Khalifa HMD

Khalifa HMD Medical Doctor, Health advocate and Public affairs commentator

23/12/2023

After Genotype and Viral screening i highly recommend mental screening before marriage!

E get why🥲

20/12/2023

Drink lots of water 💦

That one no get fake! Aba ppl never start dey make ham!

You said you have been treating Malaria and Typhoid for 2 months with oyinbo Anti Malaria drug but is not working for yo...
19/12/2023

You said you have been treating Malaria and Typhoid for 2 months with oyinbo Anti Malaria drug but is not working for you, now you want to try dat mama iyabo's herbal concoction😃

Oga Are you sure it's Amatem Forte Soft gel you are taking Not "Amanta Forte" soft gel produced by Brother Obinna in his shop at Onitsha market?
Buy your Drugs from a reliable Pharmacy ohh, Shine Your eyes!

27/12/2022

Money wey dem pay you after you don stain your hand with blood na blood money ooh🙂

09/11/2022

I've just reached 100 followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each and every one of you. 🙏🤗🎉

SHANYEWAN BANGAREN JIKI GUDA-STROKECutace datake yiwa mutane kob daya,saboda toshewa ko fashewar jijiyan  jinin dayake i...
30/10/2022

SHANYEWAN BANGAREN JIKI GUDA-STROKE

Cutace datake yiwa mutane kob daya,saboda toshewa ko fashewar jijiyan jinin dayake isa Kwakwalwa.

Kashi biyu ne:
1.Dalilin toshewar magudanan jini (Ischemic)
2.Dalilin Fashewar jijiyan jini (Haemorrhagic)

NB:Na biyun yafi muni da kisa,kuma mafi yawanci Hawan jini yafi kawoshi.

ALKALUMAN BINCIKE
-shine mafi girman dalilin mace-mace a Duniya baki daya WHO
-Yafara karuwa a kasashe masu tasowa irin Nigeria saboda style din rayuwarmu .
-yafi yawa a maza sama da mata

YANDA AKE SAMUN CUTAR
Wanda muke iya wani abu akai:
1-Hawan jini=shan magani
2-Ciwon Sugar=Shan magani
3-Mummunan kiba=Atisaye
4-Shan Taba=Dena shan taba
5-ciwon zuciya wanda aka haifi mutim dashi=Tiyatansa
6-Tsananin Talauci da damuwa=Tallafin Gomnati
7-Shan Giya =Denawa

Wanda bama iya wani abu akai
1-Shekaru sama da 45
2-Namiji
3-Bakin mutum
4-Mutum yataba samun stroke
5-Haihuwan sa a bakwaine
6-Gado a gidanku

CUTAR A YAN 45 ZUWA KASA
Yana faruwa a kalan wadannan:
1.-masu Sickler
2.-ciwon zuciya wanda aka haifi mutim dashi
3.-Maganin Family planning
4.-Cizon Maciji
Da sauransu.

ALAMOMINSA
1.FUSKA:Baki ya murgude gefe guda daya,dama ko Hagu
2.HANNU DA KAFA:yadena motsi gefen dama ko hagu
3.Mutum yakan iya suma ,idan mai fasa jijiyan ne,mafi yawan mai fasa jijiyan shine HAWAN JINI.

HANYAN KARIYA
1.Shan maganin Hawan jini idan mutum yana dashi,idan kuma yanada iyaye masu shi,yake yawanta kwada BP akai akai.
2.Shan magani Sugar ga wanda yake dashi,da yawan kwaji akai akai idan daya cikin iyaye suna dashi.
3.Dena shan Giya da Taba.
3.Rage yawan shan gishiri,zanyi magana akansa daga baya.
4.Atisaye na minti Talatin arana musamman ga masu kiba BMI sama da 30
5.Rage ciye ciye marar kan gado.
6.Bacci isashshe kamar na Awa 6 zuwa sama a arana.

Ya Allah ka karemu daga cutuka,marassa lafiya kabasu lafiya,kasa yazama musu kaffara.Ameen

Written by Dr Nura Muhammad
Pls kindly share

MONDAY'S DISCOVERY🔍Gel made from okra can stop bleeding in damaged hearts😯
24/10/2022

MONDAY'S DISCOVERY🔍
Gel made from okra can stop bleeding in damaged hearts😯

A sticky, biodegradable gel made from okra can stem bleeding in injured organs in dogs and rabbits

Address

Gombe
158

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khalifa HMD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Khalifa HMD:

Shortcuts

Share

Category