zo in
taimakeka"Shikenan wata rana Sai Zakara yayi karo
da Dila Sai kuwa yayi tsalle ya haye kan bishiya ya
Kira Sallah,Sai Dila yace"to sauko mana muyi
jam'i".Sai Zakara yace"to Dan jira kadan liman
yazo",nan take kuwa sai ga Zaki..Sai Dila ya kwashe
da gudu Sai Zakara yace"tsaya mana ga liman
nan",Sai Dila yace"wannan ba Dan mazhabar mu bane
kuma da ganin sa ma ka san dan bidia
ne.".hhhhhhh.. Happy new year shuraim aliyu Haidar
suraj

25/12/2017

THANKCA TAGORICAL GENENERALIZATION MY PAL

17/07/2017

welcome to birchi city
am happy to see ur likes

Address

Dutsin-Ma

Telephone

09023066081

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Birchi kuf kt posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category